61&62

952 98 35
                                    

---------------♣♣♣♣♣---------------------

🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼

------------------♣♣♣♣♣--------------------
©faeamgnovelist
Wattpad faeamgnovelist135

♣♠♣♠
~~Everything Is now a past.
You have become my present and my future ~~
♣♠♣♠

♣♠♣♠
61&62
♣♠♣♠

(A chapter 59&60nayi mistake NASA Nigeria)

Kuka takeyi sosai. Hugging dinta adnan yayi. Kowa su suke kallo suna murmushi(kunsan India, sunason sunaga masoya haka)
Daukansu photo akatayi ana murmushi. Dagota yayi a hankali. Tare da Jan kumatunta. Murmushi tayi tana share hawayenta. Daukanta yayi cak yashiga cikin taxi da ita sukawuce. Hannunsa cikin nata tanajin murna kaman ta fira Sama.
Suna isan gida. Doctor zoya ta wangale baki.
"Oh my baby, she can walk, wow I am so happy for you." Tafada tare da rungumeta tana hawaye
"Now everything is gonna be fine."
Murmushi nimlah tayi tana kallon kafanta.

"Come and sit down."
Zama nimlah tayi.
"So do you feel any pain?"
Girgizamata kai nayi alaman a.a
"Good,so she is now perfect," tafada tare da juyawa gurin adnan
"Just continued giving her the drugs. That's such a miracle. She don't feel any pain. She is perfect to move and walk without the help of that wheelchair again,so say bye bye to it." Doctor zoya tafada tana murmushi.
Tashi nayi naje gun inda wheelchair ke zaune. Sungunawa nayi ina kallon shi. Bantaba sanmanin zanrabu dashiba.
"This wheelchair is the only one who didn't rejected me." Tafada tana kuka.
"This wheelchair was the only one who is always with me. Since I was a child. I will keep it safe with me, zan ajiyeshi kusa dani."

"Shikenan, komey kikeso za amiki. Different colours ma zansayamiki." Adnan yafada just to make nimlah smile.
Murmushi tayi tana kallonsa.

Gyaran muryan doc zoya tayi
"OK I am going, see you later lover birds."
Sunkuyar dakaina nayi. Hannuna Yakama ahankali mukawuce ciki.

Necktie dinsa yacire yana kallonta.
Kara rungumeshi tayi tana kuka.
"Thank you thank you so much."
"Kidena godemin nimlah, you deserve more."
Kuka takeyi tamakasa magana. Haka ya lallasheta. Dakanta yaukam tayi wanka. Fitowa tayi gashinta ajiki. Dago da idanunsa yayi yana murmushi. He just cant believe she can walk,He just can't believed wai wannanne matarsa. She is beyond beautiful. Lumshe ido yayi. Yajawo ta tazauna akan cinyanshi. Shafo gashinta yayi yana kallonta cikin so da kauna

♣♠♣
"Humm Umar farooq kenan." Alisha tafada tana kallonsa
"Kasan cewa daga gidan masu kudi nafito. And I don't know if you can handle me."
"Karkidamu lisha, inasonki sosai, wallahi ba macen danataba so a farkon haduwa kaman ki."
Murmushi tayi tana juya juice din dake glass cup
"Zanyi tunani akai." Tafada tana jujjuya ido da rigima.
Murmushi shima yana yana kallonta.

♠♣♠

"Sister Maryam."
"Naam salim."
"Meyasa abban yakeson kashe nimlah mu?"
"Salim kana hauka ? Waini yaushe zakayi hankali salim? Walalhi saina fasa ma baki, stop asking me nonsense question, dady bazaitaba hakaba."

"What if inyayi?"
Buga bakinsa tayi tana hararansa. Bude wayanta tayi tahau chat.
Ganin picture nimlah da adnan yasata Tashi dawuri tana zaro ido.
"Salim wannan ba nimlah ba?"

"Walalhi itace?"
"Toh wannan waye take rugume jikin sa?"
Dasauri tafita daga cikin daki. Karo sucika da amrah.
Kallon juna sukayi

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Kde žijí příběhy. Začni objevovat