007

198 12 0
                                    

Hi anty meerah we finally meet. Amrah tafada cikin murmushi. Meerah Koh tunani yafado mata may be don taso tayi kama da amrarsa a Ina yasanta? Maganar sace takatsewa Meera tunaninta

Meerah meet amrah. Gabanta ne yafadi Amma abunda yasake cewa ne yasakata numfasawa.

Ita din yar'su ce. Murmushin karfin hali tayi kafin ta mikawa amrah hannu su gaisa.

Wannan kuma mom dinta ce. Yanuna farida.

Sannu. Tace a takaice don haka kawae taji batason meerah.

Hi. Meerah tafada a kufule.

We are getting late Uncle muje Koh? Meerah ta kalli amrah. Why will she call him Uncle? May be don Yana friend din babanta. Takauda tunanin da hanzari. Amma duk da haka bata gamsu sun haifeta ba don bazasu wuce 33 years ba kodai auren wuri sukayi? 😜 Meerah kenan baki ga komai ba.

Acikin jirgi duk wani motsin Anwar sai gaban meerah yafadi har suka sauka nijeria. Sun tarar da Mami da Abba sunxo tarbarsu, canjawa da farin cikin da dansu ke ciki ba karamin Dadi yayi musu ba har su ma'aruf ma gidansu Anwar suka wuce direct.

Zaune suke suna cin abinci amrah sai comedy take musu don Anwar yayi Mata alkawarin bazai sanar da kowa itace amrah ba Wanda shikansa baisan dalili ba, Amma yagano takun akan Meera ne.

Yuck! Allah grandpa baxan iya cin wannan ba tafada tana janye filet din tuwo miyar egusi dake gabanta Tana yatsine fuska.

Hhh. Lallai ba indiya Wai duk Mai suna amrah haka yake ne? Baban Anwar yayi maganar cikin xolaya don har yasaba da amrah jinta yake kamar jininsa. Dariya suka saka su duka Amma banda Meera da ke sake sake a xuci.

Nidae Uncle a canjamin. Tayi maganar a shagwabe.

Ok shalele xakici? Anwar ya tambayeta Yana daga Mata gira.

Noooo! Ma'aruf yayi sauri magana.

Saidai? Ya kalli Anwar tareda Mai alama.

Wai me kuke nufi? Amrah ta kallesu a zukule.

Toh mukam dae Babu ruwanmu yau keda iyayen naki. Mami tafada don ita jitake kamar amrarsu.

Anwar yayi saurin fita tareda cewa bari naduba ko hadarine a waje?

Wait for me nima xan duba. Ma'aruf yabi bayansa suka gudu.

Amrah ko bin bayansu tasoyi Amma sai kawai tahau stairs a inda aka Bata nata dakin. Wato tsohon dakinta.

Duk abunda yafaru kuka kawae Meera Bata saka ba don tsoronta daya. Kar dai Anwar yafada son wannan amarah? Gashi ko kyau tafi little amrah da ta kashe. A tunaninta Amma.

Jim kadan amrah tasauko sae kawae taga lights off.

Oh god! Nijeria kenan nepa ce tadauke. Uncle! Takira Amma shiru.

Saukowa taci gaba dayi sai kawai wuta ta dawo. Candles da decorations din da akawa wajen yayi matukar kyau.

Happy birthday "BURIN XUCIYATA" Aka rubuta a wani katon frame.

I will never forget you, you are my dream. Anwar fadamata a kunne har saida ta rintse ido sakamakon wani yanayi da Bata taba ji ba ya ziyarceta.
Bude lumsasun idanunta tayi ta kallesa ido cikin.

Happy birthday my daughter. Ma'aruf da farida suka fada. Murmushi tayi.

Thanks. Tafada har da kwalla.

Happy birthday my sweet granddaughter. Mami tabata gift amrah ta rungumeta cikin Dadi.

Come on! Am dyeing to see you cut the cake. Anwar yaja hanunta.

Haka tayanka cake din yafara bawa Mami sannan farida tajuyo wajensu Anwar saikuma ta tsaya cak! Sanin ko wanensu yanada kishi waxata fara bawa? Kallonta Anwar yayi sanin abunda yatsaidata saikuma yayi niyar Mata magana akan tafara bawa ma'aruf mana.

Gano abunda Anwar ke nufi yasa tafara bawa ma'aruf sannan tajuya da niyar bawa Anwar Nan ya amsa yabata Shima cikin wani salo da saida ya firgita.

***
Yau kwanan su 3 a gidan kullum cikin farin ciki, Mami da Abba sunyi farin cikin shigowar amrah a rayuwar Anwar Amma saidai Meera kullum tana saka da warwara akan gano asalinsu amrah da iyayenta Wanda takeji aranta cewa basune suka haifeta ba.

Meerah ce zaune tana waya amrah taxo taxauna inda take.

Anty meerah kamar bakida gaskiya? Kullum ki kebanta da Yan gida. Amrah tayi maganar cikin harshen damo.

Kallonta Meera tayi lallaima who did she think she is to ask her? Amma ta dake ta kakalo murmushi.

Hum may be banada ita. Meerah tabata amsa.

Sorry Naga kamar kinji zafi.

A'a wallahi baby komai mijinama Kika bi na hakura balle wannan maganar? Cikin tsana take kallon amrah.

Kina nufin sonsa nake? Amrah tayi maganar cikeda murmushi hakan yabatawa Meera Rai.

Haka ki kadauka kenan. To hakane. Tafada a takaice.

Eh toh kusan haka, Amma maganar tafi haka don aurensa ma xanyi.

Kallonta meerah tayi cikeda ashar.

Amrah ta tafiyarta Tana dariya Amma maganar da Meerah tayi yasata taka burki.

Wallahi baxaki auri mijina ba nakauda Mata da dama akansa ciki ko harda "BURIN ZUCIYARSA" Amrah wadda akantane yaqini. Kema kaudake ai abune Mai sauki.

What Uncle love me? Abunda amrah tafada a hankali kenan.

❤️❤️❤️💓💓💓

"BURIN ZUCIYATA"Where stories live. Discover now