Saukowa yayi ya gaida iyayensa cike da so da kauna ..mum insa tashafa kansa tace boy mezakacii ,mum ni Irish da sauce nakeso cike da shagwaba yake maganar wacce tayi mugun masa kyau murmushi tayii tace yanxu xaakawomaka kajii gyada mata kaii yayi kamar wani yaroh ..Mahaifinsa murmushi yayi yace waikai deeni yaushe zaka girma ko Dan ba laifin ka baneh laifin mum inkace data shagwabaka naga inkayi aure yazakayii cike da shagwaba yace ni anan zanzauna da mamata anan koh ummina mum tace kwarai kuwa mah boy...

Wanene Zaharaddeen Muhammad Ismaeel
Kubiyoniii a next page.
in da saura saikingane kurenki da to ta amsa ta dauki tiren ta ficeh ...

Queen ceh..
IHSAN(❤❤❤)
6
Godiya agareku masoya dis page is dedicated to Aisha Bestie Yola.Allah yabar kauna.

Tashi tayi tawuceh dakii
Kawar inna ceh tarakata da idanu sannnan ta maida kallonta ga inna taceh waii ke hama me kike jiraneh bazaki aurar da wannan yarinyarba?

Kikalleta fah akalla zata kaiii goma sha shida Amma tananan a gida ga wayancin saanninta can harda Yaya Amma kin zuba mata ido.

Murmushi inna tayi wanda itakadai tasan ma'anarsa tayi tace haba kawallina ina wani shirine Amma innagama zakiji koda yake ke din aminiya taceh kawo kunnenki kijii matswa tayii kusa da ita tafada mata wata magna akunne.

Nan naga itama tayi murmushi tare da jinjina kaiii alamar ta gamsu tace se isa nakeji dake aminiya kina da tunani .

Murmushin jin dadi tayi na anyabeta sannna suka ci gaba da firarsu .

Tana shiga dakii tacire kayanta tayi wanka tasaka na islamiyya taje tayima gwaggo sallama tabiyawa su Farha suka wuce.

Akan hanyane meesha ke tambayarta yanaga kin dawo da wurii yau cikin jimami tasanar musu abinda ya wakana a kasuwa suma cikin alhini suka ceh toh kici gaba da addua muma zamuna tayaki duk abinda zakiye de kikiyaye kinga de kullum sai mama ta mana fada inji Farha kenan wacce itace babba acikinsu..

Da toh ta amsa suka tsaida firar saboda sun zo bakin makarantar..

WACECE KHADEEJA ( IHSAN).

khadiija yace ga Malam Ahmad hydar Bafulatanine. Dan asalin jahar yobe neh.. Gidansu irin gidan yawa neh to lokacin daya tashi Yana matashi Allah yamasa kyau ga kwarjini lokacin har yakai shekaru kusan talatin ba aure toh nan dangii suka masa caaa sai yayi aure inba hakaba a hada shi da wata a family ganin dagaske sukene yasaka shii fara neman yarinya Dan yasan inbe nema ba zaahadashii da wata yar kanin babansa wato hafsa wacce ake kira da HAMA sbd daman tana sonshi shine baya raayinta.

Toh watarana Yana zaune a kofar gidansu yaga wata kekkyawar yarinya da hijab har kasa nan da nan yaji ya kamu da santa don haka se yanemi saninta nan aka shaida masa ai makwaftansune mamaki abun yanbashii sbd baitaba ganintaba jama'a sukace masa aii Maryam kenan kamilar mace jama'a sai yabonta ake..

Alokacin yaji kawaiii yasami mata nan da nan yafada mahaifinsa yasamu mata ya tambayeshii shin wacece ita nan yayimq mahaifinnasa bayanii Kabbara yayi yaceh.

Maryam kenan kamilar yarinya nan dadi ya rufeshii yace toh zan tura baffanka yaje ya nemama auranta. Da to ya amsa yatashi yana godiya ..

Nan danan aka tambaya akabashii akayi aure a aladance irinta fulanii aka kaiii amarya gidanta Wanda hakan beyima hama da mamarta dadiba..

Bayan auransu har lokaci Yaja Amma Allah bebasu haihuwaba Nan dangii suka Hau mata gorii tayi kuka harta godema Allah mijinta na bata baki.

Shekara biyu da aure Allah yayima mahaifin Malam hydar rasuwa wannna family anyi babban rashii .

Bayan rasuwar sa ne da wata uku Maryam tatashi da zazzabi da amii nan sukayi asibiti gwajin farko aka tabbatar da tana da ciki murna gurunsu baa magana mamar hydar harda kukanta.

IHSANWhere stories live. Discover now