🫧🫧🫧🫧🫧🫧

Tun bayan magungunan da ta sha,sosai suka birkita mata kwakwalwa sai faman surutai take, cikin sauri ta rarimi wayarta tare da kiran wani layi,bugu daya aka daga wayar,cikin maye ta soma magana "kana ina"banji ko me aka ce mata ba sai amsar da ta bayar cikin maye"kazo dakina yanxu ina jiranka" tana kammala maganarta ta jefar da wayar, wata kwalbar ta bude daban ta fara kwankwada, kusan tsahon mintuna 30 tana a haka kafun taji an bude kofar ,cikin maye batare da ta dago ba ta soma magana "me kika dawo kiyimun kuma bayan kin kasa tsinanamun komai,ki fita kawai ki bani waje", ita kadai take surutanta ganin ba a kula ta ba ta dago a zuciye. Sanye yake cikin wasu bakaken kaya ,ba a ganin ko ina na fuskarsa hatta yan yatsin hannunsa akwai bakar safa akai,kulle kofar yayi taciki kafun ya fara takowa cikin dakin,Wanda ta ganine yasata sakin murmushi,cikin maye ta mike tare da nufarsa,tana zuwa daidai inda yake ya fesa mata wani abu a fuska, kansa tayi daniyar faduwa ya riketa tare da jefata kan gadon, be damu da yadda take a Mayan ba ya fara faffarka mata kayan jikinta,komai a zafafe yake yinsa, cike da mugunta ya fara yin sex da ita, ya dau kusan awanni hudu a kanta yana yin rough sex da ita kafun ya dakko wani Jan kalle,ya kwace maniyinta a jiki, saida ya tabbatar ya kwace sannan ya kafa bakinsa a wajan yana tsosa ,nan ma ya dau dogon lokaci yana yi kafun ya fita daga dakin ya barta a haka.

🫧🫧🫧

➰➰➰➰➰

KANO

kamar kullum yadda ta saba farkawa ta farka, gefenta ta kalla kamar tana jiran gefen yayi magana sabida yadda ta tsurama Wajan ido,ba Wanda ya fado Mata arai sai taheeran ta,duk da Tasan tana hannun Kwarai ko yau ta mutu tasan kilishi zata kular mata da ita,mikewa tayi tare da dauro alwala, sai da tayi nafila kafun ta kabbara sallah, bayan ta idar kamar yadda ta saba karatun alqur'ani ta fara da ka, ta dau dogon lokaci tana karatun kafun ta kammala ,har yanxu tana kan daddumar,kwankwasa kofar akai, cikin daga murya yadda za a jiyota ta bada damar shigowa,zahra da khaleed ne suka shigo dakin,ganin oumma zaune kan dadduma ne yasa suka karasa inda take "oumma ina kwana " amsawa zahra tayi tana sakin mata murmushi,shima Khaleed gaishe ta yayi,ta amsa masa cikin kulawa, sun dau kusan mintuna ashirin a dakin suna Jan oumma da hira har ta sake musu itama tana amsa musu kafun suyi mata sallama akan zasu dawo .

➰➰➰➰

BUNKURE

Tun bayan tsawan sati biyun da kaka ta bawa tayi batare da ta kara bi ta kan zancan su oumma ba ta soma Wasu irin mugayen mafarkai, sosai take mafarkan wani lokaci ma bata samun da Man yin bacci,abunda bata sani ba shine ba ita kadai bace take mugayan mafarkan kusan yawanci yan gidan basa bacci sabida mugayan mafarkan da suke musamman da wasu mucizai da suke kawo musu hari, daga rin Allah ya waye zasu manta da komai sai dare yayi sannan abun yake kara dawo musu .

**** A bangaran Dije kuwa duk da irin mugayen mafarkan da suke hakan be hanasu sheke ayarsu ba ,liyafa ta cigaba yanxu kwata kwata mutanan gidan basa sa musu ido musamman yadda bintalo takoyi yawan dare, da yawan lokuta in tafita tun safe bata dawo sai dare wani lokacin ma sai washe gari, hakan baya damun Dije kwata kwata sabida yanda take mata barin kudi, yanxu har babbar waya bintalo ke rikewa ga  manyan ledojin da take shigo dasu na kayan ciye ciye sosai ta fara samun kudi ka manyan matan da suke kara bude mata ido,kullum tana tare dasu,d'aya daga cikin matan da take bi me suna hajiya yasira sosai ta fara kwadaituwa da bintalo, shiyasa kullum cikin kashe mata kudi take tana neman hanyar da zata biyawa kanta bukata.

🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧

3:10am

Kasa kasa ya fara jin shash shekar kuka  cikin barcinsa,nutsuwa yayi dan jin daga ina shash shekar yake futowa,a hankali ya bude idanuwansa,sosai ta ke rungume a jikinsa pillows din da ya jera ma babu a wajan ta watsar,kara karfin kukan ta tayi sabida yadda cikin ta ya kara murdawa,"Nide kam na shiga uku,abeey duk kai kajawo mun" ya furta cikin ransa kafun ya kalleta ,fuskarta ta jike da hawaye ga zufar da take har yanxu idanuwanta a kulle suke,so yake ya banbareta a jikinsa amma se kara shigewa ciki take,a jiyar zuciya ya sauke a hankali yana taba goshinta,babu zafi ko kadan sai zufar da ta jikata,hannu daya yasa ya banbareta daga jikinsa kafin ya mike zaune, bed side lamp ya kunna guda daya yana ganin yadda ta kara kudun dunewa tana dafe cikinta,hannu ya kai da niyar ta bata ,sosai ta rike hannun nasa tana do rawa akan cikin nata,har yanxu kuma ta ki bude idanuwan, Daidai saitin fuskarta ya nufa tare da hura mata iskar bakinsa, ajiyar zuciya ta soma saukewa a hankali be dena ba ya cigaba da hura mata iskar,kamar me kokashin yin bacci sai ta kara fashewa da wani saban kukan sabida wani irin murdawa da cikin ta yayi mata ,bude idanuwanta tayi da sauri tana furta "dady" a hankali,kamar daga sama taci saukar muryarsa "me akai miki", cikinta kawai take nuna masa ta ma kasa magana,kallanta yayi na tsawan sakanni kamar me nazari akanta ,kafun a hankali ya dora hannunsa kan farar fatar jikinsa,shock din da ya ziyarceshine yasashi lumshe ido ,a hankali yake shafa lallausan fatar cikin nata, itama taheen jin yadda yake shafa mata ciki yasa ta lumshe idanuwa,sosai ya cigaba da shafa mata a hankali har zuwa mararta , nannauyar ajiyar zuciya ta sauke tana kara lumshe idanuwa,bin idanuwanta yayi da kallo,ganin yadda take lumshe wa, ya dau dogon lokaci yana matsa mata cikin har wajan marar tata da yake jin dimi a wajan, sosai hakan yayi mata dadi bata san lokacin da ta fashe masa da kuka ba jin wani abu na tsarga mata a jiki , wajan cibiyarta da ya ta bane yasa ta motsawa tare da dago da fuskarta kama, daidai lokacin da fuskarta take dagowa a Daidai lokacin da ya kawo fuskarsa wajan , a bazata yaji saukan lips dinsa akan nata.

Saurin kawar da kansa yayi daga saitin fuskar tata yana mikewa, be kara ko minti daya a dakin ba ya fita da sauri , lokacin da ya fita daga dakin itama tahee a haka wani daddad'an bacci ya kara daukarta har lokacin kuwa king be kara dawowa dakin ba.

🫧🫧🫧🫧🫧

GIDAN AUNTYUnde poveștirile trăiesc. Descoperă acum