•⭐•

                

Dedicated this page to one of my beautiful fan RABI'A your warm comments a Wordpress dina yamin dadi..thank you so much dearest one I love you lots...

       •⭐•⭐•⭐•⭐•⭐•

Koda AYUSH tasauka kasa se guilty conscious take abinka da marar gaskiya tayi wani iri,Nadia tace wai meyasamu NAUFAAL dinne yanxu haka lefinkine . AYUSH tai murmushin dayafi yake haka dr yace wai lefinane Tafada tareda sunkuyar da kanta kasa.. Nadia tasaki tsaki Allah ya kyauta Toh shine nema dayanuna Yana tsoronki munafukar asali Dana tambayeki haddasumin karya wallahy danice shi da tuni na miki takarfi dayaji.yatsaya Yana wani lallaminki kamar wadda yakejin tsoronki Allah ya kyauta .

AYUSH tai Daria Nadia kefa muguwace se Allah yasa bake dinbace.. AYUSH tace gaskia to be frank duk lefinane Jia babu irin rokon dabemin ba Wlhy naki yarda saboda  ni tsoro nakeji Allah Ma yasani .nan Nadia tafara mata masifa amma kinban mamaki AYUSH ,wayonki da basirarki dukta banxa ce da wofi tunyaushe kukai auren e?!shifa namijine kuma mijinkine ba mutumin banxa ba Wlhy banji dadi ba kinban mamaki kinban kunya yanxu bakya tsoron yafara Neman wasu awaje?!

Gashi har lalura tasameshi,wannan yaxama nafarko kuma nakarshe wallahy tallahi idan haka tasake faruwa narantse da Allah baxanyi kaffaraba senakai kararki wurin mommy.. nandanan cikin AYUSH yakulli ruwa tasan halin mommy Sarai seti mata dukan kawo wuka, AYUSH tace toh yaxanyi Nadia Wlhy nasan bankyautaba kuma wallahy nikawai tsoro nakeji bawai dagangan naiba Yass farko nasan nadan ja mashi ajine saboda shima haka naji labarin yaiwa yammata .. Nadia tai Daria kefa mace ce kisan kissar daxaki kija mijinki kimai maidashi tafin hannunki,, inkuma baxaki iyaba to iname tabbatar maki cewa munkusa xuwa DANNAN KIRJI(littafin mrs jh Tare dani miss xoxo).

Nadia tamike Tana gyara mayafi to barin tafi yadda kukai kyagayamin Ta waya naga hadiri ne agarin, AYUSH tace toh shikenan Nadia xangwada ingani Walhy haushi namafa yanxu yakeji,, Nadia tace hakan dayai shine Dede yanxu bakin gane kuskuren kiba seki gyara ai,, nande AYUSH taraka Nadia har gate, Nadia tace Allah yatemakeni na farga da wuri dashikenan sena bari antsagayta ruwa kalla yanda garin yahade da hadiri,  AYUSH tace toh kigaida su mommy da bilal kafin naxo,, nan Nadia tashiga motarta tatafi..

Nan AYUSH takoma ciki jikinta duk yayi sanyi koda bayan 2hrs tai tanufi dakin NAUFAAL tabashi magani,xaune tasameshi yatashi harya xare drip din hannunsa yakare, AYUSH takakaro murmushi sannu ga maganinka dr yace abaka kasha amma yaka mata kafara cin abinci ko?! NAUFAAL yakarba ledan maganin ya aje agefe no thanks xaki iya tafiya.. Haka AYUSH takoma kasa duk taxama abin tausayi koda yamma tai tadora abinci kala kala tareda drinks Sannan tai wanka tareda saka body hug da leggings tadaure kanta da ribbon Se bulbula kamshi take ,daki taje tasameshi harya tashi yayi wanka Yana shiryawa da alama futa xeyi.. AYUSH tace a'a nafayi abinci kuma futa xakai pls kabari kaida bakajin dadi.. NAUFAAL yakalleta gashi tayi masifar Kyau cikin shigarta sekace baby doll nande yaseseta kansa Yana gyara agogon hannunsa nagode dan munada lunch da abokaina Sannan da daddare matar abokina tagayyaceni cin dinner kakki bata lokacin kima nd namnta I might be a little late yau da daddare don't bother to call me,,

AYUSH Ta tsugunna har kasa pls NAUFAAL haba you have said enough already,, don't get it worst pls I can't bear it anymore.. I know right nayi kuskure but pls kayi hakuri kayafemin narokeka seta fara hawaye, gaba daya tarikita NAUFAAL yarasa yadda xeyi adole yadanne xuciarsa no bakomi bakimin komaiba,Sannan niban taba rike ki azuciana ba ni NAUFAAL bana fushi so kidena kuka I just said my mind bakomi fa,,  jiki sanyaye AYUSH tamike Tana kallonsa harga Allah nafita tunda nabaka hakuri Sannan tabude kofa tafice, NAUFAAL yaja iska ya fezar Yana kallon kofan kaman yabita yabata hakuri sekuma yafasa Yana wani shu'umin murmushi AYUSH kenan tinda kinyi amending mistakes dinki Komi ya wuce but sekin amince dakanki I won't force or beg you again,, Sannan yafesa perfumes dinsa yadauka mukullin motarsa yai ficewarsa!!!!!



NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅)Where stories live. Discover now