Chapter 1
💕6:30am farkawan ta kenan agurguje ta fada toilet tayi wanka tayi brush sannan tafi kan dressing mirror taje ta zauna a hanakali tafara bin duk wani lungu na jikinta da lotions tana shafawa bayan tagama tayi light Makeupp(powder,lipgloss,kajol) ta dauko bakar doguwar rigar ta tasa sanna tayafa blue veil ta nufi gun takarmanta shima blue flat shoe tasa tabi jikin ta da perfumes masu kanshi gaske a gurguje ta dauka dakanta wa wayanta na fito domin har 7:30
Ina kwana Abbana ya ansa lafiya lau mai suna mama ina kwana Ummeena wanda akace Ummeena tace lafiya lau meenal dauke da smile a face nata har an shirya kenan tace yes Ummee har nakusan late mah so I don't have much time will take something if I get to skul kisan lecturer din is very stingy😁😁 duka parents dinnata suka ce Allah yabada sa'a a kula kuma ta amsa da ameen ta ficewartar.... Abakin kagane sukaci Karo da ya Adnan tace morn fav Bro he's smile at her😊 morn meenal tace bye take care am late Allah yabada sa'a tace Ameen fav Bro....
Karfe 12 suka fito daga lectures ta kalli xarah ta nifa am stave serious ko bfast banyi ba muje cafeteria suka ji abinci su
Kaje sukayi sallah suka koma class karfe 4 suka fito suna fitowa ita da xarah sukayi gida duka Jan bulo suke xarah ne fa fara sauka sannan meenal itama tayi gida tana shiga ta tarda Ummee zaune tana karantu qur'an hayewa sama tayi tashiga bayi tayi shower ta daura alwala sannan ta fito wardrobe nata taje ta dauki wasu kayan marasa nauyi skirt and blouse tayi sallah bayan ta idar ta sako qasa gun Ummee suka gaisa suka hau fira.....Bayan sallah isha suna zaune a dinning Abba,Ummee,Adnan,Moher,meenal,ilham,naufal,ihsan,duk suna cin abinci cike da nishadi aladan gidan kenan tare ake cin abinci kullum suna Gama suka danyi hira da ganan kowa ya shiga room...meenal duba books nata sanan tayi maraja'a al-qur'an bayan tagama tayi alwala tayi nafila sanan ta kashe filita tahaye laulaushan gadonta ta fara game sai barci ya sace ta😁😁
Chapter 2
Asalin labari Alhaji Ibrahim Mohammad sambo mai naira shine asalin suna mahaifin meenal..haifanfan garin kano ne suna zaune zoo rd Hausawa su biyar ne a gun mahaifiyanshi maza 2 mata 3(Suleiman,Ibrahim,fateema,Khadeeja,nusaibah) duk sunyi aure amma banda nusaiba wanda tana ajin karshe a Jamia suna taso cikin so da kauna daga gun iyayan nasu subasu Gata da tarbiyah mai kyau.Aisha itace mahaifiyarsu macece mai son adini da kuma son Jama'a..duk gatan da suke samu basa sun Gaza basu tarbiyyah mai kyau ba Suleiman yana zaune a Zaria tare da matansa da yaranshi 6(Ameena,Mohammad,isham,Najeeb,Abdallah,Aysha)Fateeama kuma tana aure kano a nassarawa yaranta 3(muheed,muyudeen,mupheeda)Ita kuma Khadeeja tana zaune a Ahmadu Bello way yaranta biyu(Mohammad,iman) Ibrahim ya kammala karatunshi inda ya karanta business admin a kasar Jordan sannan yayi master dinshi a Malaysia bayan ya kammala karatun shi ne maihaifinshi yafara harkan ya samu nasara sosai...maihaifinshine ne yamai Iso dayaje ya nemi yar abokinshi ya yarda Allah kuma suka daidaita kansu da ita halima...sun shaku sosai ita da ibrahim....tana ajin karshe a jamia Ahmadu Bello dake Zaria inda take karanta English a kasa bikinsu.....
Ibrahim ya hada lafe nagani sosai akwati set 2.....bayan taga karantunta a tare a gidan Ibrahim yana bata kula wa sosai sun shaku sosai soyyaya mai qarfi taqara shiga tsakaninsu....
Back to kabari yau ya kasance weekend meenal sai karfe 10 tatashi tafara gyara room nata kasancewa batason masu aiki nata saide in takama meenal ta gyara ko ina tsaf sanna tayi wanka ta shirya cikin wani less blue and pink tayi daurin ta zara buhari😁😁tayi makeup light amma tayi kyau sosai ta hau selfie📷.ilham ne tashigo tace sis bfast is ready we are all hungry we are waiting for you meenal smile at her sorry my yar chubby sis😍 shall we ilham nod her head tana sauka ta gyada Abba da Ummee then ya Moher and fav Bro Adnan morning then sukayi settling down suka hau cin abinci.... suna gamawa masu aikin gidan suka hau kwashe kaya suka kai kitchen suka wanke.....suka koma Parlour suna ta hira gwanin ban sha'awa..... da daddare suna zaune a Parlour bayan sallan isha ilham tace abbu nikam banzan yi karatu a naija ba fa gaskiya kawai ihsan tace papa me too bazan yi secondary ba a naija ka keni London this naija is boredom papa suke kwashe da dariya banda Minal tace abbana nikam mota da phone nakeso Sabo taqrasa ta na mai shagwaba karaf Moher yace kin Isa ma Adnan yace ta ma wuce lol kawai Moher yayi muting bakinsa cuz he can argue with his beloved Bro naufal ma yasako baki yace duk kuagama jinku nake kawai Abba nikasan mai nakeso yace a Dan gidan Ummee kawai yace kawai game nashi yakeso a canza mai that's all suka kwashe da dariya... Abba ne yayi gyaran muryan yana musu nasiha da su hada kanshi kada subari shedan ya shiga tsakanin su ko subi son zucciyoyinsu Adnan kaine babba kasani ko bayan raine kaine zaka zamo uba garesu saboda haka kahada kan kaninka zamto mai haquri kuma ya kunji suka ansa da to Abba yace Allah ya muku albarka sukace ameen jikinsu ne duk yayi sanyi saboda nasihan da Abba yamusu nayau dabanne duk a sanyaye suka tashi suka nufi dakinsu kowa da abunda yake tunani.
Bayan kwana biyu meenal bata samu lokaci sosai domin sun kusan fara exams inta fita tun safe bata dawowa sai 6... Meenal tana buk tana karanta mass common tana lvl 1 ne ita kuma ilham tana ss2 naufal kuma yana jss3 while ihsan tana primary 3 Moher da Adnan ba naija sukayi karatu ba duka a Malaysia sukayi inda Moher yake karanta Civil Engineering shikuna adnan Architecture...
Two weeks later meenal sun fara exams karatu take gadan gadan sati uku tayi tana exams saboda ba kullum take dashi ba cikin ikon Allah zumuncin su yayi qarfi dst zara friend nata Dan duka families din ba wanda besan xarah n meenal ba tun suna secondary suke tare shiyasa halayensu yazo daya..
Akwana a tashi har Meenal sun fara second semester inda suka maida hanakali sosai game da karatunsu basa kula samarin buk ...result yafito sunyi nasara dukansu farinciki gun meenal ba'a magana
YOU ARE READING
Meenal
Romance❤❤Aysherhmoh❤❤ Hey guyz this the first time am writing novel hope you guyz will enjoy it an encourage me and also rectify my mistakes😍😍😍
