1&2

294 9 0
                                    

🌺🌺🌺🌺

*JOINING TWO DIFFERENT THINGS*
                '''Gamin gambiza'''
                          🎍🎍🎍

                          *BY*

        *UMMU SUMAYYA*
            Bintubaby
https://www.wattpad.com/user/Bintubaby

*HONESTY WRITER'S*
*ASSO...✍🏼📚*

*https://t.me/joinchat/FU612uN43lIyN2Jk*
*Ga link d'ina na telegram group nan masoya ayi joining mujone acan*

🅿️1️⃣➡️2️⃣

                    *KADUNA*
                Unguwar rimi g.r.a

Gyara zaman ta tayi tana fuskantar ta matar dake gabanta dakyau kamun tad'an sauke wata nan nauyan ajiyar zuciya tace "To Aunty Fiddert yakike ganin zamu b'ullo ma al'amarin yaron nan kindai ji yanda boka Marzawu yace kaina nikam ya k'ulle gaba d'aya" ta'karisa maganar cike da damuwa,
Baki ta mere idanun ta akanta tana wani irin shu'umin murmushi tace "lallai Zainab kinban mamaki yanzu wannan k'aramin alhakin ne kika kasa control harsakin nemi taimako na?"
Rausayar dakai tayi cikin damuwa tace "uhm abunne babba wallahi yaron duk inda kike zaton baikai da wayau ba to ya wuce kwata kwata dukkanin y'an matan danake k'ok'arin had'a shi dasu ya'ki kula su narasa gane ina ne ya dosa boka kuma yace muddun ya aura budurwa daga lokacin daya fara having sex da ita matu'kar yasame ta amatsayin cikakkiyar mace komai nawa zai lalace narasa ina zan samu mafita ga Alhaji ma ya'ki kulani akan batun tayaya kaina bazai kulle ba!"
Still tana murmushi saman fuskarta tad'an dafa kafad'ar ta tace "sister Zainab kenan karki damu nidakaina zanje k'auyen su Alhaji nasamu mai yarinya bazawara kuma muyima ubansa asirin da zai tilasta mai amsan auren tunda shi asirin ya'ki cinsa"
Ajiyar zuciya tasauke tace "kai aiko dana ji dad'i kuwa kinga y'ar k'auye zanta abuna gaba gad'i ba damuwar komai gashi bazawara tahanyar tama zanta bashi asiri yanaci bai sani ba"
Murmushi sukayi gaba d'aya sai Fiddert tami'ke Zainab ma tami'ke suka futo daga palourn zuwa balcony fira suke yanzu cike da nishad'i na k'ulle k'ullen makircin su har bakin mota taraka ta sannan tajuya takoma cikin farin cikin data manta yaushe rabonta dashi kan wata luntsimemiyar sofa tafad'a tana fad'in "finally burina ya kusa cika ina gab da afara kirana ajerin mata masu kud'i a'kasar nan mafarki na nagab dacika kam"  tafad'a tana lumshe idanun ta KO two minutes batayiba da fara tunani taji dirin motoci d'an tashi tayi tanajan tsaki aranta tace "miskili is back mtssss" tasake jan wani marsiyacin tsaki tana hararar k'ofar data san tana zai shigo zuwa side d'in shi.
Sanye yake da suit blue black dasukai matu'kar futo da hasken fatar jikin sa wuyan shi d'aure da neck tie fari yana sanye da takalmi halp cover shoe fari tas sai shining yake sai agogon rolex ba'ki dake ta walwali,
Farine sol dan har tana fari fari tsaban hasken fata yanada kaurin jiki domin kallo d'aya zakai mai kagane k'akk'arfa ne sabida yanda muscle d'in shi suka d'aga ajikin hannun rigan suit d'in shi yanada yalwar gargasa ajikin sa domin fuskar shi luf take da kwantaccen saje ba'ki sid'ik daya k'ara ma serious face d'in shi kyau hakama hannun shi luf luf da gargasa alamun yana cikin hutu, tafiya yake cike da natsuwa kamar me yanga kanshi a'kasa kamar me irga step d'in nashi yayinda wani me sanye da kaya riga da wando light blue ke biye dashi da briefcase d'in laptop da wayoyin sa da sauran tarkacen sa cikin ladabi da alamu security ne tsakanin su bawani tazara saida sukaxo bakin palourn yad'an juyo batare dayayi magana ba yami'ka hannu alamun yabashi,
Saida yarage tsawo tukunna yabashi amsa yayi tajuya batare dayace mai komai ba yakama handle d'in yabud'e bakin shi d'auke da addu'a dakuma sallama kallo d'aya yamata yad'an d'auke kai kamar yaga kashi har yabud'e k'ofar dazai sadashi da side d'in shi yad'an juyo dan jikin shi na bashi kallon shi take aranshi yace mayya kawai afili kuwa cewa yayi "barka da hutawa Mom ya gida hope komai k'alau" ya'karisa maganar yana fad'awa side d'in shi batare daya jira amsarta ba yana wani irin yamutsa fuska jin yanayin k'amshin d'akin yad'an sauya mai switch yalaluba yakunna  yafad'a saman cushion d'in dasuka k'awata d'an maidaidaicin palourn nasa daya mugun tsaruwa kamar aturai dan komai fari ne hattada carpet kuwa yajima kafun yami'ke yafad'a bedroom kayan jikin shi yarage yashiga toilet hiter yakunna yajira ruwan yayi zafi sabida yanayin garin sanyin hadarin da aka had'a ba'ai ruwa ba saida komai yayi ready yatu'be gaba d'aya, dick d'in shi dake mi'ke koda yaushe yad'an shafa yana sakin wani irin zazzafar iska sannan ahankali yashiga ruwan yajima kafun ya cud'e kanshi yafito d'aure da tewol cikin d'an kan k'anin lokacin yashirya cikin kayan k'ananan kaya  yafesa turare yad'auki wayar sa ya kunna data yana danne danne yanufa wani corridor baiyi wata tafiya ba ya iso wani lambu dake cike da furanni da kyawawan tsuntsaye daga gefe ga wajen zama sai ruwan swimming pool dayake garai garai dan duk bayan kwana biyu ake sauyawa zama yayi still idanun shi nakan waya murmushi yayi lokaci d'aya yad'auki k'aramar wayar shi dake gefe wasu numbobi ya kwashe yayi dialing yakara akunnen sa.

JOINING TWO DIFFERENT THINGSWhere stories live. Discover now