"MALEEK"

By mrs_Avbdool18

39.3K 2.8K 81

labarin soyyaya ne tsakanin mai kudin da mulki dakuma yar talakawa Inda mahaifiyarsa tace bazaya auretaba sa... More

preface
MALEEK 01
MALEEK 03
MALEEK 04
maleek 5
MALEEK 06
MALEEK 07
MALEEK 8
MALEEK 09
maleek 10
MALEEK 11
MALEEK 12
MALEEK 14
maleek 15
maleek 16
MALEEK 17
maleek 18
maleek 19
maleek 20
21 A tsawace tace Kai nake sauraro, to wallahi kashiga hankalin aure maleek 21
maleek 22
maleek 23
maleek 24
maleek 25
maleek 26
maleek 27-28
maleek 29-30
maleek 31-32
maleek 33-35
MALEEK 35_36
MALEEK 37_38
maleek 39_40
maleek 41 _ 42
maleek 43 _ 44
maleek 45 _ 46
47 _ 48
maleek 49 _ 50
maleek 51_ 52
53 _ 54
maleek 55 _ 56
maleek 57 _ 58
maleek 59 _ 60
maleek 61 _ 62
maleek 63 _ 64
maleek 65 _ 66
maleek 67 _ 68
maleek 69_ 70
HUMEYRAH

MALEEK 02

1.6K 131 5
By mrs_Avbdool18



❤❤❤ *MALEEK*❤❤❤

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM 🌟

           🌟G.W.F🌟

✍UMMU MUS'AB

Home of gorgeous intelligent and expert writers we are best among the rest

02

Inda yamata nuni tabi Kai tsaye cikin makarantar tanufa

Ayn matan data gani dazu suta kuma gani sun sha gaban ta suna mata wani kallon raini daya daga cikinsu wacce take Sanye cikin loose top milk colour da black pencil skirt da Dan yalolon mayafi Wanda tayane kanta dashi saida tazare black shades dinta sannan tace waike who are u in this are sure u are a student, dagowa tayi tagyda musu Kai dayar wacece take sanye cikin black skinny trouser da crop top sai kimono da ta Dora asama tace to mu we don't dress like dis kingane ai am suhaima by name tafarkon tace subby and u tace menaal jikinta a sanyaye wuce ta sukayi suna dariya

Kaf abokansa sun hallara dama Shi kawai suka jira yana zuwa cikin wata shiga ta suit mai daukar hankali dama Shi maabocin saka suit ne yayi kyau matuka shiga sukayi kaitsaye cikin makarantar kowa fuskarsa a daure yana gaba suna Binsa a baya

Sun iso gurin da mutane sukan taru Don shakatawa can wani dalibi ya tsinkayo maleek tafe da frnds dinsa yaje tsaki yace I hate dis guy wallahi banza uban yan girman Kai, yana gama Mgnar kamar a kunnunne maleek, matsawa yayi kusada dalibin ya cimasa kwala Mari yakaimasa mai zafin gaske, yasakesa yajuya zewuce kamar bashi ya akaikataba kuma bame damar magana

Subby wacce ke tsaye tahangosa wani sanyi taji Don ganin masoyin nata murmushintane ya fada Dada tamatso tana good morning my king ko kallonta beyiba tace yauna zomada surprise Jakarta ta laluba taciro zobe tace for u my love ganin bashida lokacin haukanta yasa ya bangajeta saura kadan tafadi kasa zoben kuma ya rigada ya fadi takeshi yayi ya wucewarsa ko ajikinsa

Meenal dake gefe tana kallon sa wani bakinciki taji da muguwar tsanarsa na dirar mata lokaci daya binsa tayi tasha gaban sa tace who are u dakaringa wulakanta mutane yanda kakeso y don't u have slightest manners for humans ko dan Kaga kanadakyau no I can't tolerate dis a skul dinnan muddun bazaka Dena wannan banzan halin nakaba ta buga uban tsaki tawuce, baicemata komai sai murmushi takaici da yayi frnds dinsa ma mamakinta suke Dan ko su shakkarsa suke

Wata yarinyace me suna sholy tajata suka shige cikin class tace am ke new student ce ko to wallahi karkikuma maimaita Abinda kikayi Indai kinason zaman makrantarnan,

Ya mutsa fuska meenal tayi tace to shi din waye

Sholy tace maleek kenan Dan president kuma masu makaranta Don yanada damar korar duk Wanda yakeso

Meenal tace an soo whatever bazan fasa gyamasa gaskiba tinda shi bashida tarbiya yana takamar kudi kudin banza mtwss Taja tsaki

Tunda suka shiga cikin office dinsu yayi jigum duk mood dinsa ya chanza muhassin yace MS time for class Kai tsaye yace am not intrested yana gama fada yafice yanufi recreational room Don yasan nan ne ze samu solution Dan ransa yabace matuka baataba masa Abinda meenal tamasa ba yau

Ludo yake bugawa while muhsin da muhassin suna buga sunuka muhassinne ya matsa kusada shi Don yasan ran maza yabace yace

MS I know u are planning to kick her out of dis skul

Noo ai inna Mata haka tasha lalle saita dandani Abinda na Dan Dana saina ladabtar da ita tukun

A mata tsauki de MS I know u bakada kirki

Murmushi yayi Don ganin yasamu solution

Baijimaba ya kira driver Don ya kagajida skul din, yana isa gida direct room dinsa ya isa maids dinsa yanda suka ganshi Sun San akwai problem wanka yayi yafito Don cin abinci ganin ba Abinda yace aka dafamasa ba yajuyo yana kallonta maid din which is incharge jikintane yafara rawa tace hajiya tace Abinda zaa dafa kenan

Cikin twasa yace dammit who are serving me or she, bakisan aikin ki bane as from today u are fired yana gama fada yakoma daki yana huci itako kuka tasa tasan shikenan tagama aiki gidan

Itakuma meenal a gajiye ta shiga mamy tabata abinci tace mammy zanje na Dan watsa ruwa na kwanta nagaji, tana shiga tagama komai ta kwanta baccin 2hrs tayi tafarka dede lokacin asr tatashi sai da tayi sallah sannan tafita kaninta tagani yana assignment takarba tayi masa, abbansune yadawo nan aka hau fira tanata basu labarin tsarin dakuma haduwar makarantar har magrib,mikewa sukayi mazan suka nufi masallaci mata kuma daki Don gabatarda sallah.

Taruwa sukayi Don cin dinner Don haka alaadar gidan suce ba daining ne dasuba Amma tabarma suke shinfidawa suna ci cikin annasuwa cos they are happy family note( kudi basune farincikinba wadatar zuci da kwanciyar hankali sune).

Suna gamawa kowa yuwuce dakin sa Don kwanciya saida meenal tagama yan rubuce rubucenta sannan tagabatarda wuturi takwanta tana rufe ido tafara tuannin kyayawar fuskar muhassin daukeda murmushi tace his cute Amma matsalar sa baya murmushi tuninshi tadingayi at last tayi bacci.

Tinda wuri tashirya tafita tana isa ta hango su subby boyewa tayi saida suka wuce sannan itama tafito sholy tahango suka shiga tare

Shikuwa maleek tuni yazo yana zaune a office dinsa yasa akiramasa wani dalibi idris, idris a tunaninsa laifi yayi

Yana shiga maleek Beko kallesa ba yace I want u people to deal with dat brat

Kallonsa yayi yanaso tambayarsa wace, maleek yace that new student right away

Angama yace yana murmushi Dan Dama Abinda yakeso kenan shida gang dinsa

Yanazuwa sukagama plan din.

Meenal da sholy sungama lecture a up stairs sun sauko kasa zasu wuce dede saitin kanta su idris ne rikeda boket din ruwa masu sanyi, batayi auneba taji shaaa bisa kanta saida ta firgita Don sanyin ruwa kuma sun sammaceta, juyawar dazatayi taji an watsatso mata powder a Jiki rasa banyi tayi duk tayi butu butu kamar wata dodo, jitayi duk sun sheke da dariya suna Yahoo yehoo ojuju

Jitayi kamar kasa ta tsage tashiga don kunya kwallan dake makale a idonta ke niyar gangarowa kuma bata son kuka a gaban su yasa juya zata wuce Zane ta tsinkayo mutuminta yana daga mata gira daya yana murmushi na gefen baki alamu Abun ya kyayatarshi wani kululu taji tafice aguje tana kukan bakinciki..........

How was d chappy da Dadi ko babu

Oya lets go iya comment iya update

Mrs avbdool ce......





VOTE AND COMMENT

Continue Reading

You'll Also Like

8.5K 550 15
RỒI ANH SẼ NHẬN RA là bộ thứ hai sau DO YOU LOVE ME của mình. Tất cả đều là tưởng tượng không phải thật. Cho nên ai không thích có thể không xem. " C...
7.1K 569 111
Labarin tsantsar soyayya me cike da sarkakiya ce ta kullu a tsakanin su. Ummulkhair ta zamo Allura cikin ruwa wanda me rabo ne ze dauka. Shin wa zat...
119K 6.1K 24
⚠️ 𝕊𝕥𝕒𝕣𝕥𝕖𝕕: 13th october 2019 (Discontiuned) Felix accidentally falls in love with his sugar daddy, Is against the rule, you're not allowed...
262K 10.8K 37
Complete story of a young girl Ummy.