KUN MAKARO PAGE 31

1.6K 72 4
                                    

💅🏼  *KUN MAKARO*  💅🏼






*BY HAERMEEBRAERH*







Page 31:





Bayn ya aje motar ya wuce masjid a qafa dan qarin samun lada.

Sai da yayi sallah ya koma motar shi, ya bude magungunan nn ya sha wanda zai iya a lokacin, ya boye sauran yakoma ciki,Hadiza an sha wankan qananan kaya, dik da bata dawani shape sosai ba lifi sin mata kyau, sai zabga qamshi ta ke, kwantawa tai a jikin shi, tana kukan shagwaba, wai ya dade, hakuri ya fra bata, sai  qara wani zamewa take tana goga qirjin ta a nashi, Khaleefa fa dama abinda yake so wajen mace kenan, lalubo bakin ta yayi suka fara kissing junan su, suka dire a kujera tana saman cinyar shi,

"Baby ina kaje?"

"Daga gidan Hajja nake,naje naga Ahmad, ba zan iya kwana ban gan shi ba,"

"Humm lallai ne, ni kuma kasan me? Inna gan shi sai naji na tsani kai na kwata2, na tsani rayuwar da na aikata a baya, wannan sakamakon abinda muka shika ne,ga girbi nan munyi, ina tsoron sanda zai girma yaji wannan mummunan labarin"

Da qarfi ake buga gidan su, Khaleefa aje ta yayi a gefe cikin kulawa,yayi mata kiss a lips a hankali yace yana zuwa.

Bayan ya fita ya ga mai gadin su yana fada da wata, ta lullube kan ta ko ta ina, ba dan ya san ta ba ba zai gane wace ce ba.

Tana ganin shi ta tafi d gudu ta fada jikin shi,

"Sugar ka taimake ni, na shiga uku tinda nake ban taba shiga tashin hankali irin wannan ba, dan Allah ka taimaka min,"

"Muje ciki, amma sake ni, dan yanzu ba Khaleefan d kk sani bane a da, yanzu iya halal dina na tsaya,kuma na sake aure,ko me kk gani ciki bana son ki samin baki a lamarina, wajen zama kk nema muje zan baki,"


Ciki suka shiga,tana neman taimako ina ruwan ta da auren shi, ta rayu ma kawai shine babban burin ta,

Hadiza ce tsaye jikin window tana hango komai, kuma taji dadin yanda Khaleefa ya janye ta a jikin shi ya kora mata jawabi.

Suna isa ta sauna kamar batai ba.

"Babe ku zauna ina zuwa, bana son inna shiga naji wani damuwa,kawo mata abinci d ruwan sha,"

Dan dik wanda ya gan ta ya ga a yunwace take,

Bayan ta ci abinci ya dawo, ya zauna, cike da nutsuwa da kamala,sannan ya tambaye ta me ya faru, kuka ta sake, sai da tayi kuka mai isar ta ta fara bashi labari,

"Bayan sojojin nan sin tafi da kai, ina zaune a club ina jimami, ina ta zuqar sigari, ina korawa da wine, naga wani sanannen dan siyasa, yana ta kallo na, na dauke kai ban kula shi ba,guards din shi ya aiko su uku akan su nemi izini na naje mu kwana da shi,bayan na amince danaji maqudan kudin d ya furta zai ban nan d nan na amince, muka tafi,

Wani katafaren gidan shi dake garin na Abuja muka nufa, tin da nake ban taba ganin gida mai kyau irin shi ba dk yawo na a Nijeria, we had fun, sosai, a ranar da zan tafi yana ta min shagwabar bai so na tafi dan haka na tsaya nace in zai qara kudi me zai hana? Amma ya bari naje hotel din da nake na debo kayana, nan ya ban key din wata motar shi,naje n debo kayana na koma, nan na ci gaba da zama na watannin da ni kaina ban sani ba,muna sheqe ayar mu, kasan inyamuri d son kudi,amma banda shi,hannun shi a sake yake, dan haka mukai ta kashe kudi, ya bata ni d kudi sosai, watarana muna kwance da shi bayan kammala sex, ina ta busa sigari kamar yanda na saba after sex, ina gamawa na tashi domin watsa ruwa, sai naji jikin shi ya saki, na zaci bacci ne, nayi wanka na dawo na saka kayan bacci, kawai sai naga kamar bakin shi a sake baya numfashi, bayan na duba sosai sai naga,......😭😭😭ashe yaaaamuuutuuu😭😭😭"

KUN MAKAROWhere stories live. Discover now