"MALEEK"

بواسطة mrs_Avbdool18

39.3K 2.8K 81

labarin soyyaya ne tsakanin mai kudin da mulki dakuma yar talakawa Inda mahaifiyarsa tace bazaya auretaba sa... المزيد

preface
MALEEK 01
MALEEK 02
MALEEK 03
MALEEK 04
maleek 5
MALEEK 06
MALEEK 07
MALEEK 8
MALEEK 09
maleek 10
MALEEK 11
MALEEK 12
MALEEK 14
maleek 15
maleek 16
MALEEK 17
maleek 18
maleek 20
21 A tsawace tace Kai nake sauraro, to wallahi kashiga hankalin aure maleek 21
maleek 22
maleek 23
maleek 24
maleek 25
maleek 26
maleek 27-28
maleek 29-30
maleek 31-32
maleek 33-35
MALEEK 35_36
MALEEK 37_38
maleek 39_40
maleek 41 _ 42
maleek 43 _ 44
maleek 45 _ 46
47 _ 48
maleek 49 _ 50
maleek 51_ 52
53 _ 54
maleek 55 _ 56
maleek 57 _ 58
maleek 59 _ 60
maleek 61 _ 62
maleek 63 _ 64
maleek 65 _ 66
maleek 67 _ 68
maleek 69_ 70
HUMEYRAH

maleek 19

665 49 7
بواسطة mrs_Avbdool18

MALEEK

NOT EDITED

19

"Kuka takeyi sosai me cin rai, wannan wani irin cin zarafine daga karshe tamike tawanke idonta da suka rine sukayi red kamar gauta, gabantane yafadi tace Allah y sa ba Abinda nake tunani bane yasami maleek "asiri to wazaimasa asiri" ganin batada amsar tambayar yasa kawai tayi shiru

Daga kanta tayi Jim anbude kofar dakin, mammy ce tazauna kusa da ita asanyaye cikin murya me laushi tace "meenal kiyi hakuri kicire yaronnan a ranki, yaron nan, kinsani kuma mahaifiyarsa batasonki bata San alakarku don Allah ko dan mutuncinmu kiyi hakuri allah ze baki maisonki dede ke kinji ko meenal dubi halin da kikeciki duk kinwani rame kin yankwane"

Kukane yasake kwacemata cikin muryar kuka tace "mamy nayi kokarin yin hakan Amman nakasa inasonshi sosai kuma shima yanasona mamy wallahi bansan yanda zanyi ba inba maleek, maleek yazama wani bangare na rayuwata"

Meenal hakuri zakiyi kidinga addua Allah y cire mikishi kinji ko, daga mata Kai meenal tayi, to tashi Jiki wanke fuskarki, mikewa tayi Jiki ba kwari tashige bathroom

Ahaka rayuwa ta dinga tafiya, gashi har fin wata ranbon meenal da maleek ahakan bakaramin azabtuwa takeyiba tasaka ma Ranta hakuri taciga da zuwa makarantarta, shima maleek yana zuwa skul Amma not al d tym kuma basa haduwa kwatata da meenal, Kullum addua take Allah y cire mata son maleek Amma Kaman tana rokon sonshi a Ranta

Rike take da books dinta a ahannu zata wuce gida Don taga ma lectures for d day, taji an rukota ta baya jiyawa tayi da zumar yin masifa sai taga meena, murmushi meena tamata, itama ta kirkiri murmushi tamata, frnd longest tym Naga yanzu kamar guduna kikeyi koh, bahaka bane meena things are not just like before, "how" ta tambaya tana wara ido, waskewa meenal tayi tace skul mana kinsan we are heading towards ending abubuwa sunyi yawa,

Meena jitayi an fisgota kamar zata fadi maleek ne fuskarsa a mutuke yakoma maleek dinsa na da, cikin fushi yace what d hell are u doing here bayan Ina can inajiranki, "just having a chat wit my frnd", wani mugun kallo yamata yace "damn it" yajata suka wuce ko kallon gefen meenal beyiba

Wani kwallan takaici ne ya tsiyayo mata, tasa hannu ta goge tacigaba tafiya a sanyaye, tana isa tawuce dakinta bayan tagama komai nata tazaune tadebo ruwa a kwano tadaka ganyen magarya guda 7 tazuba tadauko kurani tafara karantawa tadade tana yi at last tarufe tamike

Waya tadauka takira meenah tace inbaki komai plss kizo I have somtin important to discuss, ok gani nan, badadewa saiga meena sun gaisa da mamy kafin suka shiga ciki da meenal mekamata ruwan tayi cikin jarka tace Kullum da safe yamma ki dinga bashi yana sha Amma karki bari yagani, addua ce ba wani abu ba duk wanan ciwon zedena insha Allah ok nagode Ina sauri let me be going nagode kwarai.

Ajiyar zuciya tasauke tace insha Allah zandinga ma addua har kasamu sauki tada ahankali yanda ita kadai zataji.

Kamar yanda meenal tace haka meena keyi kuma alhmdullah yana samu sauki sosai

Abdool it high time now you get married and u are graduating next month what are u still waiting for, munyi magana da baban meena asa auren nan da 2months kawai, ji yayi kansa na juyawa sosai, dafe kansa yayi, baisan meyasa duk sanda akayi maganar auren sa da meena sai yaji haka, kokartawa yayi yace "Mom am not settled yet, duka nawa nake duk kinbi kun isheni da zancen aure har yanzu banga warce taminba" yana gama fada yamike yayi ficewarsa,

Kwafa mom tayi tace zanyi maganinka stupid kawai

Daki yakoma yana son tuna abu Amma yakasa mikewa yayi yashiga daki yakwanta he don't know what's wrong with him dis days.

1month later bayan su maleek sungama exams ranar ake convocation dinsu, shiri sosai yayi cikin kaya na alfarma shida frnds dinsa haka ma meena da mom, abinci ne kala kala da drinks anci ansha sosai ankuma yi wasa da dukiya bakarya, daga karshe ya karba certificate dinsa.

"  *_Ina kallon yan home of novels sun sha anko anata kwasar girki da kaji, mss flower, sis rukky da su malesh sunata tura take away a cikin jakka, sukuwa su fatyma,Mrs mubakar,faty munir sunata karawa maleek na selfie don suma sufoto ace sunyi pic da maleek, can hango hafsa bashir tanata gyara powder ana kara janbaki don maleek ya taya,agefe guda nahango dandazon yan gorgeous da yan benecial writters suna ta kwasar shoki ansakar musu kida Sanye cikin ankon su suna, Mrs abvdool, Sara smile da eve muhd duk muna gida na taya meenal jimami, Kai gaskiya Amma maleek Kara sosai ahaka Taro yatashi gwanin Dadi kowa yatafi da farinciki......*

Manage dis plsss

Mrs abvdool ce........

Vote, commemt and share

واصل القراءة

ستعجبك أيضاً

10.5K 859 42
RAYUWAR JIDDAH Labari ne akan rayuwar wata ya' mace mai suna Hauwa'u Jiddah. Let embark on the journey together and see for ourselves. Happy Reading...
2.8K 86 19
Wani numfashi yasaki mai ƙarfi agigice yajawota tafaɗo kanshi cikin karaji yace nashiga uku indo sa hannu kija zai fita idan kikayi haka . Kamo hannu...
1.4M 35.1K 47
When young Diovanna is framed for something she didn't do and is sent off to a "boarding school" she feels abandoned and betrayed. But one thing was...
NAJWA Complete ✔ بواسطة Maryam Suleiman

الخيال (فانتازيا)

59.8K 4.5K 78
Najib yaron littafin bai dda buri da aaddu'a sai ta Allah yaya bashi mace ta gari mai ilimi Sumaiyya Yarinya ce yar karya wacce ba abinda ta iya sai...