We've updated our Content Guidelines.
Review the latest guidelines to keep sharing stories safely.

Spoiler Alert🤯 Ruoof 2020

33 1 0
                                        

Ruoof! Ruoof!! Ruoof!!!

Yessss anything special for Ruoof today? Wallahi akwai labari you know wat sign your attendance kawai muje

Okay okay kusan I don't like spoilers kawai ku faɗa min menene?

Kinsan an kawo new set of coppers a school dinnann hmnn akwai hot guys but cikin su ma akwai wani classy guy kawai tafiyar shi ma abun kallo ce

Mtseewww I thought is something better ni kunsan ba ruwana da harkan samari kuje can ku karata

Haba Ruoof you need to see for yourself, ku barni kawai am not going anywhere

You guys needs to understand bafa wayewa bace 'yan mata su kama rushing saurayi for what I thought kun waye amma all of you are trash I need new set of friends see you later

Haka ta tafi ta bar su suna ta kunkuni sun san idan ta shige musu gaba wurin samarin nan zasu zama talk of the school wanda shi kawai suke nema

Amma ina Jan ajin ta bazai bari ba wanda su a ganin su girman kai ne anyway zasu gwada sa'ar su su gani ko zasu samu shiga ba tare da girma ya fadi ba

First chapter dropping on New Year's Eve

Ruoof 2020

#readatyouownrisk
#newyearbanger
#naughty

RUFAIDAH (Ruoof) Stories to obsess over. Discover now