page 5

52 8 0
                                    

AYIRI YIRI 💃💃💃💃IN,ANJI GUDA TASAMU💃💃💃💃
A&Z COLLECTION 🥰A&Z COLLECTION 🥰A&Z COLLECTION

A&Z COLLECTION DINCE DAI💃💃💃💃

BARKANKU DA WARHAKA 
MATAN GIRMA MATA MASU AJI 🧕👌🏼👌🏼

Macan datasan kanta ita take gyara

A&Z COLLECTION takara dawomuku dazafinta masoya kayanmu🥳🥳🥳

A&Z COLLECTION tana da supplement kala kala .

Hajiya wallahi kidage kiyi gyara karki kuskura kimaida kanki tsohuwa kijera da sa,arki adinga Miki kalan mamanta🤔
Sumafa waddanda kuke gani suke Baku Sha,awa bazama sukaiba dagewa sukai da gyara
Kumadai ayanxu anyi ittifakin ba,abinda zai gyaraki yadawomiki da kuruciya kizama chas chas gwanin Sha,awa kamar supplement💃💃💃💃
Toh kekuwa me kike jira ❓ko kinfiso megida ko saurayinki yashagala da kalan matan tiktok matan da ba,abinda suka fiki face gyara👌👌

Shin menene ma supplement ❓shi supplement wani nau,in maganine  da akeyinshi da  ganyayaki wasu Kuma itatuwa wasu Kuma spices ake yinsu Sai amaidasu capsule wasu pills wasu softgel  don sumana saukin amfani .
Misali kamar royal jelly da farin Zuma Mai saka akeyinta , ultimate maca shikuma maca root din itacene amirna kuma kanunfari da kimba akeyi Dade sauransu .

Ina wadda batasan tayi fari fess❓

Ina wadda fari takeso tayi fari ba irin na bleaching ba irin farin nan na yan gayu waddanda hutu ya ratsasu❓

Ina maisan tayaki sanyi dake lalata mace yahanata sakat❓

Ina Mai neman na gigita oga❓

Munada 👇👇👇👇👇

✅Na  breast

✅Na hips

✅hadin Amarya

✅hadin mejego

✅Na rage kiba

✅Nasa kiba

✅Na rage tumbi

✅Na nankarwa

✅Na gashi

✅Na Karin ni,ima

Dama sauransu👌👌

Hajiya duk na abinda kikeso kawai kimana magana tanan 👇👇👇

Kira ko WhatsApp
09037870422

wani albishir kuma💃Kayanmu afarashin sari muke badawa

Alhmdulillah duk Wanda yaji price dinmu zaiyi farinciki musamman Wanda sukasan kudinsu dayadda ake saidawa💃💃

Munanan a garin Kano
Rijiyar xaki
Muna tura Kaya kowane gari🚗 cikin aminci🤝

Karku manta da number wayarmu

09037870422
Kira 📞ko Whatspp

*SAI NAGA BAYANKI*

              *NA SADNAF*

*ADABI WRITERS ASSOCIATION*

*PAGE  5*

           Na mike tsaye na kama kugu Ina "Nasan komai Alhaji Ashe duk tsawon lokacin nan shekara daya curr ba wajen mmn mujaheed kake tafiya ka kwana ba Ina kake zuwa ka kwana Alhaji ka fadamin,idan wani auren kayi a b'oye ko karuwa ka ajiye a waje sai ka fadamin,ke kuma lafiya kika fito daga daki kika tsaya kina kallon mu ko kiranki nayi"?

Na wurgawa kishatu harara da ta tsaya tana kallonmu

Kishatu kuwa ta koma dakinta da sauri  tana Jin haushin dan  ba haka ta so ba ta d'auka  yau za ayi ta ta kare taso Rasheeqa gano wa tayi tana tare da Alhaji yadda zata dage akan sai an saketa ita kuwa ta aure shi.

SAI NAGA BAYAN KIWhere stories live. Discover now