Ni Nuwaylah A Hausa Love Story

By beealpher

41.2K 3.7K 103

A hankali ya kira sunnanta, but she couldn't look at him, ya kama hannunta, ya daga habbanta, yana kallon fus... More

Chapter 001: ๐Ÿ’žTheir meeting๐Ÿ’ž
Chapter 002: ๐Ÿ’žHis house๐Ÿ’ž
chapter 003: ๐Ÿ’žHis family๐Ÿ’ž
chapter 004: ๐Ÿ’žHis family 2๐Ÿ’ž
chapter 005: ๐Ÿ’žHer fears๐Ÿ’ž
chapter 006: ๐Ÿ’žHis friends 1๐Ÿ’ž
chapter 007: ๐Ÿ’ž His friends 2๐Ÿ’ž
chapter 008: ๐Ÿ’ž Her story 1: my family๐Ÿ’ž
chapter 009: ๐Ÿ’ž Her story 2: My predicaments 1๐Ÿ’ž
chapter 010: ๐Ÿ’ž Her story 3: My predicaments 2๐Ÿ’ž
Chapter 011: ๐Ÿ’ž Her story 3: Our biggest mistake๐Ÿ’ž
Chapter 012: Her story๐Ÿ’ž 3:Our misfortunes๐Ÿ’ž
Chapter 013: ๐Ÿ’ž Her story 4: My greatest calamity 1๐Ÿ’ž
Chapter 014: ๐Ÿ’ž Her story 5: My greatest calamity 2๐Ÿ’ž
Chapter 015: ๐Ÿ’ž Her story 6: The deceit ๐Ÿ’ž
Chapter 016: ๐Ÿ’ž Her story 7: The hurtful truth๐Ÿ’ž
Chapter 017:๐Ÿ’ž Her story 8: The devil incarnate ๐Ÿ’ž
Chapter 018:๐Ÿ’ž The investigation๐Ÿ’ž
Chapter 019: ๐Ÿ’ž The feeling๐Ÿ’ž
Chapter 020:๐Ÿ’žHis bae ๐Ÿ’ž
Chapter 021: ๐Ÿ’ž The assurance๐Ÿ’ž
Chapter 022: ๐Ÿ’ž The twist ๐Ÿ’ž
Chapter 023: ๐Ÿ’ž The strange feeling๐Ÿ’ž
Chapter 024: ๐Ÿ’ž The feeling of love๐Ÿ’ž
Chapter 025:๐Ÿ’ž A way forward ๐Ÿ’ž
Chapter 026:๐Ÿ’ž The perfect plan๐Ÿ’ž
Chapter 027:๐Ÿ’ž The concocted story๐Ÿ’ž
Chapter 028: ๐Ÿ’ž The inquiry๐Ÿ’ž
chapter 030: ๐Ÿ’ž The decision 2 ๐Ÿ’ž
Chapter 031: ๐Ÿ’ž The sacred tie๐Ÿ’ž
Chapter 032: ๐Ÿ’ž Choosing a name๐Ÿ’ž
Chapter 033: ๐Ÿ’ž It's a baby girl๐Ÿ’ž
Chapter 034: ๐Ÿ’ž Tying the tie๐Ÿ’ž
Chapter 035:๐Ÿ’ž The reunion๐Ÿ’ž
Chapter 036: ๐Ÿ’ž Yearning for you๐Ÿ’ž
Chapter 037: ๐Ÿ’ž Her family Her pride๐Ÿ’ž
Chapter 038: ๐Ÿ’ž Her family Her pride 2๐Ÿ’ž
Chapter 039: ๐Ÿ’ž Their sweet home๐Ÿ’ž
Chapter 040: ๐Ÿ’žThe unfortunate๐Ÿ’ž
Chapter 041: ๐Ÿ’žThe unfortunate 2 ๐Ÿ’ž
Chapter 042: ๐Ÿ’ž Justice for the unjust ๐Ÿ’ž
Chapter 043: ๐Ÿ’ž The unavoidable misunderstanding๐Ÿ’ž
Chapter 044: ๐Ÿ’ž Family things๐Ÿ’ž
Chapter 045: ๐Ÿ’ž The hurtful truth๐Ÿ’ž
Chapter 046: ๐Ÿ’ž The shattered hearts๐Ÿ’ž
Chapter 047: ๐Ÿ’ž The shattered hearts 2๐Ÿ’ž
Chapter 048: ๐Ÿ’ž The unforseen๐Ÿ’ž
Chapter 049: ๐Ÿ’ž Mending the shattered hearts๐Ÿ’ž
Chapter 050: ๐Ÿ’ž The final๐Ÿ’ž

Chapter 029:๐Ÿ’ž The decision 1 ๐Ÿ’ž

752 72 3
By beealpher

💝Ni Nuwaylah💝💝
                   ☆☆na☆☆
  👑👑Bilqeessah Alpher 👑👑
   📚📚Marubuciyar 📚📚
   🖤🖤🖤BAKAR ZARGI🖤🖤🖤

✍Alpher's pen*
Bismillahir Rahmanirr Raheem

Daddy ta kira ta masa bayani akan information data gathering, bayan ta kare yayi ajiyar zuciya yace
"Sweet mu kara hakuri akan lamarin yaran nan, I can't explain what I'm feeling presently, amma nasan komai nufin Allah ne, Abdullah bai damu da mata ba, it's what both you and I know, amma tunda Allah Ya riga ya rubuta masa farawan hakan dole mu rungumi ƙaddara."
Mummy ta daga kai alamar amincewa tace
"Hakane, ni nafi jin tausayin yarinyar ma, her life is really messed up, nayi tunanin tunda an bude embassy nasu why not mu mata papers ta koma."
"That's my thought too amma tayaya zata koma da cikin shege?"
"It's going to break their hearts, to yanzu me kake ganin za'ayi?"
"Inta amince sai ta bari ta haihu sannan ta koma."
"Anya zata amince kuwa? She's so eager to go back, but for now zata dawo nan da zama kafin musan abinyi."
"Okay, that's nice"
"Shi kuma baban nawa ya fidda yarinyar da zai aura"
Da haka suka cigaba da tattaunawa akan lamarin, bangaren su ASK kuwa tunda su mummy suka fito ya ɗan daga kai ya kalli mummy trying to read her expression.
Sai dai bai sami nasara ba saboda yana daga kai sukayi 4 eyes da ita, immediately ya sauke kansa ya sosa keya.
Mummy ta wuce study ita kuma Nuwaylah ta zauna inda ta tashi. Ya kalleta itama trying to figure out something but she wore a dull expression.
Sai da Daddy ya shiga studyn mummy ne ya sami ya tambayeta, ta gaya masa breifly.
Daddy da mummy suka dawo, mummy ta shaida masu cewa Nuwaylah will be staying with them from now, da yamma Yasmeen zata rakota kwashe kayanta.
Daddy ya ɗan masu nasiha, sannan daga bisani ya sallamesu. Duk da cewa it is going according to their plan, both of them  were not happy kasancewar they won't be together as before.
ASK da Ali sukayi waje, mummy ta kira yar aiki ta kai Nuwaylah dakin da tace a gyara mata.
Cikin mota Ali ya kalleshi yace
"Sir mun tsallake kwatami sauran rijiya"
Murmushi ASK yayi ya sosa sajensa yace
"Inn Sha Allah we will cross that too"
"Allah Yasa"
"Ameen"
Ya fidda waya ya tura mata text assuring her that all will be well, they just need to be more prayerful, because addu'a ce kadai zata masu sauran.
Suna shiga cikin gate motan Prince yagani Lamborghini ja, da alamar suna cikin gidan, ya dafe goshi yace
"Ya Allah"
Ali yayi murmushi don yasan zuwansu na rashin mutunci ne. A bakin stairs suka rabu Ali ya dau hanyar dakinshi kenan yaji muryar Prince yana fadin
"Kaima ka karaso nan, tunda tare kuka masterminding komai, the devil's advocate"
Ali yayi murmushi Allah Ya san yaso ya sulale ne kar abin ya shafe shi, sai gashi bai tsiraba.
ASK na isar sama yace
"Nifa ku daina shigo min har cikin daki, daga yau iyakar ku kasa"
Canned juice dake hannun UFK ya jefa masa yana cewa
"Ai dole dan iska tunda kana da mace zaune a gidan kaba"
Yayi sauri ya kama yace
"Don't just invade my privacy"
Prince yace
"Do You have a private life?"
Harara ya watsa masa yace
"Nifa ku fita ku bar min gida, Allah Yasani I want to rest my brain"
Ya kwanta kan couch tareda lumshe idanuwansa UFK ya tashi daga kan bed din ya koma kusa dashi a couch din ya da bigeshi yace
"Shege don't just rest your brain rest your soul"
ASK ya kalli Ali dake tsaye a bakin kofa yace
"Abeg throw these nuisances out of my house"
UFK ya shake shi cikin wasa yace
"Mune nuisances? Aiko zaka gan nuisance.
Ya kwace kanshi yace
"Wetin wuna fit do, me zakuyi?"
Prince yace
"Ina kayi wasa na kira bae na gaya mata komai"
"In ka isa ka fada"
"Allah ko?"
"Eh"
Prince ya fidda waya yayi dailing numbern mummy sai da yaji caller's tune nata yayi wuf ya kwace wayar ya kashe yace
"Haba bros pesin no go play with you again?"
Suka kwashe da dariya, wayar ta fara ringing, itace ke kira, ya nuna masu dariya kawai suke masa, ya shiga basu hakuri  harda durkuso.
Prince yayi picking yace mata dailing mistake ne sannan ya kashe wayar. ASK yayi ajiyar zuciya, gabaki dayansu suka kwashe da dariya, suka shiga neman a way forward.


Continue Reading

You'll Also Like

9K 644 95
*TIE ON YOUR SEAT BELT FOR THE JOURNEY IS YET TO BEGIN* I know most people would be wondering why the novel is been tittle "THE MAID" Hausa novel ne...
1.7M 70.7K 79
แ€„แ€ซแ€œแ€ฌแ€ธ.... แ€…แ€ญแ€แ€บแ€แ€ป...... แ€”แ€ญแ€—แ€นแ€—แ€ฌแ€”แ€บแ€›แ€ฑแ€ฌแ€€แ€บแ€›แ€„แ€บแ€œแ€Šแ€บแ€ธ แ€™แ€„แ€บแ€ธแ€€แ€ญแ€ฏแ€•แ€ฒ แ€แ€ปแ€…แ€บแ€”แ€ฑแ€กแ€ฏแ€ถแ€ธแ€™แ€พแ€ฌ.......... แ€žแ€ฏแ€”แ€ฑแ€แ€„แ€บแ€‘แ€ฝแ€‹แ€บ แ€€แ€™แ€นแ€˜แ€ฌแ€•แ€ปแ€€แ€บแ€žแ€œแ€ญแ€ฏ แ€œแ€ฑแ€•แ€ผแ€„แ€บแ€ธแ€™แ€ญแ€ฏแ€ธแ€žแ€ถแ€แ€ฝแ€ฑแ€‘...
2.5M 251K 40
1920แ€แ€ฏแ€”แ€พแ€…แ€บแ€œแ€ฑแ€ฌแ€€แ€บแ€€ แ€œแ€ฐแ€”แ€ฑแ€™แ€พแ€ฏแ€•แ€ฏแ€ถแ€…แ€ถแ€แ€ฝแ€ฑแ€€แ€ญแ€ฏ inspireแ€šแ€ฐแ€•แ€ผแ€ฎแ€ธ แ€›แ€ฑแ€ธแ€–แ€ฝแ€ฒแ€ทแ€‘แ€ฌแ€ธแ€แ€ฒแ€ท Own Creation rebirth fictionแ€œแ€ฑแ€ธแ€•แ€ซแ‹ _________# Starting date_26.6.2020 Ending date_6.1...
1.9M 122K 73
# Scribe _ Aster_Rain # Start Date [ 5.1.2021] # End Date [ 26.5.2021] # Total Chapters _ [52 ]- Extra [15 ] Complete # Cv photo credit to orginal...