Hausanovels कहानियाँ

102 कहानियाँ

suwaibamuhammad36 द्वारा CANJIN MUHALLI
CANJIN MUHALLIsuwaibamuhammad36 द्वारा
Ana kiranta Jidda Sufi, ƴar auta ga Governor Sufi Adam. Duk da jindadi haɗe da tsaron da suke dashi a matsayinsu na iyalan Governor bai hana wani mummunar al'amari faruw...
Azizat_Hamza द्वारा GENERAL NASEER  ZAKI (Book 1)
GENERAL NASEER ZAKI (Book 1)Azizat Hamza द्वारा
When a wounded soldier falls in love... Naseer Zaki Soja ne sa mazaje gudu. Aikin Soja a jininsa ya ke. Bashi da tsoro. Idan maƙiya suka yi gamo da shi sai su hau kakkar...
Azizat_Hamza द्वारा MR and MRS MAIDOKI (Best Hausa novel)
MR and MRS MAIDOKI (Best Hausa nov...Azizat Hamza द्वारा
ADAM da BIE mata da miji ne da suka yi auren soyayya, kamar kowanni aure TOGETHER FOREVER suka yiwa junansu alƙawari, sai dai bayan shekara goma Bie tana son su rabu, sh...
MissDmk द्वारा A DAREN AURENA
A DAREN AURENA Miss DMK द्वारा
Labarine da yake tafe da LOVE, COMEDY AND TRAGIC(Romantic Suspense)
suwaibamuhammad36 द्वारा TAFIYAR MU (Completed)
TAFIYAR MU (Completed)suwaibamuhammad36 द्वारा
Rayuwar auren masoya biyun na tafiya daidai yanda suka tsara tun farkon fari, kwanciyar hankali da son juna ya kafu a cikin gidansu wanda hakan yasa suka zama abun burge...
पूर्ण
Chuchujay द्वारा AURE UKU(completed)
AURE UKU(completed)Ameenatourh द्वारा
DR UMAIMAH USMAN BULAMA,Mace yar kimanin shekara ishirin da tara , Babbar surgeon A asibitin CITY TEACHING HOSPITAL , Aure Uku, ƴaƴanta uku . Mace mara san hayaniya wad...
पूर्ण
Ummusalma_Farouq द्वारा AMJAD
AMJADUmmusalma farouq Sambo द्वारा
AMJAD-Aikin da aka aiko ni zan iya yinshi kuwa? Tuntuɓen da nayi a hanya bazai kawo min matsala cikin aikina ba? Zan iya ceto rayuwan dubbanin mutane da aka aiko ni kuwa...
HafizahBashir द्वारा RAYUWAN AMEERAH
RAYUWAN AMEERAH Hafizah Bashir द्वारा
A rayuwar ameerah bata buri d ya wuce ta zama barrister,kullum wannan shine mafarkinta...amma jarrabar rayuwa yazatayi da rashin iyayen da zasu tsayamata????me yasa ako...
suwaibamuhammad36 द्वारा MATAR K'ABILA (Completed)
MATAR K'ABILA (Completed)suwaibamuhammad36 द्वारा
Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa? Rayuwar...
suwaibamuhammad36 द्वारा FATU A BIRNI (Complete)
FATU A BIRNI (Complete)suwaibamuhammad36 द्वारा
"I promise you Mami, zan nemo miki ƴar'uwarki a duk inda take a faɗin ƙasar nan. SULTAN promises you that." Sultan ya shiga ya fita, har ya aikata abunda ba'...
पूर्ण
Pherty-xarah द्वारा KUNDIN HASKE💡
KUNDIN HASKE💡Fertymerh Xarah द्वारा
Hannu da yawa...... 🤝🏻🤝🏻🤝🏻
Sumayyertuh द्वारा OUR DESTINY
OUR DESTINY mamansadiq द्वारा
love is a strange feeling but also a very strong connection that will either be your strength or your weakness it all depends on who you've to be with they said love is...
uwayshat द्वारा ABIN ALFAHARINA😍
ABIN ALFAHARINA😍Ayshert Muhammad द्वारा
Labarine akan wata yarinya da mahaifiyarta ta rasu take xaune a wajen matar babanta
Azizat_Hamza द्वारा SAHLA a Paris (Hausa novel)
SAHLA a Paris (Hausa novel)Azizat Hamza द्वारा
Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana ta...
YarMamman890 द्वारा MAIDEN {A girl servant}
MAIDEN {A girl servant}Y'ar mamman द्वारा
littafin Maiden is sweet romantic and heart touching story, labari ne da yashafi rayuwar Ihdat, I'm sorry if it cross the same path with your life 🙏
Fareeda2004 द्वारा My Husby(HAUSA NOVEL)
My Husby(HAUSA NOVEL)Farida abdullahi द्वारा
Asmie Abubakar is a young beautiful girl she is 19 years old , she is a type of girl who thinks positive and sees the bright side of thinks in a bad situation but when h...