21&22

1.5K 102 7
                                    

--------------------♣♣♣♣♣--------------------
🌼🌸🌼 KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼
---------------------♣♣♣♣♣-------------------
©faeamgnovelist
Wattpad faeamgnovelist135

Www.faeamgnovelist135. blogspot.com

♣♠♣♠

♣♠♣♠
You are beautiful just the way you are.
---
Never be bullied into silence. Never allow yourself to be made a victim. Accept no one's definition of your life, but define yourself.
- Harvey S. Firestone

♣♠♣♠

♣♠♣♠
20&21
♣♠♣♠

Jan wheelchair dinta tayi takoma daki tanajin yadda zuciyanta ke bugawa while tana kuka tare da dafe kirjinta. Ahaka har bacci yadauketa.
Safe nayi mom NATA tashiryata hatta sock(safa) itatasamata tare da gyaramata uniform dinta.
Murmushi tayi tana kallon ummanta. Tanason mom NATA sosai duk duniya itace kadai Idan taganta hankalinta ke kwantawa. Hugging NATA tayi
"I love you mom."
"Love...... You too daughter." Mom NATA tafada feeling somehow sad.

"Kisha tea saiku wuce ke da sisters naki."
Girgizamata kai nimlah tayi tadauka tafara sha tana kallon mom NATA. Suna gamawa sukawuce school. Tana isa zuciyan nimlah yafara bugawa. Jitakeyi kaman gidan marayu takoma. Amman makarantarsu na dane. Aji suka shiga. Maryam tawuce hira da friends NATA. Don akwaita da surutu.
Ajin dukkan idonsu nakan nimlah suna kallonta.

"How comes she is back?"

"Who knows."

"Banaji ance iyayenta sukoretaba."

"No she is a burden a bad luck to them shiyasa akakaita gidan marayu."

"Can you imagine, I just pity her life."

"She deserve it." Alisha tafada tare da kauda kanta
Shiru nimlah tamusu tayi kaman batajisuba. Hade hannunta dukkan biyu twyi kaman zatayi kuka saikuma tatuna she is strong and she has a reason to live tunda hartafito da rai.

♣♠♣♠

♣♠♣♠

Bude idona nayi a hankali INA kallon yadda gari yawaye ko sallah banyiba. Yeah your thinking how I pray right. It'sso simple. Ajiyan zuciya nayi nagodema Allah danaga zan iya Shiga toilet din dakaina. But unfortunately I can't bath by myself. Inagamawa nafito. Duba gashina nayi naga yadda yake smelling. It has been more than one weeks banyi wankaba. Gashi nasaba yi Amman now I smell like spoiled egg. Abunda nakan iyaci shine fruits Idan kuma yakare bansan yazanyiba. Ko kallon farooq banayi he don't considered I exist or not. Harkar gabansa yakeyi baidamuba ko kadan. Kwana nakeyi kan wheelchair kullum. Jin motsin mutum cikin kitchen yasani Jan wheelchair dina to check. Budurwa na kalla dauke take da simple dress saima wakan ta datakeyi tana murmushi. Tana kallonna tabini da kallo but saikuma tasake fiska
"Inakwana." Tafada tare da juyawa tana kallona
"Lafiya." Kawai nagayamata

"Ga abincinki kan dinning table." Tafada tare da mayar da hankalinta kan aikin datakeyi. Shiru nayi INA tunanin daga INA take? Ahaka naketunanin har naji budewan kofa

"Good morning." Tafada tana kallon farooq dayafito looking so lazy kaman bacci bai isheshiba.

"Morning, my breakfast please." Yafada tare tare da zama inda nake. Atake zuciyana yafara bugawa INA kallonsa.

"Stop staring at me and eat your food.", daukan spoon nayi nafaraci. Tana kawomasa abinci tafita. Abincin yakeci yanabina da kallo. Sanda yakusa gama ci saikuma ya Ajiye spoon dinshi yayi tare da matsowa kusa dani. Lumshe ido nayi INA kallonsa.

" you smell too bad, ko wanka bakiyi and your thinking zan daukeki matsayin matata?, I have always wanted to have a happy marriage life , Amman kinruguzamin lissafi. Shigowanki rayuwata nimlah ba alkhairi bane."

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now