10

2.3K 50 0
                                    

_*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_



             _IN BETWEEN THE LOVE_
            ❤ _Lies another love_❤


            _✍🏿M Shakur_

                        1️⃣0️⃣

_How to subscribe_

_*zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta WhatsApp number na 07012181461, you can also send MTN card ta watsap number na 07012181461, sainai adding naki a group din danake posting*_


_Free page_
Cigaba da buga kwallon yayi ko ajikinshi dudda dai yanajin yanda hayaniya ke tashi daga falon Dady amma ko agefen kumatunshi, sauran matayenshi Dady sai bude kofa suke suna fitowa suna tafiya falon Dady, tabe baki yayi yace "I hate this house with passion" cigaba da buga kwallon shi yayi yana wuwurgawa a backboard din dake wurin.


Azuciye Maman su Rauda tafito daga falon Dady tana tafiya kaman ana ingizata tana yowa inda Aliyu ke buga kwallon shi hankali kwance, kwallon yadaga zai wurga cikin backboard tawani irin sha gabanshi tanamai wani matsiyacin kallo kaman zata kasheshi, kwallon hanunshi ya kalla ganin yanda tasha gabanshi yasa yadan yatsine fuska yace "Opssss" "Aliyu" takira sunanshi dawani irin kakkausar murya hakan yasa ya kalleta tareda daga gira daya alamun me? Wani irin cizan labbanta tayi tace "till today Aliyu banma taba nuna nasan da existence dinkaba, ba ruwana dakai sanan naraba yarana dakai, kayi mugun kuskure daka shigo gonata wanan karan dan Wallahi bazan taba yafemaka ba tunda kai, kai Aliyu, kasa Alhaji yafasa hada auren nan tsakanin Rauda da Khamis wlh sainasa ka yabama aya zakinta, me ruwanka ina ruwanka da sabgarsu? This children are cousins, yau koda fyade Khamisu yama Rauda mai ruwanka d'and'an yayatane sai mene? Meruwan ka bashi zai aureta ba, you've messed with the devil itself this time around Aliyu and you are going to pay darely wlh" dan murmushi yayi yadan wurga kwallonshi sama tareda chabewa yamata wani irin kallo irin na yan iskan sangartattun yaran nan yace "oh really?" dan murmushi yayi yamata pointing bayanta wurin backboard din kwallon shi yace "excuse me Ma'am" kwafa tayi ganin yanda yake mata isgilanci, yatsunta biyu tanuna idanunta dashi tace "watch out for me Aliyu just watch out" tai gaba cikeda bala'i tadade rabonta datai fushi haka, yanda sukaci burin bikin nan dan so sukayi bayan bikinsu ta kalallame Alhaji tasamu yabama Khamis daya daga cikin kamfanoninshi amma yanzu Aliyu ya watsar musu da plan, fitowar yayar tata da Khamis da idanunshi sukai jajir fuskarnan yasha bullen mage yasa ta tsaya turus tana kallonsu tace "Yaya kiyakuri dan Allah" hannu yayar nata ta daga mata tana kallon yanda Aliyu ke buga kwallo abinshi a tsakar gidan ko kallonsu bayayi cikin fushi da kunar rai Khamis dake kallon Aliyun shima yace "wlh, wlh Mummy saina kas...." da sauri Yayar Mama tasa hanunta ta taushe bakin Khamis din tace "wuce mutafi" janshi sukayi dukansu maman su Rauda tabude musu mota suka shiga tana daga musu hannu tace "Yaya kiyakuri zan shawo kan Alhaji yanzu ranshi abace ne, itakuma aidai nasan ba'a shashin baban nata zata kwana badai ko, to zata fito zata samenine wlh na lahira saiya fita jin dadi" dan murmushi yayan tayi tace "karki damu Kareema zamuyi waya, muje driver" tama driver daya tukosu magana yaja motar, bin motarsu Mama taida kallo harya bace daga gidan, fitowa sauran matan Alhaji sukayi tsaki Amaryan Alhaji tayi datazo zata wuce tana habaici tace "ci akace yarana kedashi kaman gara, Alhamdulillah bandai haifi munafuka ba cikinsu mai siding da enemy, mtsssss" taja tsaki tawuce flat dinta tana turoma Mama dankwalin kanta gaba, bata gama dawowa daga iskancin da amaryan Dady tamata ba dayar matan Dady itama tazo zata wuce saida tazo daidai gabanta tace "Allah Bani kudi insai gida inje aikin hajji, ayiriririiii" taja guda, kafin ta kalleta tadan tabe baki tace "saifa hakuri fa, matsalan haifan munafuka kenan wlh natausaya miki Kareema, oh ni yatsu Allah dai yasa kar hawan jini yakamaki fasa auren nan dakika gama yadama duniya ai jarfa ne" wani irin harara Mama ta watsa mata danji take kaman ta zubamata duka tace "kyaga hawan jini baniba kinji Maimuna" baki matar tabude saikuma tasa hannu tarufe bakin tana kallonta kafin ahankali ta zare hanun daga bakinta tana wani irin munafikin murmushi tace "wai da zafi haka hajiya uwargida? Maida wukar, amma wlh kinban tausayi, sai kinayi kina tofama Rauda ayatul kursiyu inba hakaba ta shirya tozartaki ta kwance miki zani a kasuwa musha kallo" "Maimuna! Ya isheki, Ya isheki, wlh kikace zaki shigo harkana wuya zaki sha, ni dakalin majina ce wlh duk wanda yahauni saiya fado na rantse miki, kawai kifita daga harkata fakat" wani bazan kallo Maimuna tamata tace "baridai nabarki karki mutu a hannuna nasan kina cikin tsananin bakin ciki, mtssss" itama taja mata tsaki tawuce flat dinta kwafa Mama tayi tahaura dan stairs din gaban flat dinta shiga dakinsu, wani irin fadawa tayi kan kujera tana bubbuga gaban goshinta, fitowa Hajar tayi daga kitchen dinsu dauke da bowl din Indomie data gama dafawa da 2 boiled eggs, ajiye bowl din Indomie tayi kan kujera tazo inda maman su takeda sauri ganin yanda take bubbuga goshinta tace "Mama menene? Maiya sameki menene Mama?" cikin wani irin low voice na wacce ke cikin tsananin damuwa tace "give me water Hajar?" da sauri tajuya fridge taje tadauko mata bottle water tabude ta tsayaya a cup tamika mata, karba tayi ta shanye duka ta mika mata cup din tace "karamin" kara mata ruwan tayi tasake shanyewa ta ijiye cup din ta buga uban tagumi, tsugunnawa Hajar tai kaman zatai kuka ta dafata tana kallon fuskarta tace "Mama menene? Meya faru? Maiya sameki, keda Dady ne kosu Anty Amarya?" girgiza matakai Mama tayi ahankali kafin ta fuzar da iska tasa hannu ta sharce dan guntun hawaye dayake neman zubo mata daga ido tayi, da sauri Hajar ta rungume ta tace "Mama menene kike kuka? Meya faru bakida lafiya ne?" girgiza matakai Mama tayi ahankali tace "a'a lafiya ta kalau Hajara, Rauda ce Hajar" "Rauda Mama? Mekuma tayi ni banmaga shigowanta ba nadaiga fitan ta dazu lokacin ina kitchen ina dafama su Ihsan Indomie kafin sutafi islamiyya, meta miki Mama?" cijan lebe Mama tayi tana wani irin karkada kafa cikeda takaicin abinda Rauda tayi tace "koma me Khamis yama Rauda dasuka fita dazu basai takirani ni mahaifiyarta tafada minba? Amma saita kama tana kiran Aliyu tunda kanin uwartane wai Khamis wants to rape her, shikuma yagayama babanku harda karawa da baza'a bama Khamis auren nataba, yanzu ubanku yace aure fa ata fafur, Hajar bansan mesa yarinyar nan ta dauko jinin ubanku ba ko kadan bata biyoni ba wanan wata irin munafukar makiran yarinya na haifa hakane? Ke kinsan uban burin danaci kan bikin nan amma ta hargitsamin komi wlh duk kishiyoyina sai habaici sukemin abin yadawomin abin kunya, Yaya zanyi eh Hajar Yaya zanyi da Rauda wai iyye?" tai maganan tana sake share hawayen dake zubowa dan sun kasa tsayawa, rungume ta Hajar tayi sosai tana bubbuga bayanta, kaman zatai kuka tace "Mama kiyakuri dan Allah kinji, ai zata dawo daki batada wurin kwana daya wuce nan, so karki damu idan kika mata shegen duka saita tsorata musata taje tafadama Dady da kanta cewa zata aureshi tana son shi, don't worry Mama"  Hajar tai maganan tana rungumeta cikeda tausayin mahaifiyar nata.




Karan da wayarshi keyi a aljihu 3quater shi yasa ya tsayar da ball din dayake bugawa yaciro wayar yana kallon screen din, sunan Abdul daya gani yasa yadanyi murmushi yay picking wayar yakara akunne batare dayace komiba daga tachan bangaren muryan wani guy ne yace "just get ready for me zanci ubanka ne idan nazo gani a hanya, so Leo you have the guts kadawo Nigeria kakasa kirana kafadamin ga Mummy anan tace itama bazatai magana dakaiba kuma wai nafadama ka kyauta" dan murmushi yayi  Yazauna kan wani bench dake wurin cikin cool voice dinshi yace "give Momma da phone I wanna speak to her" wani mugun dariya saurayin yayi yace "ai kanada number ta yasin bani bada wayata dan rainin wayau, nidai ganinan zuwa" kara yasaki batare daya katse wayarba "auchhh Mumy shine harda dukana" murmushi yasake yi ahankali yace "hello Momma" muryan wata yar dattijuwa data amshe wayanne tace "Beta (Son) how are you?" "am fine Momma, Momma wai kina fushi dani?" dan dariya tayi na manyan mata dinan tace "don't mind him Beta, u know I can never get angry with you, tell me how are you doing?" adan shagwabe yace "fine Momma, I miss your pancakes am craving for it" zatai magana Abdul ya fizge wayar da gudu yace "kai ya isheka yima Mummy na shagwaba dan iska" dan murmushi yayi yace "come soon jor" murmushi shima Abdul yayi yace "alright am coming now get ready biki zamuje gobe" dan yatsine fuska yayi yace "gobe? Sunday fa" car key yadan duka zai dauka yace "yes dat my Chadian friend damukai school tare a CA ne zaiyi aure, zai auri wata yar buzuwan maiduguri anan Abuja take so gobe ne first event wushe wushe so baida friends a Nigeria banda mu, so get ready u must go da daddare ake wushe wushe din but mu tun rana zamu your clothes and mine sef yanzu tsaya na karbo mana, saina zo bye" yatsine fuska yayi yace "yeah bye" yatashi ahankali yana tafiya yasaki ball din akasa yay part dinshi yunwa yakeji sosai amma bai iya komiba yatsine fuska yayi ya shiga kitchen din yana kallon koina, shidai ya tsani abincin kuku da Dady yace idan yanajin yunwa yadinga kiranshi yana  zuwa yanamai girki but baison girkinshi ko kadan shifa dayaci abincin da baima bakinshi dadiba gwarama ya zauna baiciba, fridge dinshi yabude yadauko kwalin farmfresh yogurt yabude ya ijiye kan saman fridge din  yadauko daya daga cikin manya manyan babban fararen glass cups din dake jere a cabinet dinshi yazo ya tuttula yogurt din cikan cup din ya cika fam sanan ya rufe ya ijiye yoghurt din kan fridge din yadau wanda yazuba a cup yafita daga kitchen din yana kurba yakara so tsakiyan falonshi, remote yadauka ya chanza channel din dake aiki zuwa na sport ng inda ake buga ball sanan yazauna yana shan chill yogurt din yana kallon ball din, Aneesa ce tafado mai arai hakan yasa yasakeyin murmushi tareda dan lumshe ido ya janye cup din yogurt din daga bakinshi yana dan juya cup din ahankali yace "Boldest" dan murmushi yayi yamaida cup din bakinshi ya cigaba dashan yogurt din kaman wani dan karamin yaro, ahankali yakesha a sangarce kaman baison yasha.

ATSAKANIN SOYAYYA (In Between the Love) Where stories live. Discover now