maleek 20

651 50 0
                                    


   20

" zaune take a skull a Inda tasaba zama tana zukar drink a straw, jin Matsin tafiya yasa tadaga kai, sholy tagani tsaye tana sakar mata wani irin shumin murmushi cikin gatsine fuska tace

"meenal kwana dayawa kin bace, kuma naga kinrame lpia kuwa" tafada tana Jan seat tazauna

"Lpia klau Alhamdullh" tafada a takaice don yanzu wani haushin sholy take bata she just don't know d reason

Wai nikam Ina maleek ne nadena ganinku tare tafada da muryar tausayi

"Idan nemanshi kike sai nabaki nombar wayarshi ko kuma na miki kwatance gidansu ko dayake ma kila kinfini Sani" takarashe maganar tana zukar juice dinta  batare da kallonta ba.

Sholy taji takaici maganar data ya ba mata Amma sbda tsabar iya bariki tasaki shewa, ahayye kar de ince kun babe, tin yanzu?

Murmushi meenal tasaki na gefen baki tace "ai hakan ba mamaki bane tinda shedanu sunshiga tsakani" tafada a takaice

Meye maanar hakan, sannan suwaye shedanu tafada a kufule

Ah ah hajiya ta Maida wukar nifa bada ke nake ba, shedanu kuma sunsan kansu

Toh da ubanwa kike, inba da niba, ko angyamiki nidin bansan mgna kike gyamin ba, toh wallah kadan ma kika gani kuma muzuba mugani, "ni dakalin majinace ahauni a zame in haumutum in zauna dede"
"Farar kaya nake me hankali baze taka ba"
"Jar tsakuwa nake ko an daka baa casa!!o

Da sannu zaki San kowacece sholy, duk Wanda yashige min hanya kawar dashi nake inhuta kuma koma wanene,

Sa insa Dani ko nace gogawa Dani sai Wanda yashirya, kinsan hausawa sunce fada da aljani sai kashirya.....buhun barkonoce ni ba'a tankadena a faifa kamar tsaki, inatunanin kin fahimta

Sakin baki meenal tayi tana kallonta, kanta duk ya daure don bata taba tunanin sholy takai haka ba

Har tamike tadawo tazauna, ta matso daf da meenal tace, kinyi ganganci yarda Dani kinkumayi ganganci bari nashiga rayuwar don tsab zan tarwatsa miki ita, kamar yanda nasaba, nagaji da saka mask dinda be dace daniba shiyasa nafito miki a real me, Don yanzu yakamata kinsan koni wacece

Mikewa tayi tana taunar cigam tadan buga tebur dinda ke gaban su tace bye

Meenal dafe Kai tayi tace nashiga ukku ta Ina zanfara meyasa abubuwa suke turning upside down, ya Allah Kaine gatana kashiga tsakaninta da duk mai nufin cutar Dani, kwalla ne ya gangaro mata tashare tareda mikewa jikinta a sanyaye tawuce gida.

Zaune take takasa cin komai duk jitake duniyar  tamata zafi sosai, tayi muguwar rama gashi dama ba afki gareta ba.

"Frnd nakasa gane kome ke damunka 2days, u have totally change, and meenal y are u treating her like that fisabillih kana shiga hakkinta tafa,

Look frnd plss mubar maganannan lets discuss something important

Isn't dis important look maleek ka dawo cikin hankalinka fa wallahi kana cutarda yarinyar nan, Idan kadena sonta ne let her know itama tasama Ranta hakuri, Amma Bana Jin Dadin Abinda kakemata y will u be treating her like dis just because she loves u, karka manta ka Dade kafin kasami soyyarta, use ur opportunity kafin ya kwace ma, inba haka ba wallahi ni zan aureta, Don Kaine shiyasa na barka dawanine wallahi wallahi Sai ya Dan dana kudarshi, idan bakayi gaggawar dawowa cikin hankalinkaba zakaga Abinda zan yi, haba u are no more a child ya kamata ka gane wannan yakarasa maganar cikin fushi.

Dooo ur worst muhassin I said doo ur worse, go ahead and marry her kaje ka aureta sai me, ita kadai Ce mace, mata nawa ke rushing Dina, aikin banza kawai, plss leave!! shima yafada cikin tsawa

Ai kasan matan na rushing dinka kuma ka nace sai ita aikin banza kawai kuma zan baka mamaki rascal.

Yafita a fusace kamar ze tashi sama,

Inna sake ganinka gidan nan baka haifuba, idoit kawai maleek yafadi yana tsaki

Direct muhassin wani store ya faka shopping yayi siyayya sosai sannan ya fita ya nufi gidansu meenal.

Sallama yayi sugaisa da mamy takawo masa abinci.

Kamar daga sama taji muryar muhassin bayan ta tashi barci, harcikin Ranta taji Dadi, batasan meyasa duk taji muryar muhassin sai taji Dadi ba mikewa tayi ta gyara fuskarta tafito Sanye da hijab

Tinda tafito yake kallon ta wani mugun tausayinta ne ya kamashi tarame sosai idanunta sunshige ciki,

Murmushin yake takaishi tace batan Kai kayine

Kunyace tarufe shi yace kiyi hakuri wallahi abubuwa sunmin yawa, wannan ramar fa haka meenal baki cin abincine?

Kwallane ya taru a idonta tana son yin kuka, aa kinga bance kimin kuka ba kiyi hakuri kinji ko mgna nakeso muyi, kinga karba wannan ya mika mata leda yace kisameni a mota, Gyada masa kai tayi tace Allah y saka da alkhairi, murmushi yayi mata ya fita.

Meenal y not cire maleek a zuciyarki, life goes on forget d past and face ur future, wit tym zaki mntashi kinji ko, but gaskiya Bana jin Dadi d way u are duk kinzama kamar bake ba, Allah ze baki Wanda yafishi komai da komai kinji ko, kinga yanzu aure ma fa zeyi.

Kuka take sosai harda shessheka tana dago jajjayen idanunta tace muhassin I can't, I tried doing so but I can't, nakasa cire shi a raina he's is just part of me tafada tana kuka sosai

Har cikin zuciyarshi yakejin kukanta, jiyake kamar ya rungumeta Amma ba hali, kiyi hakuri kinji ,meenal bakomai Allah yana tare dake zamuciga ba da yi mashi addua cos he is not normal, insha Allah zan iya bakin kokarina na ganin maleek ya dawo gareki da kanshi zezo Inda kike kinji ko kidena kukan nan banaso.

Gyada masa kai tayi tana share kwalla

Kinhakura, ta Kara daga Kai

To Dan yimin dariya nagani mana, juyawa tayi tana rufe fuska, toshiknn tinda kinki yi fitamin mota kuma bazaki sake ganina ba, kuma budurwa San samo ma maleek, dariya ta kyalkyace dashi, yace good kokefa toh sai anjima bye ki gaida umma, muhassin nagode har bansan dawani baki zan ma godia ba, Allah y saka alkhairi.
***************

What did u mean, kana wasa Dani ko Abdul, to bari kaji ingyama next month ne auren ka wether u like it or not

Mom banfa gama settling ba!

Uwarme zakayi settling kaci uwa ka kaida settiling din

Waishin let me ask u... did u still love that girl?

Mom u know......

Sake katseshi tayi that is not d answer to my question, answer me now yes or no............

Sunkuyar da Kai yayi cikin rudu. .....


Vote and COMMNET plss

Mrs abvdool ce

"MALEEK"Where stories live. Discover now