🕯🕯🕯🕯🕯🕯🕯🕯🕯🕯🕯🕯
MEIMAH (her untold story)
🕯🕯🕯🕯🕯🕯🕯🕯🕯🕯🕯🕯
Written by AyshaD__
Behind every smile there is an untold story of pain and sadness
Not a real life story
1
Bismillahir rahmanir rahim
Kwance take asaman gado tana karanta wani English novel amma azahirin gaskia tunani take, shigowar intee ne ya dawo da ita daga duniyar tunanin da take, da gudu intee tafada kan gadon tana kyalkyale dariya yaya meimah kisan mi
dagowa tayi ta kalle ta irin kallon inajinki din nan gyara zama intee tayi tafara xuba surutu yanxu jerry ya kashe tom kuma yaje ya cinye duka abincin shi ya kwashe komi nashi ya tafi ya gina sabon gida
saurin katseta meimah tayi dacewa je naji kamar mommy na kiranki fita intee tayi da gudu tana fadin idan na dawo zan karasa baki labarin , ajiyar zucia meimah tayi she knew this was coming banda shirme babu abinda intee ta iya, in ba hauka ba ita ina ruwanta da wani tom and jerry damuwarta ta isheta ma
Sake komawa tayi zuwa ga tunanin da take a hankali siraran hawaye suka sauka akan fuskarta kafin ta furta hasbunallahu wa niimal wakil shine abinda take yawan fadi aduk lokacin da taji ta cikin damuwa
Wayanta ne tayi ringing a hankali ta mika hannunta dake dauke da jan lalle kwanin sha'awa ta dauki wayan ganin mai kiran yasa ta murmushi babbar kawarta ce fadela daukan wayan tayi da sallama abakinta magana suka yi daba zata wuce 1 min ba naga ta katse kiran kafin ta fara game din jelly blast a wayanta saboda she's tired of thinking
A parlour intee ce tashigo ta fada akan jikin mommyn ta kafin tace mommy gani kallon ta mommy tayi da murmushi akan fuskanta ko bata fadi mata ba tasan meimah ce bata san surutu shiyasa tace mommy ta na kiranta , shafa fuskarta tayi intee diyan mommyn ta dama chocolate ne zance ki je ki dauko akan bedside dina ,aiko kafin mommy tarufe baki intee tayi dakin mommyn nata da gudu tana murna
7:45 na marece
Wani babban mutun ne nagani akalla zaikai shekara 54-56 yayi parking cikin wani madaidaicin gida mai kyau fuskarshi ba alaman dariya kai tsaye cikin gidan ya nufa yana kiran halima,halima kina ina ko bakya jine
Matar da nagani dazu da intee ce ta fito daga wani daki da saurinta tana fadin Alhaji inata amsawa lafia dai ko
Wani kallon banza ya bita dashi kafin yace ai ni kurma ne shiyasa banji ba, wai halima so nawa zan fadi maki banason kina koyama yarinyar nan iskanci ne, duka nawa meimah take da za'ace samari da zuwa kofor gida Neman ta , nafada maki ko ubana zai taso daga cikin kasa bazan ma yarinyar nan aure ba yanxu tsaki yaja batare da jiran abinda zatace ba ya shigewar shi daki yana huci
Binshi mommy tayi ta kallon takaici bata iya cewa komi ba itama tayi haryar dakinta
Meimah na hango daga gefe wurin dakinta tana sharar hawaye da alama tafito ne tin shigowar daddyn ta she hate it when her father disrespect her mommy and he doesn't even care ko da agaban waye zaici mata mutunci hankali kwance she just don't know har yaushe ne komi zai wuce kamar yadda mommyn ta ke yawan fadi mata, miyasa daddy ya ke wulakanta matarshi haka, but batada mai bata amsa which makes her hate her dad even more inda sabo yaci ace tasaba saboda kullun rana ta Allah akwai sabon matsifan da daddy zai dawo da ita gida sometimes har take tunani anya shikadai ne kuwa mutun Sam bayaso a zauna lafia indai yana gida
Don't forget to
Vote
Comment
Share
and also Follow me on wattpad at AyshaD_
YOU ARE READING
MEIMAH (Her Untold Story)
Short Storyhello beautiful people on wattpad this is my first novel labari ne akan yarinya data taso cikin gidan mahaifinta amma cikin tsangwana da nuna kiyayya har take tunanin kila bashine mahaifinta na asali ba har sai daga baya tagano dalili kubiyo ni domi...
