"but I.will try my best naga nayi saving both.... look at her, kalleta she changed, bakomaiba saboda cutan dake jikinta Wanda haryanzu ta dalilinkune... thank god she came into my life, has it been I haven't meet her I wouldn't have known what life is. " yafada tare da rungumeta.... dukkansu gurin kuka sukeyi
Nimlah na hawaye tabar gurin da gudu. Faduwa kasa momynimlah tayi tana hawaye.

"Mom Abba yatashi." Salim yafada dasauri. Dasauri sukatashi stepmom ne ta bangade momynimlah tashiga tare dazama ta rike hannayensa yanabude ido yaga stepmom cire idonsa yayi "fatima." Yakira sunan monynimlah a hankali . cikin haushi tatashi wlh momynimlah tarike hannayensa tana hawaye.... Taimakamasa tayi yatashi. Kallonta yakeyi har cikin ido. Hawaye yafarayi yana rike da hannunta gam.

"I am sorry, kicemata I am sorry ." yafada muryansa narawa.

Kuka suma sukeyi.

"Tatafi.... She is gone.... Yadda bazamusake ganintaba." Momynimlah tafada tana kuka

"You need to rest now, zatazo ,nizanje nadaukota nakawoma nimlah ka." Tafada still tana kuka

"Nasan bazatataba yafeminba, because nine silan komai.... Tun nakwanta.a asibiti ita nake kallo cikin mafarkina, I thought mutuwa zanyi ,nayi fighting just naga nabude idanuwa ta yafemin.... I was wrong." Yafada tare da kulle fiskansa da hannayenta. Girgiza kai tayi tana kuka


Dialing number nimlah ,Maryam tayi amman bayashiga..... Text taturamata maybe Allah yasa batabar kasanba.

Dan Allah kidawo sister we all love you, dad yanata kuka he want to see you... Yayi nadama bawai kuma saboda kudin dakikabiya no, Allah ne yaganar dashi... No matter what he is still your dad, no matter what we all love you,kiyi hakuri kidawo. Mom and dad want to see you.
Please

From _Maryam

tana sending tasake wani kuka.

♣♣♣

Kuka nablah keyi kaman zata haukace.
"Ni adnan yasaka, Dan Allah momy kicemasa wallahi zangyara halina, bazansake muguntaba.... Momy Dan Allah, wallahi.inason adnan." Nablah tafada tana ihu da kuka.

♣♠♣
♣♠♣

Hannunta ya sunbata while takwanta a shoulder dinsu.
Suna isa London yagyaramusu ko ina.
Cikin sati biyu nimlah tadawo Dan daidai adnan nakula da ita sosai.gashi cikinta yafara Dan girma..... Yaune akayi za amata aiki. Suna shiga cikin dakin aiki.... Ya rirrike hannayenta sosai yana mata maganganu she will be fine. Kuka itama takeyi.

7hours later.
Cikin hanzari yana ganin doctor ya isa dagudu.

"I am sorry Dr adnan..........we did it." Doctor yafada yana murmushi.
"Ya Allah." Baisan lokacin daya rungume doctor ba.

"Thanks a lot." Yanashiga yasameta tana kwance tare da sakemasa murmushi.

♣♠♣
1week later.

"Adnan nakoshi...." Tafada tana Dariya. Taba cikinta yayi yana murmushi.
♣♣♣

Shiryawa sukayi sab sabida suna komawa dukka family zasukoma abroad. Suna isa. Nigeria taga text na Maryam. Murmushi tayi da hawaye. Karantawa adnan yayi yasakemata murmushi. Rungumesa tayi sosai. Juya motan adnan yayi daniyan zasuje gidan. Murmushi jindadi takeyi Wanda ko adnan baitaba ganiba

"Finally dad yayi accepting na, idan naje zanrungumesa ,runguman danasan tun inakarama bantaba masaba, idan naga mom kuma zanbata abinci tabata abaki because nadade banci abinci dayafito daga hannunta ..........and sunja gashin Maryam don tasaba tsokanana, and zan ja hanci salim , I miss him too...." Tafada tana hawaye. Shima hawayen yaso yayi amman yayi controlling nakansa.
Suna isa. Nimlah ta hango mutane daiwa kuma gate a bude.
"Maybe auren Aisha akeyi." Yafada sounding somehow
Rike hannunta yayi suna takawa a hankali tana isa gate ta tsaya da ta tuna anharamtamata shiga......hangosu tayi da Dan nesa duk gidan yadau kuka. Zuciyantane yabuga

Dum dum dum

Da taga abbanta a kwance. While su Maryam na kuka ana janta. Tana kallon nimlah tazo da gudu.

"Nimlah nimlah abban yarasu, yaraasu yabarmu, cewa yaketayi INA nimlah na, kukiramin ita koda sau daya in rungume yata."

Ja da baya nimlah tayi kafin ta Dan tako ta sunkuya akan gawan tana kallo ,a hankali tasa hannunta ta taba fiskansa.












😭😭😭😭😭😭










#vote
#comment
#share

😭😫😓my nimlah

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Tahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon