maleek 55 _ 56

465 37 0
                                    


  55 _ 56

Not edited

"Tana  shiga gida daki kawai tawuce ba tareda kowa yasan tadawo ba,
Yafi minti goma ahaka daga karshe da kyar yatashi yatada motar yawuce tinda ya koma gida yakasa sukuni ko abinci yaki ci ummie tayi tambayar duniya yace babu abinda ke damunsa, abinda ke Kara tada masa hankali shine Sam taki daga wayarsa yamata kira yafi goma Amma shiru.

Zaune take Gefen gado idonta yayi jajur alamun taci kuka harta goda Allah, wayar ta ta kura ma ido tana ganin kiransa yana shigowa Amman taki dauka, awani bangaren na zuciyarta kuma yana gayama Sam bata ma murad adalciba murad bai camcanci haka daga gareta kuma da tayi deniying wata ke dashi yanzu yan shawarwari kawai take a Ranta, Amman ita kanta tasan karya take Amman she has feelings for murad.

Madau ne yashigo Dakinta da yamma yana sis baki shirya ba, saurin goge kwallanta tayi tana forcing smile tace kaina namin ciwo plss kabari gobe,

Meyasa gobe Tin shekaran jiya dakika fita da guy dinnan Naga mood dinki ya canza, I hope bawani abu yamiki ba,

Daurewa tayi tana what are u thinking of, ni babu abinda yamin don't say that again,

To shikenan kidena damuwa plss bana so don bana jin Dadi at all, Ina falo Ina jiranka be fast plss

To Ina zuwa, hijab dinta tadora akan kayan jikinta ta fito, mikewa yayi daukeda keys a hannunshi kallon mamy yayi yace saimundawo, toh adawo lpia Muhammad but karku Dade, insha Allah mamy,

Kallom mamy meenal tayi tace saimundawo, Allah y tsare tace kawai

Bude gidan gaba tayi tashiga ya tada motar gurare sukaje at last yabiya mall don yin siyayya, suna shiga ya kalle ta yace kidauki abinda kikeso, bai jira mai zata ce ba ya wuce yafara daukar nasa kayan, ta dade tsaye kafin ta dauki turaruka da yan kayan makeup tawuce gurin biya shi ta iske akan layi Ana attending mai, kallon yayi yace shekanan abinda kika dauko, daga masa kai tayi kawai yace ah ah sunyi kadan deedee zuwa yayi da kansa ya kwaso Mata su chaculate Dade sauran Abin anfani, biya yayi duka ya kwashi ledojin ya nufi exit, hannu tasa ta karbi wasu ledojin don sun masa yawa sukafita,

Ta bude gidan baya tasaka su ta rufe ta zagayo zuwa gaba tabude, yar kyayyawar mata ce tamata sallama waigowa tayi, samha ta mata murmushi tace ur purse tareda mika mata, murmushi tayi tace ohh tanks tareda karba,

Samha tace I was going in Naga yayi slipping daga hannunki be careful next time, I am samha bye mijina na ciki yana jirana ko zaki je kugaisa tafada tareda murmushi, 

Oh no need ngde sosai nikuma am meenal, har tawuce tajuyo ta mika mata card tace kibani naki kinga nasamu frnd koh,

Murmushin fuskar meenal ya fadada tace ohk ban phone naki narubuta miki nawa, mika mata tayi taruba ta Maida mata, tafiya samha tayi tareda da mata waving tana will give a call.

Itama mota tashige tana murmushi Wanda har hakoranta saida suka fito kallon madou tayi tace am sorry purse Dina na yarda shine ta kawo min har munyi exchanging digit she's nice,

Murmushi yayi tareda tada mota yana thats good of her kinga kinsamu frnd daga fitowa.

Waigowa muhassin yaitayi baiga samha ba can saiga ta fuskarta daukeda faraah, Dan tsuke fuska yayi yace where are u from,

Oh watace fa tayarda purse so shine na kaimata har munyi exchanging digit and I promise to pay her visit cos she's very nice,

Tabe baki yayi yace to sannu uwar kwashe kwashe daga zuwa had kinyi frnd to lets be fast kinsan maleek baya son jira tinda shi yaki shigowa.

Suna isa gida ta kwashe kayan tashiga dasu ciki kowa Saida Tabashi nasa sannan tawuce da nata daki.

Tin daga ranar da suka rabu da murad bata sake zuwa aikiba kuma bata picking calls dinsa Sam, duk ya damu don kana ganinsa zaka gane,

"MALEEK"Where stories live. Discover now