IZZAR SO 4

702 15 2
                                    

*🌹IZZAR SO🌹*
    _(Diffrence Calture)_

_NIMCYLUV(Sarauta)_

_CAMPTER 4_
_CRITICAL CONDITION_

    *🖊️AL'ƘALAMI YAFI TA KOFI🗡️*



A kiɗime SULTANA ta ƙara kallonsa tabbas babu musu THE POOR MAN ne,amma mene yake shirin faruwa da ita haka cije baki tayi tana jin wata a zaba a ƙasanta wacce bata san kota mece ba.

Jin motsi a bayansa yasa yayi saurin tashi juyowa a razane ya miƙe tsaye yama manta da ɗan ƙaramin BANTE ɗin daya ɗaura a jikinsa.

  Gaba ɗaya ƙara suka saki lokacin da suka kalli juna,shi yayi ƙarar sabida tsuran da yaji shin menene ya kawota ɗakinsa?daman ta iya tsafi ne?wannan shine tambayar da yake da ita amma babu amsa.

 
  Yayinsa SULTANA tayi kukan tsuron ganin yadda joystic ɗinsa ta miƙe,sakamakon abinda ya ɗaura daya faɗi ƙasa,ɗan nutsuwa ya samu sannan ya kalleta fuska ɗaure yace.

   "what are you doing in my room,ko kinzu ƙara cimin mutun cine?"

Da mamaki take kallonsa kaji wani rainin hankali yana su yace bai da zuwanta ɗakin nan ba?ko kuma bashi ne ya kawota ba?".

"i don't understand kace wai me nake a wannan matsiyacin ɗakin,i did do anything but u make a big mistake wanda yasa ka kawo nan ɗakin,ko kana son ɓata rayuwa nane eye THE POOR MAN"


Wani mugun kallo yayi mata mai cike da ta kaici,babu shakka da yana dama kuma lafiya zatai aiki a jikin joytics ɗinsa daya nuna mata iya karta,bata san waye ABDULLAH ba tnx God shima baya buƙatar ta sani domin hakan bazai mata daɗi ba,amma ya tabbas lokacin da zata san waye shi she most regreat,ɗan tsaki yaja sannan yace.


"Hy stupid gal what are you thinking i did do anything for u body,but becareful am not ur age mate ok"



Yana gama faɗin hakan ya tashi ya shige cikin wani ɗaki wanda yake jikin ɗakin da suke,few minutes ya fito cikin wani  yadi dark coffee wanda ya amshi jikin,duk kasan cewarsa poor man kamar yadda ta faɗa amma bai yarda ya zauna haka ba cikin ƙazanta da kuma hulaƙanci,sosai yayi kyau cikin shigarsa fitowa yayi ya nufi hanyar waje cak ya tsaya sakamakon jin muryarta.

"Izzata da kuma ƙarfin mulkina zasi ta tabbata bisa ta ƙamata,naci alwashin saina shafe ɗan ƙaramin jin daɗin da kake dashi am sure"


Ɗan murmushi yayi sannan yasa hannu cikin pocket ɗinsa yace.

"i don't have prblm with that,all i need kifitarmin a ɗaki before i coming back"

Yana faɗin hakan yasa kai yayi ficewarsa hankali kwance dan bata gabansa bai taɓa kwana da ita ba bare yayi tunanin cikin ransa.

MASARAUTA KATSINA

Duk inda kake tunanin tashi hankali to SARKI KHALEEFA ga shiga,yana zaune akan karagar Mulkinsa wani mai kula da LAMBUN GIMBIYA ya shiga da gudu zuwa fada nan ya faɗi yayi gaisuwa kafin ace make tafe dashi?.

Numfasawa yayi yana haƙi da kyar ya sassaita muryarsa yace.

"a gafarceni Rankan ya daɗe na kasa kula da lafiyar GIMBIYA,ina tsaye tazu ta shiga cikin LAMBU wajan 5min da shigarta sai kuma na jiyo ihunta da gudu na shiga ina shiga naga babu kowa a wajan sai kayanta a yashe a wajan,zuwa yanzu babu inda ba''a duba ba gidan Sarautar nan amma babu gimbiya babu labarinta"


Da sauri SARKI KALEEFA ya miƙe tsaye jikinsa na rawa ya bada umarnin ko ina a faɗin garinan lungu da saƙo aje a nemu masa GIMBIYA duk inda take.

IZZAR SOUnde poveștirile trăiesc. Descoperă acum