Alada Mga Kuwento

Salain ayon sa tag:

5 Mga Kuwento

YADDA KADDARA TA SO ni sai_kaska
#1
YADDA KADDARA TA SOni salma ahmad isah
A wasu lokutan kaddara na faruwa ne a yadda ta so, a wasu lokutan kuma takan faru ne a yadda dan adam yaso, kamar kullum Allah na nasa dan adam ma na nasa, amma na Allah...
Farar Wuta (Link) ni Aysha-Shafiee
#3
Farar Wuta (Link)ni Aysha Shafi'ee
A lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai. #AyshaShafi'ee #FikraWriters #FararWuta
LABARINSU ni Salma_Ahmad_Isah
#4
LABARINSUni Salma Ahmad Isah
Kowa ya na da Labarin da zai bayar. Kamar yanda ƙaddarar kowa take da ban. Tabbas, akwai tsanani a rayuwa. Akwai ƙunci da baƙin ciki a rayuwa. Shin menene LABARINSU?
JODAH ni SAKHNA03
#5
JODAHni SAKHNA03
Shuɗaɗɗen labarin sarauta da ya wanzu a zamanin baya. A shekarar 728AH-1350CE