Chapter 6

192 19 0
                                    

yau da wuriwuri jallal ya zo office saboda yana saran ya tashi da wuri saboda yanaso yaje skul
dinsu noor zasuyi matriculation kasancewan new students ne anayi matriculation ta roki jallal
yazo mata.

Yana zaune yana duba wasu takardu ji yayi an taba shi koda ya juyo ya kalli wanda ya taba shi sign wannan ya mai juyowan dazaiyi yaga jidda a gabansa shi baima san sanda ta zo ba gaba daya ya maida hankalinsa kan takardun dayake dubawa dubata yayi ya kauda kansa yacigaba da abinda

yakeyi jidda dataga alamar yasa hankalinsa kan takardu yasa tace excuse me mr jallal me meet me
in my office ta juya ta tafi ba tareda ta jira amsarsa ba.

da ta shiga office dinta ta zauna ta kunna laptop dinta tana typing knocking taji tace come in

turo kofar yayi ya shigo tace "so nake kaje gidanmu akwai wani document dana manta kuma its
important bazan iya komawa gda ba."  kallonta yayi cikin takaici ya fada a ransa wannan yarinyar
tama raina min wayo yanzu ni zan je gidansu na kawo mata document.

maganarta ne ya dawo dashi daga tunaninsa ta miko masa wata karamar takarda cikin rashin fahimta ya kalleta

tace "address dinne na rubuta saboda karka manta kuma kayi sauri because i hate waiting."

kasa ma maganar yayi me ta maidashi ne dan aiken hadda wani rubuta address a paper saikace wani karamin yaro bai kara wata magana ba ya fice yayi banging kofar da karfi

fitarsa jidda tayi murmushi tana fadin daman nace saina wulakanta ka sai kayi dana sanin taba jidda tasan yaji haushi shiyasa taji dadi aranta cewan tayi succeding saura next move.

Fitansa office din ransa a bace baima je desk dinsa ba already makullin mashin dinsa na aljihun sa wurin parking dinsa yaje ya kunna mashin ya tafi tuki yake amma gaba daya ransa a bace abinda

yafi ma basa haushi wai hadda rubuta address a takarda wani tsaki yaja ya cigaba da tukinsa har ya iso layinsu parking mashin dinsa yayi a bakin gate din yayi knocking mai gadi ya bude masa

mai gadi da ganin bakuwar fuska yace "yallabai wa kake nema?" jallal tsaki yaja yace "yar gidan nan ta aiko ni ina fatan ka fahimce ni." bai jira ya matsa ba ya bangaje shi ya shiga

knocking ya shiga yi shiru sai tsaki yakeyi yana cije labe saida yayi kusan 5mins a tsaye har zai
juya sai yaga a bude kofar wata yar yarinya ce ta bude da alama sahla ce kallonsa ta tsaya yi dayaga kallon yai yawa yayi gyaran murya yace daman "jidda ce ta aiko ni na karban mata wani takarda." sahla tace "ooh daman kaine wanda ta aiko, shigo ciki mana sai in kawo maka."

jallal yace sauri nake tabe baki tayi ta shiga ciki baifi 5 mins ba ta fito da takardun ta mika masa bai jira maganarta ya juya yayi ficewansan yana cikin tafiya yaga holdup a hanyar da zaibi kuma ba wani hanya tsaki yayi  hannu yasa a aljihunsa yaji wayam ba waya ya tuna ya barshi kan desk dinsa hannu yasa kan goshinsa yana tunani yadda zaiyi gashi yama kanwarsa alkawari cewan zaizo mata matric dinsu gashi ba waya balle ya kirata saida yayi spending 2hrs Kafin holdup din ya rage ya sami wucewa kara speed yayi harya isa sharp sharp ya shigo baimayi knocking ba ya shiga office dinta cikin tsawa tace "mallam ya zaka shigo mun office ba knocking

kuma na fada maka document dinnan is important kaje kayi wasting mun time nayita kiran numban ka bakayi picking ba kana wasa da aikinka ko." cikin tsawa ya daga mata hannu alaman dakata yace "ya isa haka baki tambayi dalilin dayasa na dade ba kuma kinci saa naje saboda ke manager tace banason wata matsala a aiki na inada important wuri dazanje amma saboda so called document dinki bansamu zuwa ba mtsww meyasa ma nake fadamaki bazaki gane ba."

juyawa yayi ya tafi abinsa ransa a bace. Jidda kasa magana tayi illa jujuya idanu datakeyi taji gaba daya ba dadi ita kanta tasan bata kyauta

ba fusgar da iska tayi alama bata damu ba ta cigaba da abinda takeyi amma kwata kwata bata

concentrating tunanin maganar jallal takeyi tana fadin to me important abinda ya fadi duk tunani dai takeyi amma ba amsarsu wani guntun tsaki taja meyasa ma na damu da in sani its none of my business.

Jallal kam daya koma desk dinsa ya karasa aikin dazaiyi yama abokinsa na wurin aiki sallama

abokin me suna saifillahi yace jallal tun dawuri haka naga lokaci baiyi ba ko madame ma bata tafi ba kallon da jallal yamasa yasa yaja bakinsa yace a gaida gida fitansa waje ya kunna wayansa yaga 5missed call uku daga kanwarsa biyu kuma unknown number, number kanwarsa ya fara dailing ringing biyu ta amsa da "Assalamu alaikum"  "wa alaikumul salam noor kin dawo ne." Cikin sanyin murya kamar ba wanda ya gama masifa ba yanzu.

Ta bangaren noor tace "eh yaya tundazu ma" "ok ganinan dawow" ya katse wayar sai yayi dailing dayan

unknown number ya fara ringing saida ya kusa tsinkewa aka amsa cikin wata siririyar murya jallal

yace "dan Allah wake magana naga missed call ne ta bangaren ta tace "hmm yanzu kana nufin baka san muryan boss dinka ba dama dazu ne dana kira numban ka" "a ina kika samu numban nawa" ya fada cikin haushi da tsana.

hmm murmushi yake tayi tace "inada hanyoyi da zansami numban ka." bata jira maganarsa ba ta katse wayar tsaki yayi ya hau mashin dinsa ya fice abinsa

*~*~*~*~*~*~*

da jallal yaje gda yaba kanwarsa hakuri na rashin samun zuwa skul dinsu tace masa ba komi dan

tasan aiki ne ya tsaida shi dayazo yace ina kaka noor tace tana bacci dazu tace kanta na ciwo data sha magani ne ta kwanta yace tohm bari na dan fita saika dawo.

jidda da ta isa gda dakinta ta wuce direct ta watsa ruwa ta saka black abaya ta kwanta gado karar kofa taji sahla ce ta shigo tace "sis kindawo ya aiki" jidda tace "klau fa na gaji hutawa nakeson yi"

sahla tace yawwa sis na tuna waye wannan guy din da kika aiko ya karban maki takardu jidda

dake kwance ta mike meya faru ba komi naga yadda yakeyi daga ganinsa yanada jiji da kai danace ya shigo sai in dauko masa takardu straightforward yace wai yana sauri amma fa he's cute fa a ina kika samesa tsaki taja tace cikin ma aikata ne sahla da bakin rezan ta tace "amma sis kinsan me kunyi matching you're hot tempered shi ma haka zanso inga yadda yakeyi dake a office." ido jidda ta zaro Tace what!!! Allah kiyaye in soshi ni JIDDA inso dan aiki na no way it will never happen

mtsww ta koma gado taja bargo ta rufe jikinta harda fuskan ta sahla dake zaune kamar statue ta
kasa magana tashi tayi tana fadi cikin low voice "bance matching in love relationship ba amma ta
fara masifa toofa wanga sis din nawa zanso inga mijinta."

Jidda Da JallalWhere stories live. Discover now