Najma and Sufyan

675 77 17
                                    

_The secret issues_
         *JYY*



*48-49*



'''NIMCYLUV🤏🏼'''



'''Wattpad'''
https://my.w.tt/jN2GLY5RKcb



*_@Telegram_* https://t.me/joinchat/U6Qw0BuhKkqh5GZ8RadieQ





Not edited😎

Kai  Mama ta girgiza masa tare da ƙoƙarin danne damuwan dake ranta sosai abinda suke buƙata ya tada hankalinta,a ɗan rikice Mama ta kallesa tace "wannan mutanan basa tsoran Allah rayuwarka sukeson ruguzawa da kuma farin cikinka,kuma nasan sun sanka tunda suka buƙaci abinda ba kuwa yasan dashi a wajanka ba ya rabbi ka kawu mana ɗauki"lafewa jikin Mama yay yana fitar da numfashi hannu yasa ya dafe kansa dake juyawa masa tare da halmasa cikin juriya da nuna shiɗin namiji ne ta fesar da iskar dake bakinsa yace "Mama zan basu abinda suke buƙata koda zanyi yawo tsirara,rayuwar Amanata ita nafiso fiye da komai,bazan iya rayuwa cikin farin ciki babu ita ba"girgiza kai Mama tayi tare da shafa kansa face "Wannan lapton ɗin da suke nema itace rayuwarka gaba ɗaya kada ka manta duk wasu bayan files na companys ɗinka da kuma dukiyuyinka,ka sani wannan dukiyar bakai kaɗai bane aƙwai ƴan uwanka idan ka ɗauka ka basu,su kuma fa haƙƙin sune domin dukiyar mahaifin kuce gaba ɗaya"miƙewa yay daga jikin Mama yaja numfashi mai ƙarfi sbd yadda zuciyansa ke masa zafi da raɗaɗi ga yawon maganar da yake sam bai saba da ita ba,ya ɗauki lkc kafin ya kalli Mama da rinannun idanunsa yace "Mene kuɗin dana tara? Zan ɗauki lapton na basu su kuma zan basu dukkan kadarar dana tara,nida Amanata zamu rayuwa cikin inuwa ɗaya da kuma farin ciki da ƙaunar juna hakan ya wadatar dani ban damu da ajjiyar wani kuɗi ba indai baza suyimin maganin damuwata ba"kai Mama ta jinjina alamar gamsuwa kafin tace "Shikenan rabbi ya shige mana gaba saika shirya yadda zaka basu" gemunsa yaja tare da miƙewa manne da waya a kunnansa yana magana ƙasa² a haka ya fice daga cikin gidan ya nufi wajan motarsa,still waya ce manne a kunnansa a hankali ya lumshe idanunsa tare da shafa tunbinsa jin yadda yake ihun yunwa "ka nemi ticket saiku taho gaba ɗaya"yana faɗin hakan ya kashe wayar tare da cillata saman kujerar mai zaman banza,side ɗin drever ya zauna yana shiga ya tada motar tare dayin bisimillah ya fara murza kan motar,yana fita daga gidan ya saka suratul Ankabut ya shiga binta cikin nutsuwa harya harba motar kan titi.



Yana fita Mama ta mike tare da nufar ɗakinta ranta a jagule ta rasa gane kan wannan lukutar masifa abu daga wannan sai wannan,sai yanzu tasan cewa tabbas jininta ke guna a jikin ɗiyarsa tana sonta tana son ganin farin cikinta fiye da komai,tana son kasan cewa da ita taji ɗumin jikinta amma ƙaddarori sun hana faruwar hakan,tun tana ƙarama mugwayen abu kebin rayuwarta,tana shiga ɗaki ta nemi waje saman gado ta zauna tare da zabga tagumi ta shiga rera kuka kamar ƙaramar yarinya,tun shiguwarsa yake tsaye kanta harya gaji dajin kukan nata yaja jiki zuwa gareta zama yay kusanta tare da jawota zuwa jikinsa,jinta jikin mijin nata yasa ta ƙara fashewa da wani saɓon kuka shi har mamakinta yake wani lkcn,tabbas tana da hqr da kawaici haɗi da ɗauke da kuma rashin damuwa da abu,abune mai wahala kaga ta tayar da hankalinta har hawaye ya fita a idanunta indai kaga hakan tabbas ta shiga halin tsaka mai wahala idan kuma harta fara kuka mai rarrashin aikine kumawa take kamar yarinya taita kuka tare da   tunani kala²,bata taɓa samun sukuni saita samu abinda take so,a hankali ya shiga bubbuga bayanta tare da jijjigata alamar rarrashi,numfashi ta shiga saukewa can kuma tayi saurin janye jikinta cikinki kuka tace "ina son ganin ƴarta banso rayuwarta ta salwanta pls do something abban yara"hannu ya kama tare da faɗin "ashe faɗimatu ba zaki iya hqr da hukuncin ubangiji ba,kinsan cewa kuka bazai maki magani ba,wannan addu'ar dai da kike ita zakici gaba bi'izinillahi albarkacin annabi addu'armu baza ta faɗi a banza ba,insha Allah babu abinda zai faruwa da rayuwarsa daga ita har ɗannamu kuma sirikinmu"kanta ta ɗaga alamar gamsuwa sauke numfashi tayi tace "amma Abba yaran wannan lapton ɗin da suke nema aƙwai lauje cikin ɗani ina tunanin yadda suka san da ita a wajan yarona"kansa ya ɗaga kafin yace "tabbas nayi wannan tunanin daman ance ɗan adam 9 yake bai cika 10 duk yadda kake dashi kada ka bashi yarda,amma zato zunubi ne kada musa wani zargi a ranmu bare ubangiji ya kamamu da laifin hakan,ni yanzu bari naje na ƙara sawa ayi addu'a insha ubangiji na tare damu da kariyarsa"hawayen fuskarta ta goge sannan tai hugging nasa tare dayi masa fatan samun nasara dry yay mata yace  "Maman yara uwar rigima baki girma sam"gemunsa taja kafin ta kamshi suyi waje tace "koda zan girma a idanun kuwa ai banda idon jiguna right?"hannunta ya ɗan masa yace "u're right   my unique" har compund ta rakashi ya shiga mota sannan ta dawo gida,a babban parlour ta tarar da Najma ita da Yusrah suna shira sama² ganin Mama yasa Najma zama kusa da ita tace "Mama daman inaso idan big bro ya dawo ki tambayarmin haƙƙina na wajan Daddy ina son fara business ne"tunda ta fara magana Mama ta zuba mata idanu tana mamaki abinda take cewa cikin dauriya Mama tace "Amma Najma kinsan komai no need nai waiting tym ɗina wajan yi maki explation"girgiza kai Najma tayi tace "Mama naga ɓatan Lili bashi da halaƙa da kuɗin dana tambaya ko?"jinjina kai Mama tayi tare da kauda kai tace "halan baki da labarin wanda sukai kidnap ɗin Lubna ƙadarar da mahaifin naki suke buƙata a basu kinga mganar a baki kuɗi babu shi"saurin kallonta Najma tayi tare da zaro idanu waje tace "eh Mama za'a iya basu amma a tabbatar an cire nawa haƙƙin before ayi hakan"tana faɗin hakan tayi ɗakinta zuciyar cike da baƙin ciki tana ji tana gani za'a mata sakiyar da babu ruwa haƙƙin tane ya zama dole a bata,da kallo Mama da Yusrah suka bita Yusrah na mamakin hali irinna Najma tana abu kamar ɓatan ƴar uwarta bai damunta,numfashi Mama taja daman tasa za'a rina kuma ta ƙuduriniyar bata abinda take buƙata,miƙewa tayi tare da kallon Yusrah tace "Yaya jikin ƴan matana,yau Momma shuru hope dai lpa?"murmushi Yusrah tayi tace "la Anty Afnerh sun fita da ya Sufyan kina bacci Momma kuma shiri take nanda 1week zanu huce zuwa gida"baki Mama ta riƙe tace "ni Faɗimatu amma shine babu sanarwa bari na kammala girki saina ƙarasa wajanta ko"miƙewa Yusrah tayi tace "Mama muje na tayaki yau gidan babu daɗi sam"jerawa sukai a tare suka nufi cikin kichin,wajan 1hour suka ɗauka suna shirya abinci kafinsu kammala lkcn anata kiran sallan magrib suna gamawa suka nufi yin alwama Mama tai sashinta Yusrah ta nufi ɓangaren Momma,a lkcn ne Sufyan da Afnerh suka shigo daga shopping ɗinda suka tafi.






 JUYAYIWhere stories live. Discover now