"MALEEK"

By mrs_Avbdool18

39.3K 2.8K 81

labarin soyyaya ne tsakanin mai kudin da mulki dakuma yar talakawa Inda mahaifiyarsa tace bazaya auretaba sa... More

preface
MALEEK 01
MALEEK 02
MALEEK 03
MALEEK 04
maleek 5
MALEEK 06
MALEEK 07
MALEEK 8
MALEEK 09
maleek 10
MALEEK 11
MALEEK 12
MALEEK 14
maleek 15
maleek 16
MALEEK 17
maleek 18
maleek 19
maleek 20
21 A tsawace tace Kai nake sauraro, to wallahi kashiga hankalin aure maleek 21
maleek 22
maleek 23
maleek 24
maleek 25
maleek 26
maleek 27-28
maleek 29-30
maleek 31-32
maleek 33-35
MALEEK 35_36
MALEEK 37_38
maleek 39_40
maleek 41 _ 42
maleek 43 _ 44
maleek 45 _ 46
47 _ 48
maleek 49 _ 50
maleek 51_ 52
53 _ 54
maleek 55 _ 56
maleek 57 _ 58
maleek 59 _ 60
maleek 61 _ 62
maleek 63 _ 64
maleek 65 _ 66
maleek 69_ 70
HUMEYRAH

maleek 67 _ 68

510 28 0
By mrs_Avbdool18

   67_ 68

Not edited

"Mom kuwa har lokacin tana kwance tana barzar kuka" maleek jin kukan mom yake har cikin ransa lokaci guda zuciyarsa ta karye, balle murfin motar yayi tare da fitowa yanufi part dinsa, dafe kansa yayi jin yanamasa masa wani mugun ciwo.

Maleeka ma fitowa tayi zuciyarta duk ba Dadi tawuce ciki, mikewa mom tayi tana kakkabe jiki tareda share kwalla, hakan yayi dede da shugowar su mamy wanda mom dince tamusu waya tana Sanar dasu abinda ke faruwa, mamy ce tafito da sauri tana kama mom taresuka shiga cikin palourn suka zauna har lokacin mom na kuka kallonta ta mamy tayi tace
"Kidena kukan nan hajiya babu abinda ze Kara miki ki zauna muyi settling komai, Ina su maleekan suke" nuna mata kofar Dakinta tayi, mikewa mamy tayi tanufi dakin Kai tsaye bata tsaya knocking ba turawa kawai tayi tashige kwance taga maleeka tana kuka sosai, tausayin ta mamy taji sosai ta matsa jikin gadon tareda dafata dagowa tayi da jajayen idanunta tana kallon mamy, sai takejin daman mamy ce ta haifeta don tana son matar sosai, to wai meyasa ma ba haka tasu uwar takeba, ganin kallon da maleeka ke mata yasa tagane tana tsananin bukatar kulawar uwa tana neman me lallashinta,

Jawota mamy tayi ta rungumeta sosai cikeda kulawa, kuka kawai maleeka ta kwace dashi mai cin rai, mamy bata hanata ba sbda tasan kila Idan tayi kukan zata samu saukin abinda takeji cikin Ranta, kuka sosai tayi don tafi minti 10 goma tana yi, jin tayi shiru sai ajiyar zuciya take saukewa yasa mamy tasaka hannunta a bayan maleeka tana bubbuga mata kamar karamar yarinya cikin sayin murya tace

"Ya isa maleeka nasan it is very painful dole kiyi kuka, Amman abinda nake so kisani shine lokacin kuka ya kare kutashi kawai a gyara Barakar da ta faru, kiyi hakuri nasan ke yace mai biyayya wanda kowane iyaye zasuyi fatan samun Amman sai kuka samu uwa Mara Kula wanda kanta kawai tasani Amman wannan duk yawuce yanzu insha Allah mom tayi nadama kuma tagane kuskurenta she promise to be a good mother Dan Allah kiyafe mata kinji daughter nasan u have a good hearts kuma zaki yafe mata Amman ko zuwa gaba lets bygone be bygone kinji ko"

haka tacigaba da fadamata kalamai masu sanyaya zuciya.

Da kyar maleeka ta dago jajayen idanunta tace "mamy babu abinda zaki rokeni na kasa miki shi ke uwa ce tagari Allah y saka miki da alkhairi na yafe ma mom duk abinda tamana"
tafada tana sauke kanta kasa.

Sake rungumeta mom tayi tace haka nake so Allah yayi maki albarka kinji daughter, Ameen mamy tafada a takaice.

To yanzu tashi muje Palo sai mu sasanta komai Amman kafin nan shiga bathroom ki wanke idonki,

Mikewa tayi jikinta ba kwari tashiga badadewa tadawo,tare suka fito da mamy Dade abba ma suna shigowa da maleek bayan ya lallashe shi.

Mom Sai binsu take da idanu tayi tsamo tsamo kan kujera abin tausayi.

Mikewa mom tayi taje gaban maleeka har kasa ta durkusa cike da nadama tace maleeka ki yafemin nasan na cutar daku Amman WAllahy nagane kuskurena kuma nayi nadama, karku tafi kubarni nikadai ku kadai Allah ya bani aduniya dake da maleek Idan kuka tafi kuka barni wa zan dinga gani Ina jindadi tafada tana kukan nadama

Dagata maleeka tayi ta tarungume ta daman ta Dade tana kwadayin wannan yanayin, cikin kuka tace mom bazamu tafi mubarki ba munyafe miki duniya da lahira mom muna son ki sosai, dago maleek mom tayi tahada su ta rungumesu tare tana ina sonku fiyeda komai a duniya Allah yayi muku albarka ya hada mu agidan ajannah tare, ( hmm kalmar da bakin mom be taba furtawa ba kenan)

Ba su maleeka ba hatta su Abba sunji Dadin hakan sosai

Kara matse su mom tayi kamar wani ze kwace mata su lokaci guda kuma wani mugun shauki da kaunar yaranta na ratsata( hmm uwa da d'a sai Allah, Allah Kara mana kaunar iyayen mu kuma ka karama yaranmu kaunar mu)

Zama sukayi baki daya kowa najin zuciyarsa fess babu wani abinda ke damunsa, abba ne yayi gyaran murya nasiha sosai mai ratsa jiki Abba yamusu, bayan yagama mamy ma tadora nata, sunji Dadi sosai sunma su Abba godia ganin yamma tayi yasa suka wuce gida.

Murad wai nikan ya maganar auren Kane? cewar dad in a serious tone

To dad tana nan amman adan sami wani issue ne amman in allah ya yarda mu warware don munyi magana da shi maleek din, dad duk lokacin da yamuku zakuyi iya sakawa mu masu biyyayane agareku.

Murmushin jin Dadi Abba yayi yace akoda yaushe Ina alfahari dakai murad Allah ya yima rayuwar ka Albarka, kuma inaga harda Ayman zaa hada don yace min yasami mai son sa yar gidan malam bukar wacce mahaifiyarta ta rasu kwanaki kuma bazamu ja lokaci ba insha Allah inaga wata daya ma yayi, Amman zamuyi mgna da Abdullahi kome kenan zakuji.

To Abba Allah yasaka da alkhairi cewar murad.

Ummie kallonsa tayi tace naji Dadi murad da ka fahimta Allah y maka albarka, Allah kuma yasa hakan shine Mafi alkhairi tafada murmushi dauke a fuskarta.

Ameen ummie nah nima ngde da adduarki.

Bayan kwana biyu dad yasamu abba sukayi mgnar fahimta sosai dashi, kuma sun yi shawarar hada yaran gaba daya yanda zasu samu sauki, sannan kuma an tsaida rana kamar yanda dad yabada shawara.

Dad yace shine zai ma mazan gaba daya lefe da maleek da murad ,muhsin da Ayman

Itakuma mom tace zata ma matan kayan daki da Dr Zahra da meenal, meenah sai adama.

Meenal kinga bana son shashancin banza inace nan abban ki ya kira ki kikace murad kike so to kukan kuma na Me nene eye ko kin canza shawara ne kuma bansani cewar mamy cikin fada.

Wallhiy kuwa mamy nima bansani ba tinda aka saka ranar auren nan take kuka kode bata son murad din ne fadar meena tana dariya kasa kasa.

WANI kallo mamy ta Wurga Mata tareda cewa can ta matse mata kar Allah yasa taso, in ta aure shi ta kashe shi ai babu wanda yamata dole da zata ishemu da kuka.

Wata muguwar harara meenal ta jefa ma meenah ta Gefen ido,

Mikewa sukayi tareda mamy zasu bar dakin meena tajuyo tana Farr da ido tace natafi waya da masoyina maleek kinsan Munfara shirye shiryen biki.

Meenal Kifa kanta tayi a filo tana kuka kamar wata karamar yarinya.

2weeks to wedding

Shirye shirye kawai akeyi kota Ina Ayman soyyaya sosai sai Kara kulluwa take tsakanin shi da adama haka muhsin da zahra,

Yan matan zaune su biyar sai tattaunawa suke yanda bikin nasu zai kasance,

Yasmeen tace kunsan ummiefa jiya tadawo Dubai wallahi bakuga gowns din da tasiyo muku ba na dinner masu Dan Karen kyau,

Meenace tayi karaf ta  kwace tareda cewa, wayyo Allah wallahi har nakosa Naga min jero nida maleek Dina cikin gown dinnan ya zaku Ganni tafada na far da ido,

Adama ce tace Allah kuwa mugun kyau zakiyi gaki daman masha allah keda angon naki,

Meenal da tunda suka fara fira bata saka musu baki ta tabe baki  tayi tana Jan tsoki,

Zahra ce tace ke kuma fa lpia miye na tsoki Ana fira mai Dadi..

Bata rufe baki ba wayar meenah ta hau kara, dauka tayi takara a kunne,

My dear sai yanzu aka tuna Dani neh tafada tareda satar kallon Meenal,

Daga dayan bangaren akace sorry dear kinsan abunne Sunmin yawa yazan, yazan manta da gimbiya,

Hands-free meenah tasaka tajeye wayar tana magana, ai ni nasani dear Kaga muna nan dukan mu muna tsara yanda bikin zai kasance,

Hakan yanada kyau gimbiya Amman ki kulamin da kanki fa kinsan bana son wani abu ya taba min ke,

Wani murmushi meenah tayi tace insha Allah my dear,

Wani uban tsaki meenal taja tace dalla malama tashi kifita duk kinbi kin cika mana kunne, uban waye baida masoyi zaki wani saka mana hands free Mara kunya kawai.

Da wanda ya tsargu ta bata amsa.

Sun dade suna fira sai bayan isha sannan kowace tawuce gida Banda meena wanda daman gidansu meenal take kwana.

Daddare meena ta kalli meenal tace karba inji mamy tareda mika mata cup, ya mutsa fuska tayi tace nifa na gaji Shan wa ennan abubuwan da mamy ke dura mana,

Oho karki sha kanki zaki mawa tafada tareda aje cup kan side drawer,

Kallon meenal tayi tareda ajiye wayar hannunta tana wai ke meenal ko dan wayan nan bana jin kunayi keda angonki anya kuwa lpia sai Idan Ina waya ki bi ki ishe ni kodai kishi kike yi,

Harara meenal ta maka mata tana saidai uban kishi ba kishi uwarme zan ma kishi bayan nima Ina da wanda nake so, zuciyar ki tadena yauda rarki kuje can kukarata keda maleek ni murad nake so ehee tana gama fada tamike ta tafita dakin tana Jan tsaki,

Mutum de yafadi gaskiya yasin, kidena yaudarar kanki in de kina son maleek kifada tin wuri ni zan yafe miki kar daga baya kizo kimana bori tafada cikin daga murya tana dariya.

Ana saura sati daya biki komai ya kammala an gyare Amare tsab ciki da waje don mussanman me gyara aka dauko daga Sudan don ta fiddo Amaren, Wanda wannan aikin mamyne

Ga dad kuma yagama hadama mazan  lefe  nagani na fada don mussamann suka tafi Dubai da ummie don hadosu kamar zaabude shago, 

Ta bangaren mom kuwa itama tayi kokari sosai don seti bibbiyu haka tama Amaren masu muguwar tsada furniture yan Turkey

Kowa yayi kokari bangaren bikin nan komai masha Allah ba makusa

Gidama haryafara ciki da yan biki ganin abin ya matso,

Mom ce takira maleek tace tace son da wani program da wane kakeson kuyi ko bakuyi shawara da amaryar taka ba,

Dan Sosa Kai yayi yana mom nifa gaskiya bazaayi program ba walima kawai ya isa,

Ai ko baka isa ba wallahi cewar maleeka ko babu Kai dai munyi ehe.

Ranar Alhamis ranar ce takama walima, babbar malama aka dauko don gabarta da walimar, amaren nagani sunfito Sanye cikin kaya na alfarma musamman meenal da meenah sunfi haduwa sbda kayansu na daban ne Wanda mom tasiyo musu daga Dubai,

Nasiha sosai aka musu mai ratsa jiki akan yanda zasukula zasu da mijinsu dakuma hakkokin su akan mazajen su jikin meenal yayi sanyi sosai baka Dan ba, don saida tadan mammatse kafin atashi,

Bayan angama walimar nan aka shiga hidimar abinci, abinci babu kalar Wanda babu da drinks don dad cewa yayi baya son kowace mace ta masa girki, order yayi daga Sheraton hotel,

*Ina zaune Gefen amarya kawai ina daga idona mukayi ido hudu da Maman abdallah an loda mata uwar shinkafa da kaji tana zaka, sunayi suna fira Itada Maryam daga ni de abincin yakai musu, sai a lokacin na lura ashe gaba daya kanofi din yan home of novels ne ciki Dan kam, Gefen Maman abdallah, Naga ummu khariyya ita kuma sai zukar drinks take dagefenta kuma hussaina said da Maman affan sai kus kus suke kome suke tattaunawa wa oho niheart na hango Itada Aisha usman suma sun ware gefe, daga baya kuma su Maman ishu,Maman muneefa Maman munira,ummu ammar,ummu hanif, Maman Ameer, Maman sultan,Maryam Ibrahim,mom sultan,Maman haiydar, khaulah,mami abdallah,rukker,babbar zuhura,  Maman jannat,hawwa kumo, hassana hamzah,maman jafar, mom hydar sai dibar girki suke saida na kara lekawa Naga ashe yawa ne dasu har ban iya lissafosuma,*

*Da hagu kuma yan team gwaurayene suma tasu kanopy din daban, zahraty nafara hangowa Itada Amirra an tsira uban dankwali a gaban gashi, a gefe ga Fatima walah itama  taci ma yafi da uban makeup Amman nakasa gane ko farinciki ko bakinciki suke oho sai turo baki suke gaba sai daga baya na fahimci su fa walimarce basuso yan party ne su, mss flower kam ita tanacan da buhu ma hango ta tana ta tura take away aciki ko mezaayi dashi Allah ne kadai masani, su neenad, hafsa Bashir, yan nijer, aliya,mahnorr,had waz, Sara smile Kai gaskiya anma meenal Kara ashe dukansu suka taho kawai da kwarkwata gaba dayansu sun sha anko iri daya abindai das das*

*Inagama Maida biro na cikin jaka na hango mariya can gefe tana ta burushi da kaji nasan anan tafi afki*

*Au ashe basu kareba ummu affan nakuma ganowa da tulelen cikinta anbaje mata plate yakai goma sai turawa kawai take, su ummu khaleel kam da ummu siyama,princess aysher, Mrs N da sauran yan kungiyar first class abin nasu baacewa komai don su Banda hotuna babu abinda sukeyi.*

Bayan duk angama ciye ciye akashiga Fagan hoton kowaa saida yayi hoto da meenal

Kai alhmdullh taro yayi armashi haka aka watse kowa cikin farinciki bayan an Bama kowa survaniers  har da masu karbar doble share......

Mrs Abdool kam sai washe baki take ganin an mata Kara kwai da kwarkwata.......

Ranar da takama asabar shiya kama daurin gida yayi bankam da jammah sai hada hada ake,

Waya murad yama maleek yana ya kamata mufito saura 30MINS daurin aure kakira su muhsin  plss kuwa fa ya hallara mukadai ake jira

Maleek Dana hango cikin wata arniyar gizna yasha babba Riga sai kamshi yake zubawa kamar anmasa wankan turare, nikai ya cijeni bakarya yasin,ganin yafito cikin tafiyarsa ta  alfarma sai murmushi yake zubawa excort sukayi saurin bude masa kofa yana shiga suja mototoci biyar suka take masa baya,

Jinshi yake cikin wani irin farinciki Mara misaltuwa wanda bai taba tsintar kanshi a ciki ba kamar anmasa bushara aljannah,

Suna isa gun daurin auren batareda bata lokaci ba aka daura kasancewar daman sunzo a makara,

Daurin auren yayi mutane kamar duniyar baki daya ne a gun tsabar yawa

Sai neman maleek nake Don daukan rahoto, da kyar na laluboshi cikin alumma sunata masa murna bakin kuwa yaki rufuwa.......

Amaren da duk angama shiryasu cikin kayansu masu da tsada sun sha make up ba karya dagudu maleeka ta karaso tana congratulations Amare andaura, hannu maleeka tamika ma meena tana congratulations Mrs Abdoolmaleek haka tabisu baki daya tana musu congrat

Meenal wata muguwar faduwar gaba taji batasan dalili wacce batasan dalilintaba daman tunsafe takasa cin abincin meenal fizge head din kanta tayi ta Mike dagudu tashige bathroom tana toshe bakinta cikin don jin kukan dayake neman kwace mata......

Duk dakin binta sukayi da kallon mamaki........




Mrs abvdool ce

Continue Reading

You'll Also Like

29.5K 1.1K 18
Spider man accidentally webs up someone
127K 7.2K 45
Complicated🤐🤐🤐 Find out👇👇👇
MATA KO BAIWA By Hafsat musa

Mystery / Thriller

21.4K 694 46
Feena macace Mai matsananin kishi, wadda Tasha Alwashin duk ranan da mijinta yayi mata kishiya zata kasheshi ta kashe matar,sannan ta kashe kanta, Ko...
59.8K 4.5K 78
Najib yaron littafin bai dda buri da aaddu'a sai ta Allah yaya bashi mace ta gari mai ilimi Sumaiyya Yarinya ce yar karya wacce ba abinda ta iya sai...