Nadia data tsaya Tana sauraron abinda neerah take fada tadora da tabbas sisterly advice dinda neerah tabaki gaskiane,AYUSH ki kwantar da hankalinki ayi Komi lapia sannan event dinnanma ba lalle bane maza suxo sannan wannan bridals shower dinda xa'ai mata ne kawai baxamufi mufi 20 ba befi ai awa 2 ba kowa ya watse neerah tace toh Nadia wanne Kaya xakusa?kafin Nadia tai magana AYUSH tace bamuda Kayan sawa ballantana takalmi..neerah tace kwal ubannan to ko baba xamu tambaya?nadia tace a'a sannan takalli AYUSH mi using wannan kudin kawai ko??itade AYUSH nodding kanta tayi ,,neerah tace alright akwai wasu shegun takalma Christian loubutins danagani a go gorgeous why not gobe muje mi checking kafin event din?AYUSH tace toh Allah ya kaymu I'm sleepy seda safenku sannan tahau gado tai kwanciyarta..

Ko minti 10 ba'aiba da kwanciyarta lokacin su neerah da Nadia suna kallo a system din neerah wani romantic comedy think like a man act like a lady!!!wayar AYUSH tahau ringing..Nadia tai saurin dauka ganin AYUSH din bacci take harda minshari...number ba ai saving ba dakamar Nadia baxata dauka ba sekuma tadauka hade da sawa a handsfree..hello!!!can kasan murya NAUFAAL yamaida da hello hawwa ce??nadia tai saurin ajiye zucia ohh brother in law Nadia ce amaryarka yau tayi bacci da wuri,,NAUFAAL yace Ayyah bakomi tunda gashi na gaysa dake.inta tashi dasafe kice xankirata,,Nadia toh insha ALLAH,,ehm nace kafadawa sisters Dinka gobe bridals shower anan gidanmu,NAUFAAL yace toh shikenan I'm I invited?nadia tai Daria men are not allowed,ance wai Banda maza ,ranar matane kawai.naufaal yai Daria dama Nima baxuwa xanyi ma muma xami namu barbecue night din and Banda mata,,Nadia tai Daria 1_1 kenan toh brother in law nagode sedah safe ,NAUFAAL yace toh seda safe sis..katse wayan tai sannan takoma tacigaba da kallonta,

•⭐•⭐•⭐•⭐•⭐•⭐•

Tunda sassafe bayan sunyi breakfast go gorgeous suka nifa Dan siyo Kaya dakuma takalma,Wata rantsatsiyar Riga aka dakkowa AYUSH wadda kaman Dan ita akayi ta,doguwar rigace kaman irin ta yara haka iya gwiwa ya tsaya multi color ce rigar sannan da wando tight kaman leggings daga ciki yake har kasa se takalmi hill sosae shima ana daure shi,abinde se Wanda yagani kamar Wata doll baby tayi masifar Kyau just like a Barbie Dan shigar Barbie ce sak se takalmi na Christian loubutins ,Wanda tasiyawa neerah da Nadia cass kudin yakare duka haka suka dawo gida da ledoji faal da Kaya .

Suna shiga suka tararda Asmahan me lalle da aka dakko ta tundaga Sudan Dan lalle dakuma gyaran jikin amarya,tsaf tayiwa kawayen lalle sunfito cass dasu gwanin ban sha'awa.asmahan takalli AYUSH dake bin lallen yammatan da kallo,afara maki ne amarsu??ayush tagirgixa kanta a'a kifarama neerah barinyi wanka tukun.daki tashiga ta ajiye ledan kayanta sannan tadakko wayarta agefen gado Dan tunjiya rabonta da wayar,

Daukar wayartai Tana duba call logs dinta,number mayan ustax dinann taga andauka har anci mintina ana magana,tsaki taja tareda mikewa tanufi parlor inda Nadia take,Nadia xo inasan ganinki sannan suka shiga dakin tare,Nadia kekika amsamin Waya jiya da daddare?!nadia tace ehh nice ya akai??? AYUSH taja tsaki for how many times xance maki kidena answering min calls Dina this is not fair,ke idan mansur dinki yakira Ina daukane?? Gaskia kidena shiga min rayuwa da yawa inyi fada ace Banda mutunci,zancen maganan mekukayi ??nadia tai murmushi AYUSH kenan kirage mita Dan Allah ,bawani abin bane kawaide nace masa sisters dinsa suxo yau That's it kawai.

AYUSH taja tsaki to Wlhy kexakiji dasu niba abinda yashafeni,sanann tabude bandaki tashiga.itade Nadia gyada Kai taikawai tafuce Tana tunanin irin zaman da AYUSH da NAUFAAL xasi agidan aurensu.

••••••

Da safe bayan NAUFAAL yayi wanka yashirya cikin yard saukakka milk color sannan yataje Kansa hade da zura takalmnsa yafito parlor wajensu Ammi,ba lefi gidan yadan fara cika saboda yan biki amma duk suna side din baki.a dinning yaga Ammi da yaranta biyu Nabeelah da naeelah da alama breakfast sukeyi.

NAUFAL (THE CHARMING) (COMPLETED✅)Where stories live. Discover now