"Dana iya Dana yi." Nafada while INA kallon yadda takeyi. Cutting na nails na na kafa takeyi tana mita.

"Toh yanzu kam nagama. Saura kuma mey?"

"Gyaran gashi." Nafada INA kallon ta

"Haba nimlah."

"Kinsan bazan iyaba, gashina is too long for me to handle."

"Toh meyasa bazaki rageba."

"Toh ragemin."

"Don kawai babu kyau ne danayi."

"Humm."

Gyaramin gashin tayi. Tawuce kayanta.

Kallon kaina nayi a mirror saikuma na kauda kai. Its so horrible looking at the mirror.
Tunda natashi bana kallon mirror because I don't want to hate myself more.

♣♠♣♠
I love reading shiyake daukemin duk wata damuna.

"Nimlah kinsan cewa nan da kwana hudu aurenki ko. Don't you want to glow?"

"Come on mom which glow zatayi bayan datayi dabatayiba duk the same."

Since za ahada aure mu ni, amrah ita. Inaso ayi event sosai. But nasan nimlah won't like it. After all her life is so boring so everything will be boring. "

"Maryam she is your sister, you going too far."

"Mom this the fact kibari kawai nafada gaskiya awuce gurin."

"I have so many things to do mom, bangyara nails dinaba.
Banfa yi komai ba."

"Don't worry za amiki ai Maryam be patience."

"What Patience mom, kwana hudu fa yarage."

"OK."

Lumshe ido nayi INA kallonsu. Kowa nashirin aurensu except me.

♠♣♠

"Ainagayamiki, kuma ba dole bane saikunsan wayeba. Bashi nayi yaje can yakarata da ita."

Murmushin mugunta momsy tayi . tasan tabbas yaran kishiyoyinta zasuyi auren wulakanci musanman nimlah. Don't duk da dad nasu yatsaneta but tana kallon he love nimlah.

♠♣♠♣

" wow kinyi kyau cikin pre wedding pix dinnan, Nima haka za amin." Aisha tafada tana kallon Maryam da amrah

"Aidole yayi kyau." Maryam tafada tana hararansu.

"What about bad luck itabazatayibane.?"

"Mey zatayi? Wai wedding pictures, hahaha, so kikeyi ta kunyatamu with her ugly face, taya data dauk picture bayan she can't even stand."
Shiru Maryam tamusu takwashe siyayyanta tabarmusu gurin don' basu cika shiriba.

Event akayi sosai,
Mutane suntaru. Kowa namini kallon kallo. I know all eyes on me. Poor nimlah poor me.

"Ke itace akecema bad luck, juya can kikalleta , ugly and fat."
Juyawa sukayi suna kallonna.

"Wainaji itama zatayi aure lallaikam mijinta akwai aiki, yakawo doya gida." Fashe wa sukayi da dariya.

Hawayene yafara zubomin nayi saurin Barin gurin.

Yau lunching za ayi, so kowa na preparation. Everything is looking good. Ni CE kadai bazanyi event ba.

"Dad said kizauna ciki , because kowa NATA gossiping and he is tired. Stay and watch far away. Since your different." Amrah tafada tare da Tashi tabar gurin.
S

hare hawayena nayinna bude window INA kallonsu. They all look so cute. Sa hannuna nayi kan kirjina INA kallonsu. I wish one day. Maybe it will never come

♣♠♣

"Its already here, kidauko kayan mana kinga har mutane sunfara cika."

"Toh ." Maryam tafada looking so beautiful.

Nimlah ko ado batayiba because she hate makeup kaya kawai tasa. Gashi haandaura aure batasan waye mijiba.

"Sister nimlah, zo zo zo kikalla ,gashi nan." Salim yafada yana jawo wheelchair na. Budemin window nayi inadubawa who my husband is.
Kusan su uku agurin.

"The middle one."

"Oh my god!"

"Farooq."

"Yes farooq."

"Farooq." Nasake maimaitawa INA date kirjina

Eh mana shine."

"I know you love him." Salim yafada giggling

"But he don't."

"Sister stop acting like my other sisters, dabasu da brain, Inda bayasonki zai aurekine. Baki kallo ko a school his eyes yana kanki? It was love. You should be happy."

Shiru nayi INA kallonsa. He was smiling. Maybe shima yanasona.
Ahaka biki yakare . mom advice us a lot. But I know momsy wasn't happy dasu kaga mijina.
Ahaka akaini Iowa akaiksa gidansa. I cried a lot. They fried a lot too. But unfortunately banga dad ba. He wasn't there. He is happy that I was gone.
In was alone anbarni nikadai. And I was feeling hungry. Jan wheelchair dina nayi. I wanted to make something to eat but gurin is too far I can't even reach. Ruwa kawai nasha najuya wheelchair dina jin motsin mutum be yasani nadan ji tsoro. Faroqq Nagano yatako India name tare da fire garensa(malammalam) Ya wurgar kan cushin.

Sunkuyawa yayi Muna fiskantar juna. Jinakeyi bazan iya cigaba da kallonsaba na sunkuayar da kai. I have never feel this before. The way he look at me.
"Now your happy destroying my life?"

"Pardon. "

"You heard me right, you are happy destroying my life and my happiness, danasan ke za a auramin danayi suicide kawai. Dan Allah dubeki fa for god sake, no farooq za a auramin wannan." Yafada pointing at me

"Gaskiya ancuceni, wato iyayenki dasuka gaji dake shine zasu aura minke, burden and bad luck thats your name ko."

"Farooq don't involve my parent inside, Inda kasan you don't want to marry me why did you ? You could have tell me I will have rejected it."

"You can't reject me, saidai ninayi rejecting naki."

"Then you are free to let me go."

"I wish I could."

"Look at this ." yafada tare da dauko sleeping dress

"Matana nasayama , look how beautiful it was, not like you, amman kotakota bazai shigekiba. Your fat and ugly. Who couldn't walk and your expecting me to accept you the way you are? No way nimlah that won't happen , it will never happen, ."he shouted


KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now