Salati tasaki tana karka kashe kanka abanza tashi muje asibiti, ni lpia na klau, abinda yafada kenan yashige tailet abinsa, kwalla tashare na tausayin kaninta tamarsa yanda zataimasa do kwata kwata yadena cin abinci ma,

Tinda abin nan ya faru madou ke ba meenal kulawa ta musamman shima ke kaita aiki yaje ya dauko ta sanadiyar murad yatafi seminar a America.

Maleek ne rike da makulli mota meena ta kalle shi tace bro where too kasan fa baka da lpia, cewa yayi zanje nagani ko zanga meenal ne okey let me go with u, ahh I will be back right away,okay dear Drive carefully kaji,

Motarsa ya dauka baisan Inda zeje ba sai yawo yake a titi, hango meenal yayi a motar madou suna wucewa zabura yayi yafara bin bayan su Amman at last suka shiga wani corner baisake ganin suba,

Haka yadinga a tambaya a unguwarsu har yamma da kyar ya gane gidansu,

Meenal na fitowa taga maleek ne ta daure fuska, durkusawa yayi har kasa yana plss meenal karki kujeni kika sake guduna wallahi mutuwa zanyi kiyafen min duk abinda na miki karki hukuntani da laifin da ba Nina aikataba Dan Allah meenal I promise to love u till eternity na miki alkawarin baki kulawarda babu da namijin dazai baki meenal ki taimakamin ke ce rayuwa ta soyyayarki jarabta tace agareni.

Kisake bani wata damar kigani u will never regret plss meenal yafada kwalla na zubo masa sosai,

Maleek ka makara ni yanzu inada Wanda nake so har ma munkusa aure dashi I think kama sanshi, Wanda iyayensa ke sona kuma suke son farin cikina tinkafin na maka abinda ba kayi zatoba kabar gidan nan

Rike rigarta yayi yana kuka sosai yana rokonta fizge rigarta tayi tashige ciki abinta.

Mikewa yayi yawuce gida ranar kasa bacci yayi,Amman hakan baisa washegari yasake komawa ba amman still babu wani cigaba

Rana ta ukku jingina ta gansa jikin mota yayi wata muguwar rama had idanunsa sunshige ciki yayi baki sosai kana ganinsa de kasan hankalinsa baya jinkinsa fitowa tayi fuskarta amurtuke ta kalle shi tace wallahi maleek kasake zuwa gidan nan sainasa an firda ka Kai baka da zuciya ne nace banayi dolene Kai ko kunya bakaji duk abinda mahaifiyarka tamana har kake da guts din zuwa kofar gidan to wallahi nasake ganinka sai na ga rotse maka Kai, I hate u maleek Bana son ganin duk wani abinda yashafeka  tafada atsawace tana bugu masa kofa a fuskarsa   

Wani abu ne yaji yasokesa Jim kalmar dake fitowa daga bakinsa komawa yayi cikin motar ya kifa kansa a steering

dukan steering yayi kwalla na fito mai, dafe kirjinsa yayi jin wani irin mugun zafi da yake masa ya Dade Anan tsaye da kyar ya tada motar yajuya yanufi hanyar gida, tafiya yake Amman Sam hankalinsa baya kan titi,  ganin yayi zai buga ma wani me mota, saurin kada kan motar yayi amma inaa motar tarigada ta kwace masa tayi gefen titi ta bugi bushiya kansa ya daki steering,

Nan da nan mutane suka cika wurin ganin kamar bashida rai yasa aka fiddo sa daga cikin motar kansa duk jini glass din motar yayi ratsaratsa, ambulance aka kira da asibiti ta dauke sa tawuce dashi asibiti.

Maleeka na zaune da waya kare a kunnenta Naga tazoro ido cikin tashin hankali, cewa tayi wace asibitin, saurin kashe wayar tayi meena dake kallonta tace sister lpia dai hmm dasauki da wai maleek na asibiti a zabure tamike ita saiga muhassin shima dauke da key a hannunsa sukayi waje atare,

Suna isa abitin aka firdo shi kan stretcher aka nufin A&E dashi, a sukwane muhassin ya nufi asibitin ko gama parking be yiba suka bude suka sauko a rude, A&E din direct suka wuce Amman aka hanasu shiga akan doctors suna ciki komawa sukayi suka zauna a waiting chairs kowa ya kifa uban tagumi,

Mikewa muhassin yayi sai Kai kawo yake tsoronsa daya kar ace maleek ya mutu, sunan zaune har fin 2hrs suna jira Amman babu doctorn da yafito cikin, kowa tsorone fal acikinsa,

Meenal ce tafito office dauke da tray na injection a hannunta bakinta da hancinta rufe yake, wucewa tayi tagabansu su Amman Sam batasan ko suwaye ba ward din mata tashiga saida tagama dubasu sannan tafito ta sauke abinda ke hancinta tacire gloves din da ke hannu ta zata koma office,

Jitayi an kwalamata kira jiyowar dazatayi taga meenah ta nufota, mutuwar tsaye kawai tana kallonta zuwa tayi ta rungume meenal tana fashe wa da matsanincin kuka da kyar meenal tadaga ido takalleta a rude tana meenah kice mekikeyi a Nigeria wakuka kawo asibiti, kasa magana meenah tayi Banda kuka da take marzawa Dakayar ta iya nuna A&E tana maleek

Inannalillhai wa inna inlaihirajiun mayasami maleek din, muhassin da sai a lokacin ya hango  dramar dake faruwa da azama yakaraso gurin yana Jim kamar yayi hugging meenal,

Kwalla ne itama suke bin idanunata tarasa kukan me take na Dadi ne ko na bakinciki

Muhassin bakinta ke kokarin furtawa Amman ta kasa, meenal mekikeyi Anan, daman dagaske ne maleek yaganki ba sokana yakeyi ba cewar muhassin kwalla na taruwa a idonsa,

Mayasami maleek abinda take furtawa kenan nashiga ukku karkucemin maleek ya mutu wallahi nima mutuwa zanyi,

Zaro ido Samha tayi tana meenal itama kallon ta takeyi Sam takasa gane meke faruwa, maleeka ce tayi karfin halin cewa kowa ya natsu kuzo muzauna sai ayi bayanin komai a natse.

Zazzaunawa sukayi nan maleeka tace samha daman kinsan meenal ne, nan tashiga basu labarin haduwarsu a mall, itama meenal ta basu tin randa suka bar kasar  har I yanzu,jinjina kai kowa yakeyi cikin gamsuwa  dakuma tausaya musu,

Labarin duk abinda maleek ya fuskanta bayan tafiyar ta maleeka taba ta Banda kuka babu abinda meenal keyi, nashiga ukku Dan Allah kuce maleek ya yafe min wallahi bansan me ya shiga kaina ba Idan abu yasamu maleek bazan taba yafewa kaina ba,

Meena dake kuka sosai ta kalli meenal tace meenal ki yafe min na yanke hukunci cikin fushi sai daga baya na fahimci duk abinda ke faruwa, rungumeta meenal tayi tana cewa nima ki yafemin Nina yafe miki duniya da lahira

Maleeka ce tayi gyaran murya It's okey meenal insha Allah tinda mungaki a komai yazo karshe yanzu tashin maleek kawai muke jira, inya tashi sai muzauna mutattawa duk abinda ke tafiya

Doctor din da yafito daga Inda aka kwantar da maleek ne ya katse su mikewa sukayi dukan su hankali tashe ganin yanayin doctorn muhassin ne yayi kokarin cewa doctor ya jikin nasa,

Gyaran murya yayi yace munyi iya bakin kokarin mu yanzu nan 42hrs ze tashi sbda kansa ya bugu sosai, yana gama fada haka yawuce abinsa, komawa sukayi dukansu suka zauna jiki a sanyaye.

Atare suka shiga mota don zuwa gidansu meenal murna sosai mamy tayi maleeka kuma tabata hakuri sosai akan abinda mom tayi musu sai da dare sannan wuce Amman meena tace a gun meenal zata kwana,

Kwana sukayi suka fira tana ba meenal labari, meenal tasha kuka musamman da akace mata sholy tarasu har saida kwalla suka Dena fitowa a idonta ranar ma da zazzabi ta kwana sakamakon kukan da taci.

Mom da aka kira aka Sanar da ita abinda ke faruwa ba shiri taho Nigeria a Ranan,

Shigowa tayi a rude asibitin maleeka dake zaune ko kallan  Idan take batayiba sbda wani mugun haushi da take bata gani take duk ita taja musu wannan abin,

Dakin maleek tashiga ta gansa kwance kamar gawa jijjigasa tashiga yi tana my son please ka tashi wallahi zan aura maka meenal karka mutu ka barni,

Fitowa tayi idonta jawur da mugun kallo maleeka tabi ta ta kauda Kai.

Bayan kwana biyu da kawo maleek asibiti Amman har yanzu shiru bashida alamun farfadowa ma kana ganin idon kowa kasan duk Sunci kuka sakamakon rinewa da idanunsu sukayi.

Meenal ce da meena suka shigo daukeda basket din abinci suna tambayar ya jikin maleek ganin y anayin su yasa suka gane babu wani labari,

Muhassin dake zaune office din doctor suna tattaunawa, doctor ya kallesa yace mr muhassin we have tired our best gaskiya nan da 2days Idan zamusake masa aiki Idan be farfado ba to gaskiya sai muyi hakuri and doctor murad ze dawo yau he will take over inde yamasa aiki be tashiba  to gaskiya se dai hakuri.

A sanyaye muhassin ya fito office din yanama su mom bayani, wannan karan hankalinsa yafi tashi ganin kamar maleek baze tashiba.......

Allah sarki maleek plss karka mutu kabarmu nima Ina rubuta wannan chaptern Ina kwalla

PLSS say a word for maleek

Mrs Abdool ce......

"MALEEK"Where stories live. Discover now