page 5 to 10

21 3 1
                                    

2019/February/16
9⃣ja Hausa novel writers.           



    FAMILY👪👪ISSUES
(OuR HoMe We NiGeRiA's)



Strong pen writers
https//:mFacebook.con//strongpenwriters
Wattpadname
Abdul0k.

Story
Abdul Alhaji Musa.
Copy on WhatsApp
Ummah bahrak.




Part one
            Page~~~~5 - 10




👇
Koda ganin fuskar wannan yayan nashi,sai ya hada tafukan hannayen shi yace"I'm sorry broz,bazan sake ba".
Shigar dashi motan yayi,ya jasu suka wucce.
A hanyar su ta zuwa gida sai yayan nashi yace"Abdul na kasa sanin meke damunka cikin qoqwalwar ka,sai kace kunnen kashi ne da Kai".
"I'm sorry broz,wallahi babu iya kokarin da ban yiba,wajen dakatar da kaina amma ina."
Ajiyar zuciya yayi ya juya ya kalli fuskar Abdul yace"toh ai Allah ne ya taimakeka da yahya Ali ne zai zo ya dauke ka,da kuwa inshine kasan ka rabu da wannan school din har abada".
Murmushi Abdul yayi yace"nasan kayi iya kokarin ka wajen dakatar dashi,Yahya nagode sosai".
Murmushi yahyan nan nashi yayi yace"babu komai,kani na".
niyar ya ringumi yayan nashi yayi,sai yahyan nashi yaja kunnen shi da hanu daya sannan yace"jah'irin yaro,baka ganin Ina tuki".
"Sorry bankula ba" inji Abdul.

Alhajin bankade kofar dakin Ali yayi da kafar sa,Inda ya tarar da Ali yana kwance kan katifar sa.
Cikin bacin rai ya kirawo sunan Ali yace"wai ba kai bane Wanda na tura ya dauko Abdul".
A firgice Ali ya mike yace"daman......".
Tsawa yayi mar yace"rufamin baki Mara kunya,wato bankai na aike kaba ko?."
"_a'a daddy wallahi kuskure aka samu".

Wannan annamimiyar matan tsaye take daga nesa,ta labe jikin bango tana sauraran komai.
Murmushi tayi tace"hmm so funny,bazaku San banda mutunci ba har saikun tarar da kanku wajen gidannan."
Fashewa da dariya tayi.

Jamilah tsaye take ta kasa cewa komai,sai daya daga cikin kawayen ta tace"jems ko kinsan duk laifin kine wannan,amma ake tuhumar Abdul dashi".
Juyawa tayi cikin mamaki tace"eh duk ni na jawo,ya kamata niza'awa hukuncin ba Abdul ba".
Murmushi kawar tata tayi sannan tace"sauki gurin fada amma kuma wuyane tsantsa gurin ai watar wa".
Cikin mamakin jamilah tace"ban fahim ta bah?".
Tace"Ina nufin cikin sauki Kika furta hakar,amma kuma kinsan yanda mahaifin Abdul yake da zafi inyaji cewa Abdul yayi rawa a school,toh nasan zai gommace kida da karatu"
Jamilah hada fuska tayi sannan tace"meye abin yi yanzu".
Murmushi kawarnan Nata tayi sannan tace"zokiji".

Zalimah,maryam da kuma rahama taye suke cikin kicin suna hada abincin dare.
Inda Mahaifiyar su ta shigo tace"yau girkin tawaga kuke yine?".
Zalimah murmushi tayi sannan tace"yes ummah,nidai miya nake hadawa".
Ummah tace"haba,bani na taba".
"A'a mommy ki jira mu gama tukun".
Tace"okay but karku sa gishiri kunsan abbanku baison gishiri".
Zalimah tace"toh ummah"
Murmushi sukayi dukkan su sai maryam tace"muje waje mu jera filet a Dani".
"Okay toh" a Jammu suka amsa Mata.
Fitar su saiga Abdul tare da fahruk sun shigo.
Murmushi zalimah tayi da ganin fuskar Abdul tace"Mai ya faru Abdul?."
Fahruk yace"meye Kika gani?".
Maryam tace"abin mamaki".
Abdul yace"kamarya abin mamaki?".
Rahama tace"munga shati sinbata a kafadar ka".
Fashewa sukayi da dariya su ukun.
Fahruk yace"Abdul wallahi bangani ba."
Abdul yace"babu damuwa".
Nan suke saiga mahaifinsu ya shigo ya kuma kirawo sunan"Abdul" cikin siririyar murya.

Abdul da murmushi fuskar sa yace"Abbah".
Yan matan nan uku suka shige kicin,suka kiyale Abdul,fahruk da kuma Abban su.
Cewa yayi "Ina ka tsaya Abdul,baka ganin hadurin ne".
Yace"daddy wallahi school boss namu ne ya sami matsala "

Yace"okay babu damuwa kaje ka sauya kayan dake jikin ka".

Jamilah karasawa gida tayi a school boss din,Inda ta tarar da Abban ta na zaune a falo.
Zuwa da gudu tayi ta makale jikin Abban ta.
Kallon tauraron Dan'adam Abban ta keyi,sai da dau masarrafi ta rage Kara tace"daddy Ina son kayimin wani taimako".
"Ta meye y'ata".
Tace"gobe nake son zuwa gidan abokina".
Cikin kaukauran murya yace"_mene".
Tace"Ina son najene gidan nasu na bashi hakuri".
"Meya sa?".
Tace"doguwar labarine Zan gaya mika daga baya,kaidai kawai ka amince".
Yace"alright".
Murmushi tayi sannan tace"I love you dad".
Suka ringume juna.

Fahruk shiga dakin sa keda wuya sai ga Ali ya biyo sa yace"are you satisfy now".
Fahruk cikin mamaki yace"ban gane bah Ali".
Hada fuska Ali yayi yace"nasan haka zaka fada,so enjoy it".
Juyawa yayi a fusace ya wuce.



9:00shape

Yan gidan dukka su suka taru akan dani,sai faman dariya suke suna tadi.
Amma da zuwan Abban su sukayi Shiru.
Fahruk hada fuska yayi,sai Abban yace"bismillah".
Halimah juyawa tayi ta kalli mahaifiyar ta,ta Dan murmusa.

Mumman Nata tashi tayi tace"alhaji bari na zuba maka girkin dakafi so".
Maryam cike da mamaki tace"something wrong is happen here".
Abdul juyawa yayi yace"wani Abu kikace yar uwah".
Tace"a'a"
Da shike waje daya suke zaune.

Ummah maryam da halima wato tsakar gidan,ta dauki kwanun abinci ta soma zubawa masa.
Baya ta zuba tajeta ta zauna,maryam zuba Mata ido tayi sai halima taga yanda take kallon ummar tasu sai tace"maryam pls mikamin farar shinkafar dake gabanki Dan Allah".
Dauka Maryam tayi zata mika Mata,kawai sai taji anyi jifa da farantin abinci.
Juyawa tayi a firgice,kawai taga mahaifin sune yayi wannan jifar.

Cikin mamaki ta zare idanu.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Aug 01, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

FAMILY ISSUESWhere stories live. Discover now