Part 15!!

39 2 0
                                    




   😻🎁This page was dedicated to my lovely 'yan amana wanda basa gajiya da bin rubutuna 😍😍ako ina suke whether i know them or not, inayinku wujiga wujiga 😻😻🥰🥰🌹🌹🌹

"Qawata karki bari tension d'in d'a namiji yasamiki ciwon zuciya,trust urself only 🌹be perfect alone😘hope u get it ?if u don't get it forget about it 🤣"

PART 15!!!!

"Jawahir tambayarki nake littafin meye kinmin shiru "muryar aunty hibba ta katsemata tinaninta.

Ruwan tea jawahir ta kurb'a sannan takalli hibba tace "wai aunty hibba nifa bansan wane littafin kike magana akaiba,nibansan da wani littafi aqasan kayaba "

Wani kallon rainin hankali hibba tamata tace "bara na d'akko seki gayamin ya akai yashigo qasan kayanmu "

Nan aunty hibba ta tashi ta bankad'e qasan akwati amma ba littafi ba labarinsa jawahir datasan haka ze faru yasata cewa "kinga 7:15 yakamata mu fita yanxu,dama idonkine yamiki gizau "

Hibba cike da mamaki tace "amma wallahi d'azu naga littafi,to bansaniba ko ido nane tinda yanxu banganshiba "

jawahir ta bud'e baki zatai magana kenan suka jiyo knocking d'in lamrat,aunty hibba dake tsaye nan take ta bud'e mata.

"Karkucemin baku shiryaba?"lamrat ta tambaya

"A 'a wlhy munshirya kaya kawai zamusa "aunty hibba ta fad'i

"To ku hanzarta yanxu hisham yamin waya ya karb'o rigunan mu "cewar lamrat

Ba su wani b'ata lokaciba suka shirya had'i da shirya kayansu aqaramar box saboda 3days zasi wanda sunsa duk abinda suke buqata kama dg brush,toothpaste ,soap and soon

———————-

7:50 motace doguwa irinta school d'auke da sunan jami'ar bayero ajiki,kowane group sunyi kyau acikin T-shirt nasu,mutum 40 cif-cif  wanda za ai tafiyar dasu wanda yakama group hud'u kenan,yanayin fuskar d'aliban ze tabbatar ma suna cikin farinciki matuqar farinciki,qarfe 8 daidai motar excursion d'in su tabar cikin jami'ar bayero suka d'au hanya,wanda zasu shafe tsawon kilometer 150 kafin su isa dajin falgore,zasi tafiyar kimanin awa biyar zuwa hud'u domin hanyar jos ne.

kowane group zaune suke akujeru ajere waje d'aya,tinba ai nisaba wasu suka fara ciye ciyen biscuit,snack,juices musammam 'yan group B ,danba abinda jabeer da saif suke se cin donut d'in da haseena tayo musu.

Monitor ne yakallesu yace "waiku kam ku tafiyar awa d'aya ba aiba zaku cinyemana guzuri,wallahi daga wanann ba wanda zekuma cin wani abu "

Saif ne yakalleshi a shaged'e yace "mu wannan yana daga cikin musabbabin zuwanmu excursion d'innan mi kulu washrabu hanii'an hh"

"Hmmm base kun ganshiba bare ku kuma ci" sadiya tafad'a had'i da b'oye ledar donut d'in.

Jawahir dake kwance akan kujerar ta dake bakin window mota,haka kurum taji gabanta na fad'uwa,batasan daliliba amma jitake kwata-kwata ta rasa nutsuwarta haka kawai.

————————

Malam irfan zaune yake agefen wasu securities guda biyu da makaranta tabasu domin tsaro,wayarshi yake dannawa amma gaba d'aya hankalinsa baya kan wayar qirjinsa ke bugawa da qarfi tamkar wani abu nashirin faruwa.

"Lamrat wannan damace agareni daya kamata na nunawa malam irfan soyyayata wlhy bazan iya jurewaba "aunty hibba tafad'i lokaci guda tana kallon malam irfan dake gaban mota.

Lamrat tace "hibba karki zubar da ajinki mana,ga qanwarki kefa babbace dan Allah kimanta "

Wani kallo tawatsa mata tace "in either to take the risk or to lose the chance dole nai amfani da damata "lamrat tafad'i tare da d'akko chi-exotic had'e da samosa da su bilkisu sukayo.

SHU'UMAR IZZAH Where stories live. Discover now