39

2.5K 242 19
                                    

*🙆🏻🙅🏻TAFARU TA KARE🙆🏻‍♂🙅🏻‍♂....Anyiwa me dami d'aya sata.....*

*Billy Galadanchi*

*Haske writer's Association*

*Sadaukarwa ga Ameena jibril muh'd(Slimxy).*

Wattpad @ 68billygaladanchi.

            38.
Sauka tayi a hankali daga kan stage tasuke zuwa gun sarauniya hassy, kallon ta tae ta washe bakinta sosai tana murmushin yak'e kamar ba komai

"Inaso zanyi magana dake Sarauniya hassy" A yangace ta mik'e tsaye tana murmushi itama
."muje" wurin suka bari dana itane kurun se Asha ke zaune agun, bata bari an zargi komai ba kowa hankalin sa yana kan ciye ciyen da aka fara, suna zuwa wurin wasu motoci tajata kallon ta tayi tace

"Ko kinsan an nemi jikokin ku da kakarsu an rasa, kuma ni banga kina shirin kawo mana wani abin cinba anan, mu gama da takawa mu huta" kallon sheqeqe ta mata kanta sanya murmushi tana yunk'urin yin magana kurun taji an rufe bakinta da k'ylle ata bayanta, sannan kuma ta manna wa Asha ita kuwa, kai tsaye a motocin dake gun aka maka su bayan hankalinsu ya guje ajikinsu....

  komawa tayi hall d'in kamar ba abinda ta aikata taci gaba da Nazarin fuskokin wurin, Headphone ta mak'ala a kunnenta ta dialing number

"Akwai kutane ata bayan hall gaba d'aya zaga gansu sanye da kayan excort da Takawa, ba nasa excort d'in bane ba bugar dasu sukayi suka sako kayansu dankuwa ba excort ko d'aya shigo waje suka tsaya kuma abinda agogon hannuna ke nunamun su tun safe suke hall d'in nan, sun kuma fita mintuna biyar bayan shigowar mu, Aje azo da sojojin nan su fitar dasu nanda mintuna 5 kacal a shirye suke kuma naga lokaci zuwa lokaci suna duba agogon hannunsu, bakada tabbacin hak'ik'anin time dasuka shirya yin rashin mutuncin su, ban kuma saniba ko harbi zasuyi, da bindigogin Excort d'in suka shigo" Nisawa kamal yae

"Na fahimci basu bane ai, da sune ata saman kanku zasu tsaya kuma abinda baki sani ba sojojin suna nan tare damu a hall d'innan kayan sojane kurun babu ajikinsu amma suna nan, bari na kira buruntu kawai" Sallama ta masa tana me k'ara Nazarin su har sun soma baiwa juna signal akan su warwatsu, Lumshe idanta tae tana karanto adu'ar tsari wacce duk tazo a bakinta lura da yanayin ta da yae ne ya sanyashi rik'o hannunta shi kanshi ya nutsu ne a fili azuci kamar zeyi ihu yayi making contact harya gaji babu labarin su Ummin sa, waigowa tayi ta kalleshi, shi d'inma ita yake kallo murmushin s me sanyi ya sakar mata itama seta tsinci kanta da mayar masa da martani haske hoton da aka d'aukesu ne ya dawo dasu duniyar dasuka tsinci kansu aciki ta kallon juna, Bakinsa yakai kusa da kunnenta yace

"Ki kwantar da hankalin ki babu abinda ze samu yaran mu kinji? Har ummie lafiya lau zasu dawo" sauke idanta tai k'asa tace dashi

"Su ummie yanzu haka nasan inda motarsu take sustem ze nunan komai beside akwai tracker bama d'aya ba aj8kin kowace motar damuke hawa damuwar yanzu kaine Takawa, Kai suke hari ka kalli fuskokin masu sanye da kayan escort naka da kyau ka gani duk basu bane, kuma nakan basu shigo ba waje suka tsaya" Cikin basarwa ya kalli wurin daya hangosu d'azu yana murmushin yak'e amma bece komai ba

"Abu na biyu dana kula dashi shine babu securitie's ko d'aya awajen Nan dana fita yanzu, is unusual fa?" se yanzu ya kalleta sosai

"Meenaly to kinsan dai yanzu babu wani mugun abun dazan kuma bari ya sameki asanadiyar shigowar ki rayuwata kinji jiki ko yanzu ai, karki damu da bundigana nazo nima kuma friends na wurin aikina suma a shirye suke kinji" kallonsa takeyi yanzu kam jikinta yae sanyi so takeyi ma tad'anji k'amshin jikinsa sosai kusa da ita hannayensa ya sanya ya zagayeta yayinda hall d'in aka d'auki tafi raf raf raf, d'agowa yae suna kallon mutanen da dalili tafinsu alamomi sun nuna burgewa sukayi aikam se ruwan flash ake musu kunya ta sanya meenal juyawa gaba d'aya ta cura kanta acikin  k'irjinsa ta sanya hannunta tana kare gefen fuskarta dake fuskantar mutane, k'unshin hannunta ne ya bayyana shi kuma ya d'aura bakinsa yakai mata dumba aka, kai sunsha hoto, cen na hango oum jawad na ture mutane akan lallai itama setayiwa su Takawa hoto, members na miemie B novels groups sunata rik'ota akan kar'a takata amma seda ta k'arisa wurin, Zeenerh duk haushi ya cikata ita dakeso suje gun abinci amma wai ita sekace bata tab'a ganin sarki ba mtsww ta juya abunta inda zataga girki taci ta rak'ashe.

TAFARU TA K'ARE......Anyiwa me dami d'aya sata...Where stories live. Discover now