Ankai su nauwara asibiti an sa Mata bandage inda hajiya take ta bala'i wallahi bazata yarda ba sai anyi bala'i nauwara lallabawa Tai suka gudu ita da meena dama meena ce ta samota itama hanyar ta akai Mata Bata San gidan su kowa ba a cikin su suna zuwa suka tarar umma na sauke kwandan jaraba tace sai dai nauwara ta koma inda ta fito gidan uwar data sake wadda ta fiti mutane ne Yan uwan umman Yan biki suka dinga Bata hakuri har kuka Tai sannan zuciyarta Tai Mata sanyi dan ta fusata da nauwara Haka aka dinga Baki akan tayi hakuri tasa Mata albarka ta sawa auren albarka daga yaune dai haka ta hakura aka shirya ta Yan uwan haule


Bayan daurin aure da yamma maimunatu akai yini nata Dana umman ta alhamdulillah komai ya wadata anci ansha kowa yai farinciki bikin su day dai na talaka suka yi ba wani tashin hankali bayan magriba Yan uwanta suka shirya ta suka sa Mata Kaya masu kyau atamfa ce me tsada suka nadeta da laffaya  tayi kyau da kafa suna tafe ana wakoki abun alhamdulillah cikin tsari suka tafi aka kaita gidan ta aka damka amanar ta ga dangin mijinta uwar mijinta tayi murna ta rungume ta tana farinciki da wannan kyauta da Allah yaiwa Dan ta mutane sunyi mamaki sun gigice hankalinsu ya gama tashi Yan bakin ciki nayi Yan hassada nayi kowa da kiwon daya karbe shi masu farinciki ko ba'a magana Dan maimuna ta samu masoya alhamdulillah anyi biki lfy angama lfy Allah ya bada zaman lafiya


Alhaji ghali ya diro a Kano shi da baby Chakwai hankalinsu a kwance sun gama shirya yadda komai ze kasance za'a rako shi anjima a zuwan abokan angone suka kawo shi Dan ai Badda kama suka rabu ya tura gidan su nauwara da manyan motoci na alfarma Wanda wasu sun firgita hankalin su ya tashi ganin motocin kawai bama suje gidan ba sun gani Yan gulma kowa fitowa yake Amma motoci sunki karewa kamar ma Dado su ake anbada amarya kema gas ko kukan Nan na al'ada fuskarta a bude.



_To fans maji ma gani sai Allah ya kaimu gobe maji inda aka kwana Allah yasa mudace nauwara a gidan alhaji ghali koya Labarin lawan ku biyoni gobe danjin yadda zata Kaya nice Taku a kullum a Koda yaushe_




               *Feedyn bash*
[11/12, 7:55 PM] 👯🏻Feedy Bash On Top💃💃: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*


*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation




*Bismillahir rahmanir Raheem*

  

               53-54

Nan shegumi ya Fara tashi wannan fitsara dayawa take kuduba yadda aka tafi da Maimunatu tana risgar kuka da kyar aka bambare ta daga jikin uwar ta Amma ita wannan ko tari ta tsaya ma ai Mata fada sai chatai mezata ji yi nayine Bari na Bari bayau tasaba jiba Kona kawaye ai ta dauka Haka ta shige mota bako kunya duk Wanda yaje Kai amarya karyane yace be samu mota ba asake a wale mutum uku baya gaba daya Haka suka dauki hanya zuwa dambare kowa zuciyarsa cike da gulma


Anzo gidan amarya layin gidan ta na opposite buk new side ba wahala gidan ta motoci suka dinga shiga wani hangame men gate duk yawan motocin Nan sun shige ciki Nan fa kallo ya koma sama mutane suka Fara sakin Baki suna kallon ikon Allah Basu tsinke da lamarin ba sai da suka shiga gidan Nan duk wani nothing kansu ya gama kwancewa parlour ne na haduwa sama da kasa ne gidan tsayawa Gaya muku haruwar gidan sai na cika wannan page din gida yai gida komai enough mutane Yan gulma sun nade komai
wasu ko tsorata sukai kodai Dan yankan Kai ne Inba haka ba wannan daular ai Dole yace bayasan ko tsinke Ina zasu sa shirgin su


Su kan su jikin su yayi sanyi Amma wayanda suka San shi basuyi mamaki ba Dan ginta sai zubar da habaici suke Yar su me goshi bame kashin tsiya ba da Indo suke Dan tazo suka karaci rashin mutuncin su aka ce kowa ya fito za'a tafi saboda dare ya Fara yi kowa ya fice aka bar kawayenta wani abokin alhaji ghali ya shigo mezan gani kunsan da nisa Kuma mu duk anan muke muna Kai ku mundawo gida a haba wallahi ba inda zamu sai munyi siyan Baki ya zaro ido meye kuma siyan Baki andade da denawa ai to wallahi mu sai min siya to nawane Kuka siyar suka yi far da ido ko wacce sai karairaya take lallai sai yaga wata Yana so Suma su shiga daula


DAN ISKAN NAMIJIWhere stories live. Discover now