IZZAR SO 2

1.2K 16 4
                                    

*🌹IZZAR SO..!!🌹*
       _(Diffrence Calture)_

_NIMCYLUV(Sarauta)_

_CAMPTER 2:FIGHT PARTNER & YARIMA SULTAN_

    *WAƘA ILIMI CE*
    *RUBUTU BASIRA NE*
     *BAIWA DAGA ALLAH NE*

       Hau'wau Abubakar kinbiya kuɗi ta Vtu baki magana ba idan kinjini.

   *Sadaukarwa gareku masoyan gaskiya*

  Angel mrss Flower
  Sweetie Haseenatu
  Sis ummu Najma
  Matar Soja
  Anty Safna
  Anty Hafsat A Garkuwa

****** ****** *******
Tafiya ya fara har yazu bakin motar,wajan 5min da zuwansa bata buɗe motar ba kuma he alrdy knew ta ganshi but no prblm,hannu yasa ya shiga knoking glass ɗin shuru bata buɗe ba kuma yana da tabbas taji,he still knoking her car badly,but she did respond his knoking,ɗan tsayawa yayi yana tunani he wonder why she did open the glass,mtwss yaja tsaki yana ta kaicin mutum dan yana da kuɗi ya dinga nuna Izza he hate dat ƙafarsa ya ɗaga da niyar tafiya ya tsinkayi wata cool voice na cewa.

   "Hy poor Man"

Cak ya tsaya bai juyo ba tabbas yaji sunan data ƙirashi dashi kuma yaji shunan har down heart ɗinsa,she call him poor Man meyasa waƴannan yaran masu kuɗi suke haka ne,Meysa wasu ke yanke hukunci ba tare da sunsan ko su waye ba,fuck u stupid gal shine kawai abinda ya iya cewa.

  Bai san da zuwansu ba sai ganinsu yayi a gabansu,wasu manyan mutane ne masu uniform a jikinsu da alama fadawa ne,ba tare da sunce komai ba suka cakume shi zuwa wajan motar.

  Ɗan zuge glass ɗin tayi haɗe da ƙare masa kallo kafin ta juyar da kanta gefe tace.

  "What is the matter?"

Ta faɗa lokacin data sauke ajjiyar zuciya da alama maganar tayi mata tsayi,than bata saba mai tsayin ba dat why tayi maganar a taƙaice.

  Ɗauke kai yayi baice komai ba dan bata buƙatar jin komai daga gareshi,hatsalima tsanarta yaji ya saukar masa baison ganinta gaba ɗaya,ware manyan idonsa yayi jin abinda tace.

  "kasa darty hands ɗinka ka taɓan mota,ko ubanka nada kuɗinta ne?"

  Runtsa idonsa yayi heartbeat ɗinsa na ƙaruwa lokacu ɗaya,yasu yayi shuru amma he can't.

  "stop call my Papa for dat name ok"

  Abinda za iya cewa kenan ya juyar da kansa waje ɗaya,fadawan ne suka fara magana cikin faɗa.

  "Hattara dai matalaucin saurayi Gimbiya SULTANA ce a gabanka"

Wayarta ta ɗan danna mai kirar iphone kafin ta ɗaugo ta kallesa tun daga sama har ƙasa tace.

  "ina mamaki talaka da rashin kunya,kajajawa UWARKA ko wace ita kuma zanga waye UBANKA"

  Tana gama faɗin hakan ta bawa drever dabar dreving,cikin sauri fadawan suka fara shiga motarsu haka suka fara hucewa suna barin wajan kowa ya fara jan abin hawansa domin barin wajan,nan titi ya shafe kowa yayi gaba abinsa.

  Wanine yazu wajan yana tafe da lifan ɗinsa yace.

  "kayi kuskuren yin magana da ita,domin ta fika ƙarfin mulki izza da ta ƙama uwa uba dukiya,she is the Richer Young Lady faɗa da ita babu riba so ka kiyaye frnd"

  Ya faɗin hakan yana miƙa masa Lifan ɗinsa,harya tafi taji muryarsa mai cike da kwarjini da haiba yace.

  "bana intrupt ga kowa amma tabbas zan nuna mata ni ABDALLAH ba sa'an ta bane,bana da kuɗi ko mulki amma tabbas zan nuna mata kalar ƙarfin IZZA TA i promise dat"

IZZAR SOWhere stories live. Discover now