TENSION

1.2K 100 8
                                    

*💖JUYAYI💖*

*N.S*
  

EPISODE 2
  Tension

     *SELF DU'A👐🏻*
Dear God if i am wrong,right me.
If i am lost,guide me.
And if i start to give up,keep me going👏🏻

            .....Sadda kanta ƙasa tayi haɗe da lumshe dara-daran manyan idonta lips ɗinta ta shiga taunewa ta nayi tana runtsa idonta sbd yadda zuciyanta ke bada bugu da ƙarfi ga yanayin yadda gudun zuciyarta daya ƙaro,wasu wahalallun hawaye ne suka shiga fita daga cikin sleepyn eyes ɗinta wanda suke koda yaushe a rufe,ƙasa cewa komai tayi domin bata da amsar da zata bawa Dad a wannan lokacin,Kallonta Dad yay tare da zuba mata ido yana son karantar yanayin ƴar tasa but he did'nt understand her condition cikin serious voice yace.

    "Mamana bazan maki dole ba bcz ur happiness is my happiness,bana da wani jin daɗi daya huce na faranta maku keda yayyanki banda wani ambition wanda ya huce naga ko wannanku ya cimma ambition ɗinsa wanda yake aceving  domin inganta rayuwarku,i wish ace kin auri wanda zai kula dake sbd rashin lafiyanki...shuru yay tare da zuba mata ido yana mamakin irin hawayen dake fita daga idonta,fesar da numfashi  yay kafin ya ƙara dubanta yace "Mamana i'm with u i need ur amswer tym is not ur side ok".

    Shassheƙar kuka ta fara few minutes eyes ball ɗinta suka ƙanƙance jikinta ya shiga rawa jijiyoyin ƙanta suka fara tashi ta ƙyar ta samu tayi tear out voice ɗinta na creating tace"i don't love him anymore,my life is nothing for him,pls Dad ada katar da bikin nan a kaina,ina neman alfarmar a bayar da bikin kan Yaya Najam gudun kada girmanka ya zube idon mutane"

  Wani murmushin kin rainamin hankali Dad yay mata,gefe guda na zuciyarsa ya najin tausayi da kuma rauni haɗi da bugun zuciya,tabbas zai mata abinda takeso duk da yasan zallar wawta ke damunta musamman idan yay duba zuwa ƙanƙantar shekarunta,Jaridarsa ya ɗauka tare da kawar da kansa gefe yace"get out".

Jiki a sanyaye ta miƙe tana ɗanjan ƙafarta waccw tym to tym take riƙe mata sbd tsananin zabar data keji a ƙasanta,Dana daurewa ne kawai sbd bata son barin wani sing da zainuna tana da matsala,tsayawa tayi ta goge hawayen fuskarta tare da saita nutsuwarta,Ci gaba tayi dajan ƙafarta zuwa parlo taji daɗin ganin babu kowa dan haka tasa kai ta shige bedroom ɗinta,Darect bathroom ta shige tana zuwa ta shige cire kayan jikinta tare da zubasu a hanger ɗin da take saƙale kayanta idan zatai wanka,Ruwan zafi ta haɗa sosai cikin Jakuzzie  tsayawa tayi tana tunanin da wanne magani zatai using wanda zai rage mata pind ɗin data keji,Ganin bata san komai yasa tayi shahadar shiga cikin ruwan ƴar ƙara ta saki jin wani zafi haɗi da raɗaɗi ya ziyarceta lokaci guda,kuka ta shigayi tare faɗin"Ya rabb ka samamin sauƙi a cikin zuciyata ubangiji ka fini sanin dai² da kuma ba dai² ba ina roƙonka da dukkan sunayenka ka haskakamin zuciyata dan haske Alkur'ani mai girman,tabbas nasan itace ƙaddarata kuma ƙaddara mafi muni a cikin ƙaddarori Allah ka bani ikon cinye jarrabawar daka ɗuramin, Na tsaneshi tsana mafi muni kamar yadda na tsani kaina,Ubangiji ka ɗauki raina idan hakan shine mafi sauƙi a cikin rayuwata nasan baƙin cikin YAYA shine zai ajali naيا الله يا رحمن يا رحيم يا رب العرش العظيم  🙌🏻😢 saida ruwan ya gama ratsa jikinta sannan ta ƙara sauya wani ruwan tayi wankanta sosai,gaban mirrow taje ta zuba kan ido ta cikin tafkeken mirrow'n dake manne a toilet ɗin nata,murmushin baƙin ciki tayi wanda yafi kuka ciwo LILI kyakkyawace ajin farko Allah ya bata manyan ido farare tas tana da blue eye ball ɗin sai zara-zaran eye lashis baƙi siɗik wanda ya sauka saman idonta yay luff dashi,tana da Oval face ƴar madaidai ciyya mai kyau da tsari haɗi da dugwan hancinta wanda ya tsaya dai² ɗan ƙaramin bakinta wanda yake ɗauke da siraran jajayen laɓɓa masu kyau wanda kullum ƙara red suke sbd taunesu da take anytime,tana da gashin kai mai tsayi sosai wanda ya sauka har gadon bayanta saidai  gashinta ba baƙi bane yay colour tana turawa,tsarin halittar cikin ƴar madaidai ciyya tana ɗan faffaɗan waist dai² da faɗin ƙirjinta,sai ƴan ma dai-dai tan brest wanda suke da ɗan girma amma ba sosai ba saidai tsayi,cikinta a lafe yake kamar babu kayan ciki ko bata cin abinci,tsaki taja mai ɗan sauti a taushashe ta wara laɓɓanta cikin muryarta wacce ta gama dadishewa sbd kukan tace"Kyau masifa ne lallai idan namiji yace zai auri mace dan kyanta babu shakka zai auri kusan matan duniyyar nan" ash long towel ta ɗauka ta ɗaura saman ƙirjinta tare da ɗaukan ƙaramin ta shiga goge kanta saida ta gama sannan ta ajjiye towel ɗin  tare da fice daga toilet ɗin,manyan idonta ta shiga ƙifƙifawa sakamakon ganin Mamy zaune a gefen bed ɗinta a zaune,a sanyaye taja kujerar dake manne gaban mirrow zata zauna  taji saukar muryar Mamy na faɗin "Zonan Lili"bata kawo komai a ranta ba ta ƙarasa wajan Mamy tare da zama kusanta  tare da sadda kanta ƙasa ba tare da tace komai ba,fuska Mamy ta ɗaure kana ganinta kasan babu wasa tace"Lili meke damunki kike jan ƙafa?"

 JUYAYIWhere stories live. Discover now