Shadow

1K 97 7
                                    

https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ

*💖JUYAYI💖*

*N.S*

EPISODE 3
Shadow

        *MSS FLOWER*
'''Never lie to someone who trusts you,And never trust someone who lies to you👌🏻''' *Thank you soo much my Elizabeth dedicated to you*

              .....Wata irin bugawa zuciyar FAHAD tayi lokacin guda yaji duniyar na juya masa,lumshe lumtsumammun idonsa yay yana mai baƙin ciki rayuwarsa a halin yanzu,da ace duniya za taji abinda ya aikata wa ƴar uwarsa babu shakka dasai an samu mai tsine masa,bai ƙara tabbatar da abinda yaji ba saida Maroƙin ya ƙara faɗin *An ɗaura auren Faisal Khalil Jibaɗo da Amaryarsa Lubna Mustapha Rano akan sadakin dubu hamsin Allah ubangiji yaywa rayuwarsu albarka* cikin sauri Fahad ya juya tare da ficewa daga wajan darect wajan haɗaɗɗiyar motarsa ya nufa blue black mai ƙirar Ferari 2020,yana zuwa yasa key ya buɗe motar tare da faɗawa ciki ya jata da guda yabar anguwar tasu,Abdul abokin ango shine ya ɗan taɓa ango tare dayi masu showing motar Fahad wacce ta tashi daga wajan yace"frend i think he is ur wife's brother right?"taɓe baki Faisal yay domin haushin Fahad ya kejin haka nan musamman miskilancinsa da kuma girman kansa shi yafi bashi haushi,jin shuru yay yawa yasa Abdul ƙara taɓu Faisal yace"kai dilla i'm talking to you ka naji kayi shuru"kallon Abdul Faisal yay kafin yace"yerh he is"yana faɗin hakan ya kalli Najeeb yace"les'go muje naga amaryata"dariya sukayi gaba ɗaya sannan suka shige cikim Compound ɗin gidan.

    Can cikin gida kowa Najma ce zaune gaban dressing mirrow ta caɓa uban ado tayi shiga ta alfarma,Sanye take cikin farin lass wanda yasha manyan flowers mai red colour,Kanta saman dressing mirrow haka nan yau ta kejin faɗuwar gaba tunaninsa gaba ɗaya ya hanata sukuni dajin daɗi,bata iya ganin komai cikin eye ball ɗinta sai kyakkyawan sexcy eyes ɗinsa mai masifar kyau da kuma kwarjini,Soyayyarsa tayi mata masifar kamu a lokacin da ba tayi tunanin hakan ba,wasu hawayen tausayin kanta ne suka shiga zubuwa daga cikin idonta,yaya zatai da soyayyarsa shin ta gaya masa tana sonsa ko ta rabu dashi domin tasan yay mata nisan da ba zata iya kamushi ba,ƙatuwar wayarta ta ɗakko tare da zubawa kyakkyawar fuskarsa ido mai cike da haiba da kuma kwarjini,lumshe ido tayi tare da manna wayar  a saitin zuciyarta,cikin muryar kuka tace"i luv you soo much zanci gaba da sonka har ƙarshen rayuwata koda sonka zai zama ajalina,Ubangiji ka fini sanin dai² ina roƙonka ka yayemin abinda na keji game da bawan Allah nan naka ya rabb ka kawowa zuciyata ɗauki" ta faɗa lokacin da wasu hawayen na ƙara zubu mata,turo ƙofar da akai da saurin ne yasa tayi saurin goge hawayen fuskarta tare da gyara ɗaurin kanta,a hankali ta juyo tare da zubawa wacce ta shigo ido,ɗan girgiza kanta tayi tana mamakin sauyawar ƙanwar tata a kwana biyun nan,tashi ta ƙarasa wajanta tare da kama hannunta tace"what happen again Lilin Faisal today is ur special day banga abinda zai saki kuka at this time ba,Ya kamata ace kinfi kowa farin ciki bcsz u have what u need"kasa cewa komai Lili sai jikin Najma data faɗa tare da saka kuka,Sosai kukan ke taɓa zuciyan Najma a hankali tasa hannu ta shiga bubbuga bayanta tare da rarrashinta,Lili bata da riƙe mutum sannan bata fiye saka abu a ranta ba,dan haka ta kasa ɓuye abunda yake damunta ƙara lafe jikin ƴar uwarta tayi ta shiga sauke ajjiyar  zuciya,cire jikinta tayi daga jikin Najma tayi tare dasa hannu ta riƙe hannun Najman tace"Yaya Najma ki taimakeni ki taimaki rayuwata ina son kimin wata alfarma pls kada kice a'a"..baki da wani abu da zaki nema a wajanki na kasa yi maki bana da kowa wanda ya huce keda Yaya Fahad,bana tunanin akwai abinda zai gagareni na kasa yi maku shi,nayi maki alƙawarin ko menene zan maki"Najma ta faɗa tana ƙara matse hannun Lili jin jikinta ya ɗauki zafi,a karo na farko tun bayan abinda ya faru tsakaninsu da Fahad tayi murmushi tare da kawar da abinda yake ranta tace"ina son kije flat ɗin saukar baƙi ki zauna ki karɓi Faisal a zummar nice,banson ya ganni sai a gidansa pls"waro ido Najma tayi tare da furta"lallai Lubna baki da hankali i can't gsky,he is not blind da zai kasa gane ni haba think before you talk"ƙwaɓe fuska Lili tayi tare dayin raurau da ido tace"but you promise me tun kafin kiji mene and banda abinki ai zaki iya kashe hasken ɗakin saiki shiga shadow kinga ɗakin nada duhu he can't understand any indai bake kika bada hanyar a gane ba,dan Allah kimin kodan farin ciki na pls we have are the same voice and body dan haka komai zai dafi dai² by thw grace of God"jinjina kai Najma tayi tana ganin haukan sister ɗinta ta,Ganin ta riga da tayi mata alƙawari yasa tace"ok fine zani are you happy?"taune lips ɗinta na ƙasa Lili tayi ba tare data kalli Najma ba tace"Thank you"tana faɗin hakan tasa kai ta fice daga cikin ɗakin,Lili na ficewa Najma ta ƙarasa gaban dressing mirrow tana zuba kanta ido ta cikin madubi,ganin bata da matsalar komai kuma make up ɗinta ko Amarya albarka yasa tayi murmushin gefen baki wanda kana ganinsa na zallar baƙin cikine,saman bata son zuwa wajan Faisal as his wife bayan she is not,Kwalin turarenta ta ɗakko irin na Lili ta shiga feshe jikinta dashi saida taji komai yayi sannan ta ajjiye turaren ta ƙara goga pink lipstics a lips ɗinta mai ɗan faɗi,wajan wadrope ta isa tare da ɗakko vail ɗinta ta yafa saman kanta cikin sauri ta fita daga ɗakinta tare da kullewa ta nufi guest room some minutes ta isa tana shiga ta fara gashe gloves ɗin ɗakin yaza mana baka iya ganin komai a cikin parlon harma da cikin bedroom ɗin,a hankali ta juya tare da nufar duguwar sofa ta zauna hasken kayan jikinta shi zai tabbatar maka akwai mutum a cikin parlo.

 JUYAYIHikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin