Koda safe da AYUSH tatashi wanka kawai tai Sannan tashafa mai tareda simple makeup ,shigar suit tai baka Sannan tai rolling black mayafi saboda yau xasi challenge at the court na school din Wanda ake duk end of the months iya department na law kawai,ko takan abinci batabiba zurar car key dinta tai tanufi motarta xata bude to her huge suprise NAUFAAL ne tsaye ajikin motar tata yawani sa hannu a aljihu yayi masifar Kyau cikin wankan English wears dinsa , AYUSH tabata rai xata bude kofar mota tashiga NAUFAAL yai saurin rike hannunta Yana wani murxawa ahankali baby yau kihuta I will drive . AYUSH tai tsaki are you kidding me move.. NAUFAAL yai murmushi haba baby Dan Allah fa nace Toh ko Dan kiss dinnan baxan samuba?! AYUSH takwace hannunta taredasa hanky tagoge hannun God forbid bad thing!! NAUFAAL yai murmushi tareda kwace mukullin yashiga motan yakunna Sannan yadawo yajanyota yasata a gaba Sannan yakoma yashiga motan yatayar yafara driving Yana murmushi Yana kallon face din AYUSH hadda Dan guntun hawayenta Sannan yadan bata peck a kumatu mrs NAUFAAL I like your ride tayi Kyau sosai .. AYUSH tai banxa dashi Tana kallon text book din hannunta har sukaje school shiyaketa faman xancensa ko kala batace masa ba Se faman kumbure kumbure take.

Yana gama parking a school compound din AYUSH tamika hannunta Tana kallon gefe mr man my Car keys xan shiga lectures .. NAUFAAL yai murmushi amma wasa kike ko ai kindena tuki dakanki yanxu I will be ur very own driver , kakki damu inkingama lectures din I will drive you home. AYUSH tasaki tsaki xata tafi NAUFAAL yai saurin riko hannunta wani sparkling electric shock ne yabi body organs dinsu... NAUFAAL yai magana kasa kasa mrs NAUFAAL take care of your self for me pls..Banda kula maxa kija mutuncinki... AYUSH tasaki tsaki Sannan takwace hannunta tai tafiyarta Se mita take kawai yaxo xebatamin moments dinta Sannan tanufi inda su polkadots suke atare su hudun suka shiga court danfara challenge. Murmushi NAUFAAL yai Sannan yatafi gurin faruk kamis.

Koda aka tashi Ma haka NAUFAAL yatasa AYUSH agaba suka tafi,ba gidah suka wuce ba gidansu AYUSH suka tafi suka gayda su mommy ..Se asannan AYUSH takara tabbatarwa THE CHARMING shine NAUFAAL kuma shine yacanxa sunansa xuwa Muhammad Areef .se bayan magrib suka koma gidah Wanda Nadia harsuka tafi bata dawo daga school ba. Ahaka suka koma gidah tasa hannu xata fita NAUFAAL yasake riko hannunta wait for me mana mrs NAUFAAL barin gyara parking din..bayadda AYUSH ta iya haka suka gama suka shiga cikin gidan Se nan nan NAUFAAL yakeda AYUSH kamar xa'a kwaceta AYUSH Se tsaki take wannan naci har Ina itafa ya isheta sekace wani magnet..dakinta tashiga takulle shikwa NAUFAAL yaxauna a parlor dinta Yana kallon news..Se can around 9 AYUSH tafito da zumbulelen hijab face dinta ba annuri takalleshi Tana wani taunan chewing gum.. Sannan tace inaso insan meyasa sunanka yakoma Muhammad Areef when,how and why?! On his kneels NAUFAAL yasakko yana magana ahankali....

#o o AYUSH I'm tired puliss if you know you know🚶🏻



•⭐•

•⭐•⭐•⭐•⭐•⭐•

On his kneels NAUFAAL yasakko Yana magana ahankali,baby kiyarda da duk abinda xance wallahy duk abinda xanfada babu karya cikinsa,Dafarkode kaman yadda kikasani nafara sanki ne tun abikin Hafsat cousin dinki..I approach you nafada maki feelings dina baki bani dama ba alokacin,nayita Neman inda xansa meki bansamuba nahakura.kuma dama abbana yaban month nakawo maganar yarinyar danakeso bayadda xanyi banida mafita haka nahakura abbana yahadani da yar' amininsa Hawwa_jiddah ke kenan.

Kuma Nida AYUSH nasanki Sannan sanda naxo da nikaf naganki kema da glass kika ganni bawanda yasan face din wani daga cikinmu, namaki magana kikai kaman badake nakeba to alokacin ga haushin rashin danai ga kinmagana dakikai alokacin kawai senai deciding nace ni ustax ne inda Nacanxa sunana dakuma ainihin occupation Dina! AYUSH tai tsaki ni tambayan danai maka daban amsar daka keban daban.. NAUFAAL yasa hannu yarike hannunta Yana murxawa ahankali yi hakuri sweethrt conclusively abinda yasa nacanxa identity nakoma Muhammad Areef shine inaso nai confirming shin dagaske ne faruk khamis shiya kashe kanwarshi kobashi bane so senaje as a spy kuma Alhmdlh nagano bashi bane. AYUSH tai murmushin takaici then who are you ?really saboda ni abin yafara bani tsaro Gaskia.

NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅)Where stories live. Discover now