Zama sukayi baki daya kowa najin zuciyarsa fess babu wani abinda ke damunsa, abba ne yayi gyaran murya nasiha sosai mai ratsa jiki Abba yamusu, bayan yagama mamy ma tadora nata, sunji Dadi sosai sunma su Abba godia ganin yamma tayi yasa suka wuce gida.

Murad wai nikan ya maganar auren Kane? cewar dad in a serious tone

To dad tana nan amman adan sami wani issue ne amman in allah ya yarda mu warware don munyi magana da shi maleek din, dad duk lokacin da yamuku zakuyi iya sakawa mu masu biyyayane agareku.

Murmushin jin Dadi Abba yayi yace akoda yaushe Ina alfahari dakai murad Allah ya yima rayuwar ka Albarka, kuma inaga harda Ayman zaa hada don yace min yasami mai son sa yar gidan malam bukar wacce mahaifiyarta ta rasu kwanaki kuma bazamu ja lokaci ba insha Allah inaga wata daya ma yayi, Amman zamuyi mgna da Abdullahi kome kenan zakuji.

To Abba Allah yasaka da alkhairi cewar murad.

Ummie kallonsa tayi tace naji Dadi murad da ka fahimta Allah y maka albarka, Allah kuma yasa hakan shine Mafi alkhairi tafada murmushi dauke a fuskarta.

Ameen ummie nah nima ngde da adduarki.

Bayan kwana biyu dad yasamu abba sukayi mgnar fahimta sosai dashi, kuma sun yi shawarar hada yaran gaba daya yanda zasu samu sauki, sannan kuma an tsaida rana kamar yanda dad yabada shawara.

Dad yace shine zai ma mazan gaba daya lefe da maleek da murad ,muhsin da Ayman

Itakuma mom tace zata ma matan kayan daki da Dr Zahra da meenal, meenah sai adama.

Meenal kinga bana son shashancin banza inace nan abban ki ya kira ki kikace murad kike so to kukan kuma na Me nene eye ko kin canza shawara ne kuma bansani cewar mamy cikin fada.

Wallhiy kuwa mamy nima bansani ba tinda aka saka ranar auren nan take kuka kode bata son murad din ne fadar meena tana dariya kasa kasa.

WANI kallo mamy ta Wurga Mata tareda cewa can ta matse mata kar Allah yasa taso, in ta aure shi ta kashe shi ai babu wanda yamata dole da zata ishemu da kuka.

Wata muguwar harara meenal ta jefa ma meenah ta Gefen ido,

Mikewa sukayi tareda mamy zasu bar dakin meena tajuyo tana Farr da ido tace natafi waya da masoyina maleek kinsan Munfara shirye shiryen biki.

Meenal Kifa kanta tayi a filo tana kuka kamar wata karamar yarinya.

2weeks to wedding

Shirye shirye kawai akeyi kota Ina Ayman soyyaya sosai sai Kara kulluwa take tsakanin shi da adama haka muhsin da zahra,

Yan matan zaune su biyar sai tattaunawa suke yanda bikin nasu zai kasance,

Yasmeen tace kunsan ummiefa jiya tadawo Dubai wallahi bakuga gowns din da tasiyo muku ba na dinner masu Dan Karen kyau,

Meenace tayi karaf ta  kwace tareda cewa, wayyo Allah wallahi har nakosa Naga min jero nida maleek Dina cikin gown dinnan ya zaku Ganni tafada na far da ido,

Adama ce tace Allah kuwa mugun kyau zakiyi gaki daman masha allah keda angon naki,

Meenal da tunda suka fara fira bata saka musu baki ta tabe baki  tayi tana Jan tsoki,

Zahra ce tace ke kuma fa lpia miye na tsoki Ana fira mai Dadi..

Bata rufe baki ba wayar meenah ta hau kara, dauka tayi takara a kunne,

My dear sai yanzu aka tuna Dani neh tafada tareda satar kallon Meenal,

Daga dayan bangaren akace sorry dear kinsan abunne Sunmin yawa yazan, yazan manta da gimbiya,

"MALEEK"Where stories live. Discover now