Yai murmushi ku fada man dubu dari biyu cewar meena yai murmushi yace Ina zuwa yai waya sai ga shi an shigo Masa da jaka basu dubu dari biyar ka mayar mun mota jiki na mazari driver din ya Basu gaba dayansu suman zaune sukai dakayar Mai kyau Tai kokari ta karbo kudin to muje ai da sauri suka mike ko wacce tama Mai ta rada wannan tace goho wannan tace gicciye suka dai yi tayi Mata radar shakiyanci suka fice shiko dariya ma suke bashi yasan duk Dan shi suke ta wani iyayi da karairaya shiko mace Bata ma burgeshi tashi ma ta gida hakuri take da shi sai sanda rabon haihuwa ya rantse ake samun cikin shine ze kusance ta


Ki koma daki a a kaje gani Nan cewar meena yanzu zata koma Kinga ki koma daki yanzu ta rada Mata Amma da kinji shigowar angwaye ki dawo parlour karki sake wani gardi ya shigar Miki bed room bare har yaga makwancin ki Tai murmushi ta rike ta ta maida ta dakin sai da yaga ta shiga hankalin sa ya kwanta meena sukai sallama a zuwan sai gobe zasu zo budar Kai bayan kowa ya watse ta cire mayafi ta dinga zagaye gidan Suma ne Bata ba Dan Dadi wannan dukiya gaskiya ta Dace a duniya saura lahira Haka ta gaji har sama sai da ta hau ta dawo daki ta Kara fesa kwalliya tasaka turaren jaraba ta Kara bankar magunguna jira kawai take komai ya kammala ta fito ta dawo parlour sai sannan aka wani jawo mayafin munafinci aka rufe fuska minti goma da zamanta ta Fara jiyo hayaniyar mutane ta Fara gyara Zama


Sai me Buda Taji anshigo da ita hehehe Allah ya kawo mu ayyiriyiri shigo a hankali amarya baby Chakwai uwar gida sarautar gida duwawuce ke Dole a zauna dake makiyan ki fadawan ki Wanda yai Miki iskanci ke kadai kikasan mezaki Masa hehehe da sauri ta bude lullubin mezata gani alhaji ghali ne sakale da wani Dan siririn saurayi kyakykyawa dashi kafar shi Tasha kinshi Haka hannunsa ya zuba zobuna kafa da hannu da wuya sai balle dollar ake Ana musu liki ba Wanda yabi yakan kwasa sai masu wannan kirarin ido ta zaro waje alhaji mezan gani Abu banbara kwai namiji da suna hajara waye wannan Kuma Naga ka sakale shi kamar zaka Mai dashi ciki zuruf marokin yayo gaba sa minjaye hajiya


Yadda kike jinki mace haka muke Jin kanmu alhaji ghali Zaki iya Kira namiji Banda amarya Sha guda baby Chakwai yarinyar da ake yayi gida da waje inbaki yadda ba muje ciki a dubaki a dubamu idan da wani bambanci sai ki fada Ido ta zaro cikin in Ina wa...wa...cece wannan din hehehe uwargida Kenan tauraruwar alhaji ghali yarinya me yayi me tsada wadda aka dauro auren ta a baban birnin duniya wato America innalillahi wainna ilaihirrji'un Kenan kanaso kace min auren Jinsi kwarai ko Amma ita fa baby Chakwai ta Dade a macece kamar ke ehe



To sarkin zuba chakwaikwai wa ya Isa bamu gu muzauna suka zazzauna ita ko ta kasa Zama hawaye kawai take yi Yana nadamar abun da ta aikata inama inama inama hannun agogo ya koma baya data barwa maimuna shi dama ita yake so zauna cewar alhaji ghali da kyar ta zauna a dosane yayi gyaran murya ya Fara jawabi kamar haka nauwara inaso kisan da cewa banyi aure Dan inzauna dake ba nayi aurene a matsayin ki Zama garkuwa a gareni yadda bame zargina koya zargi gidana bansan zuwa hotel saboda Ni babban mutum ne bansan inta kwashe kwashe saboda inada kyankyami shiyasa na yanke shawarar auran baby Chakwai wadda dama min Dade muna soyayya muna San junanmu


To alhamdulillah munyi auren so da kauna karki tunanin inasanki wayan Nan duka abokai nane suna da damar zuwa gidan Nan asan da suke Banda shamaki tsakanina dasu ke Koda ko ke suke bukata zan Basu dan kudi nasa na siye ki Abu daye ne bazan iya Basu ba baby Chakwai ya rungumshi saboda Chakwai din fa akwai Chakwai yayi wani far kamar macen gaske ya Sha make up Nan parlour din ya kaure da sowa suka dinga surutan da Bata fuskanta Dan ta Gama Suma Ita tunda uwarta ta haifeta Bata taba ji ko Labarin ganin iskanci irin wannan ba yaci gaba da magana zaman lafiyarki a gidan Nan yiwa baby na biyayya baby fada Mata abun da bakyaso


Ya wani gyara Zama Yana rangwada abunda banso guda daya ne Koda Wasa karta kuskura ta rabeka Dan inada masifar kishi musamman akan abunda nakeso zan iya kashe ta akanka ihu nauwara tasa kisa tana ta rusgar kuka kamar ance uwarta da ubanta duk sun mutu yaci gaba dama dokar gidan Nan ba Yan aiki duk girman gidan Nan ita zata share Tai moping Haka zalika bawa shukoki ruwa idan Kuma wani daga cikin Ni ko alhajina ze fita Zaki wanke Mana mota ki bude get idan zamu fita bansan jiran girki ki tabbatar kin Gama abinci kafin na tashi kiyaye dokokina shine zaman lafiyarki villeger Yar matalauta kawai mtsww ya tofar da miyau


DAN ISKAN NAMIJIWhere stories live. Discover now