Sick

688 68 16
                                    

'''NIMCYLUV🤏🏼'''

*52-53*

               Sorry guys vry busy wlh✋🏼🤙🏼

______
______

Wayar na faɗuwa ta tarwatse abinka da glass, cikin saurin ya ƙarasa inda yaga vail ɗinta yashe a ƙasa yana zuwa ya ɗauka,hankalinsa ba ƙaramin tashi yay ba da yaga babu ita a ɗakin da sukace tana ciki,vail ɗin ya ɗauka cike da fargaba haɗi da zullumi,ina take? Me sukai mata? Wannan shine tambayar da yake zuciyansa amma babu amsa,durƙushewa yay a wajan tare dasa hannu ya dafe kansa take juya masa,lkc kaɗan jiniyoyin kansa suka firfitu yayinda  gargasan jininsa suka shiga miƙewa sbd tashin hankalin daya shiya,wani zazzafan huci ya fitar daga cikin hancinsa,cikin mutuwar jiki yasa hannu ya safe tsakiyar forehead ɗinsa, ƙara runtsa idanunsa yay sbd lugudan da zuciyarsa keyi masa,da ƙyar ya samu ya ware jajayen laɓɓansa ya shiga faɗin “YA HALILU, YA NURU,YA ZUL'ARSHID MAJID,YA FA'ALILLUMA YURID”.
    Ya ɗauki tsayin wani lkc a wajan kafin ya miƙe tare da fice a wajan cike da kuzari,sosai  Booby yay ƙoƙarin danne damuwa da kuma raunin dake son fallasa a sirin zuciyarsa,hannayensa duk biyun ya zura jikin aljihun wandonsa,amma dwon hrt ɗinsa sosai take a zabantuwa sa rashin ganin Amanarsa kuma sanyin idaniyarsa,babban tashin hankalinsa ya kasance an taɓa lafiyarta,zai iya jure komai amma bazai jure zubar hawaye daga cikin idanunsata ba,yana cikin tafiya zuwa motarsa wayansa ya shiga ƙara alamar kira ya shigo,ɗan tsaki yaja kaɗan kamar bazai ɗauki wayar ba,sai kuma ya ɗauka a nan yaga irin fashewar da wayan tayi ko 2weeks bata rufa da siya ba amma ji yadda ta fashe,yana ƙoƙarin bai data aljihu wani kiran ya ƙara shiguwa,rikitattun idanunsa ya zubawa wayan ganin number ba suna,lumshe idanunsa yay tare da picking call ɗin ya manna wayan a kunnansa,daga can ɓangaren a kace.

_Hello Dr Fahad Mustapha Rano,to me kace? What the you think? You're very stopid if you think zamu baka matanka cikin ruwa sanyi, no!! Ka maidamu wasu cat or dog something lyk dat dai,ur is with me kayimin rubushi yanzu na mai data a kuyana hhhh_

Wani huci Fahad ya shiga fitarwa jikinsa duka tsuma yake yayinda ya kawai motar wani wawan naushi kamar itane yay masa laifi, cikin muryar gargaɗi mai kamata kashe di yace.

_Hey!! Emty head i will kill u kada ka sake nayi gaba da kai i will give u yanyash on ur body salakan banza, meye wifyna ta maku ni zaku kama ba ita ba,than tell what the you need na baku,i need my wify frist_

Wata dry akai ta cikin wayar sai da yay mai isarshi sannan yay shuru tare da faɗin.

_calm down  my friend matanka yana lafiya fiye da kai,zan baka itane for one condition,just tell me ur password da kai using dashi  a lapton ɗinka and ur emal adress_

"Allahumma ajirni min musibti wa'aklifni khairan minha" shine kawai abinda Fahad ya samu damar faɗa,domin basu wannan abun dai² yake da rasa komai na rayuwarsa,dukkan kuɗin da yake ta ƙama yana dashi sai yaza mana ruwan sha ya gagareshi,amma Lubna'nsa ta fiye masa komai na rayuwa ko da kuɗin idan babu ita to babu jiɓ daɗi da ƙwanciyar hankali tattare dashi,hannu yasa ya hargitsa ƙyaƙƙyawar sumar ƙansa,runsa idanun yay da ƙarfi tare da taune laɓɓansa har saida jini ya fitu,cikin sanyi murya mai kama da yankewar jin daɗi yace.

_Password HADNERH,and email is 21lilinbooby@gmail.com_

Wata shu'umar tare dry akai daga cikin wayar kana akace.

_Dr Fahad lallai mahaifinka yabarka da dukiya mai yawa,good boy kazu titi zaka samu matanka a nan_

Yana faɗin hakan ya kashe kiran,bai jira wani lkcn ba ya faɗa motarsa tare dayi mata key ya jata da wani irin spend  yabar cikin kangwan,yana hawa kan ititi ya fara rage gudun mota ya shiga wulga fararen idanunsa zuwa gefen hanya.

 JUYAYIWhere stories live. Discover now