005

191 12 1
                                    

Hi guys hope you will like this chapter 😍😍😍
            ****India****
Xaune take cikin shigarta ta kananan kaya tareda wasu Indians kawayenta inba kasanta ba xaka dauka itama ba indiyarce don harma tafisu kyau da Kira ga shape, hango want mutum tayi zaune baya magana da kowa farar fatarsa kawai ta nuna mata kyakkyawa ne a ranta tace.
Meye ruwana ma? Tayi Dan karamin tsaki ta tashi ta tafi. Shiko Anwar baimasan akwai wata a kusada wurin ballema yasan abunda ke gudana, jiyayi Ana kwalla Kira, sunan da aka ambata yasashi dagowa da karpi Yana maimaita sunan.
Amrah! Amrah! Amrah! Kara dagawa yayi don son ganin budurwar da aka Kira amrah, itako juyowa tayi a dai2 lokacin meerah ta shigo gaban Anwar tareda Mika masa robar ice cream Tana dagamai gira.
What's the matter dude? Tafada Tana dagamai gira. Ansa yayi Yana gingida mata Kai alamar nothing, adaidai Nan amrah tashiga motarta baka suka wuce... Anwar ko yasa a ransa he want to see this amrah xuciyarsa tadamesa koda suka koma gida tunaninta yake, tsaki yaja kafin yace.
Why will i care? A daki gina da karpi sai yaji kansa yafara ciwo Nanda Nan yadauko robar maganinsa yasha Yana tunanin iske likita don shi yanxu yama manta shi likitane 🙂

Anty please ina Uncle inaso yau gaskiya ya rakani hospital don dama baxan Dade ba, amrah ke maganar kamar xatayi kuka.
Ke Wai kamar ba likita ba? Baki taba 4hours a hospital dinku ba. Farida tafada Tana jamata kunne kadan.
Nifa banfiye son aiki da yawa that's why. Amrah tafada Tana matsar kwalla.
Ai ko yau dinnan saikinyi aikin kowa yamiki tsaye. Ganin ma'aruf yayi maganar babu wasa yasakata zuwa tashirya don Bata son bacin ransa shikuma yadauko mota suka wuce direct asibiti.
Kishiga Mana xan karaso office din naki idan nagyara parking motar.
Toh tace tafita. Shigarta Babu dadewa ma'aruf yagyara parking dinsa Sai ya hango want saurayi kyakkyawa kamarsa koma nace yafisa xai shiga asibitin Amma ya yadda agogonsa. Fitowa yayi da gudu ya nufin Yana kwallamai Kira.

Juyowar da xaiyi saida ma'aruf ya tsaya cak!
Masha'allah ma'aruf yafada a xuciyarsa wannan kyakkyawan haka saikace aljani, gashi yaso yayi kama da amrah.
Na'am lafiya. Anwar yafada sai a lokacin tunanin ma'aruf yadawo Ashe yanajin hausa.
Assalamu alaikum. Yabashi hannu suka gaisa Nan ma'aruf ya bashi agogonsa yayi godiya sannan sukayi exchange din number waya akan cewa idan suka dawo Nigeria zasu sake haduwa.
Har Anwar yajuya xai shiga sai kuma ma'aruf yatsaidashi.
Idan Babu damuwa muje nahadaka da diyata Mana saita dubaka, trust me itadin kwararriyace.
Toh ba matsala. Anwar yace ba don yaso ba suka fara tafiya har suka Kai cikin office din Amrah.
Gaban Anwar ne yafadi a lokacin da suka shiga yaji muryarta Mai Dadi, sai dai girman kansa yasa bai kalleta ba.
Please seat ma'aruf yafada Yana nunawa Anwar waje yaxauna.
Uncle lafiya. Amrah tafada Tana kallon mutumin da yaxauna Wanda har saida gabanta yafadi kanta yafara ciwo.
Patient ne. Ma'aruf ya gintse don kar tace baxata dubashi ba sanin halin Amrah xata iya.
Okay tafada Tana zama.
Meke damunka. A natse tayi tambayar
Anwar shidai tunaninsa dama Ace amrarsa ce yasa saima tafi wanna likitar kwarewa.
Sake jefo masa tambayar tayi.
Ina fama da headache ne kusan 5years kenan konasha magani baya bari.
Dim! Amrah taji saikuma ta taso kusa dashi tadauki hannunsa saikuma tatsaya ganin want diamond ring a hannunsa ta duba hannunta taga irinsu daya. Gashin kanta tagyara sakamakon xubowa da yayi. Shidai Anwar kallon yadda yadda yadda matse masa hannu yake Yana tunanin kodai mahaukaciyace aka hadashi da ita. Haka ma'aruf kallon ikon Allah kawai yake.
Kara dukowa tayi can kuma tasaki kuka harda hawaye Anwar sai lokacin ya dago ya kalleta Babu laifi she is beautiful amma tasanshine?
Bugunshi tashigayi Tana kuka ma'aruf sai kallonta yake. Can Anwar yafara addu'a Allah yasa kar mahaukaciyarnan ta Mai I'll.
Uncle! Ma'aruf ya amsa. Girgixa kanta tayi alaman da Anwar take.
Uncle nice fah amrah your baby. Anwar da karpi ya dago ya xuba Mata ido sai hawaye su duka sai yanxu yakara lura tabbas amrah ce Nan kuma taxube kasa a some...

Anwar ma kamar jira take Shima yafadi kasa a some aka bar ma'aruf hankali atashe.....
  We shall meet next chapter 💃💃

"BURIN ZUCIYATA"Where stories live. Discover now