Haka suka tarkata sukayi dakin da Deen yake kwance,Ihsan nakan kujerar  guragu.

Suna isa suka tadda shi yana sumbatu,Mama ce  tayi saurin  zuwa tare da rike hannun shi.

Jin hannun mamanshi a nasa ne yasaka shi fara magana,yace" Mama ba'agantaba  ko yana magana yana tari.

Mama tace" Insha Allah za'a ganta,ka kwantar da hankalinka kaji."

Zai kara magana tari ya sarkeshi,  yafara yi ba kyekkyautawa ga jini guda_ gudu yana zubowa.

Likitan ne ya ce su fita ,hankalinsu a tashe suka fita mama na hawaye Ihsan kam ko magana batayi.

Suna fitowa ta  zube kasa,tashin hankali suka shiga da sauri aka kaita wani daki aka bata taimakon gaggawa.

Likitan ne ya fito yace" to Hajiya  munmasa allura ya samu bacci,mu jira farkawarsa muga abinda Allah zeyi.

Allah ya kara sauki,Amin suka amsa duka.

After some hours
(Bayan wasu awanni)

Idanuwanta tafara budewa ahankali  harta budesu tass,kallon inda take tayi sannan ta tuno abinda ya faru.

Saurin sauka tayi daga kan gadon tayi hanyar kofa,harta kama handle din kofar saita tuna babu dankwali akanta.

Juyawa tayi don ta dakko amma tana juyawa tayi tuntube da wata roba ta fadi ta baya,kawai saita jita akan mutum.

Saurin tashi tayi don ganin akanwa ta fadi,Zaro ido tayi ganin Deen dintane.

Da sauri ta sauka daga jikinsa ta zauna bakin gadon,ta kama hannunsa  tafara magana..

            ✨50✨
Yaya Dan Allah ka tashi,kada ka mutu kabarni, La' ajidus_surur illa kunta ma'aka.(Bana samun nutsuwa sai in har ina tare dakai),Anta Hayatee( Kaine Rayuwata),Anta fakat fil kalbi( Kaika daine acikin zuciyata).

Haka tadinga sumbatu tana hawaye,kara damke hannunsa tayi cikin nata tayi tace" plss ka tashi kaga mama tana cikin damuwa."

Tacigaba da cewa Angel kullum sai tayi kuka,Gasu yaya Hisham duk sunacikin damuwa ga Baba ma haka.

Ganin shiru ko motsi beyibane yasa ta kifa kanta abakin gadon tana kuka,kuma har lokacin bata sake hannun saba.

Kamar a mafarki yaji Abu mai dumi na sauka akan hannunsa,ga kuma yanajin sautin kuka.

A hankali ya fara motsa hannunsa,kamar a mafarki taji hannun sa dake cikin nata na motsi.

Idonsa ya bude yaga mutum kansa a kife,tsurama  Wanda ke gabansa ido yayi yanason  gano waye.

Dagowa tayi don gaskatawa,karaf idanunsu ya hadu ,kallon juna sukeyi ko kiftawa babu sunkai tsawon minti talatin ahaka.

Tashi tayi ta fada jikinsa ta fashe da wani sabon kukan,kankameta yayi ajikinsa yanajin sonta da kaunarta na barazanar tarwatsa kwakwalwarsa.

Ita kuwa kukanta taci gaba dayi tare da kokarin tashi daga jikinsa,kara kankameta yayi don alokacin ya kasa magana sai Shafa bayanta zuwa kanta yake da hannu daya alamun rarrashi.

Murya kasa_kasa tace" kabarni in tashi kaga bakada lafiya,Cikin Muryarsa na marasa lafiya yace" Ihsan dita ina kika shiga kika barni cikin tashin hankali?"

Hawayene ya ciko a idanuwanta,Nan tafadamasa komai har abinda ya fito da'ita daga gida.

Tace" kuma abin takaicin na yadda takardar kuma bansan address din akai na ba,yace" kada ki damu komai me wuce wane.

Zatayi magana ya bata wani hot kiss a kumatu,turo baki tayi tana kokarin sauka daga gadon.

Saurin riketa yayi yace" uhm Baby bakiyi missing dinaba? Tace" I miss u mana yace" prove it, tace" How? Yace" kiss me here  yana mai nunamata chick dinsa.

Durkusawa tayi don yi masa kiss a kumatu ,zame kumatunnasa yayi kiss din yasamesa a baki.

Zare idanuwanta tayi😳 sannan ta rufe fuskarta da tafin hannuwanta.

Murmushi yayi yana mai farinciki, cewa yayi yanaga kin taka kafar kode.....bai karasaba ta dauki wani pillow ta jefeshi .

Dariya yake mata, itama dariyar take,yace" Ohk Dan kinga bazan iya tashiba ko zan rama aii.

Gwalo tamai sannan ta zauna dayan gadon ,zatayi magana kenan sukaji alamar ana knocking.

Abinda ya faru shine,lokacin da suke dariyar nan lokacin ne doctor yake kokarin shiga dakin dan  duba jikin Deen.

Toh dariyar dayajine yasakashi kin  shiga dakin,saboda a'iya tunanin sa marasa lafiya ne a dakin waenda ko motsi dayan su bayayi.

To   hakan ne yasa shi zuwa yakira su, suga meke faruwa.

Tashi tayi ta nufi kofar tana dingishi ta bude,da mamaki suke kallonta .

Likitan ne yafara shigowa ,turus yayi ganin Deen a zaune kamar ba Wanda dazu yake halin mutuwa ba.

Kallon su mama yayi ,waenda suma mamaki yacikasu.

Hisham ne ya karasa gun Deen ya rada masa a kunne yace"wai kai Romeo."

Murmushi yayi yaname kallon likitan,Likitan yace" Mr Deen what's the secret? saton kallon su mama yayi waenda farinciki ya cikisu yamasa alamu sa Ihsan.

Sai alokacin Mummy tace" Sannu ya jiki? Jiki alhamduliilah, ta juya gun Ihsan tace" ya jikinnaki? Da sauki ta amsa.

Nande likitan ya kara duba sa ya tabbatar musu jininsa ya sauka sosai komai normal,yace" nan da kwana ✌ za'a iya discharge dinku.

Deen sai kallon Ihsan yake don ta canza sanadiyar accident din dasykayi,Juyowa tayi sai kawai taga ita yake kalli,ido daya ya kashe mata ita kuma ta murguda masa baki.

Naso naci gaba amma na gaji Ku saurareni zuwa gobe.

Iya comments dinku iya typing .

Tnx u all fans

IHSANWhere stories live. Discover now