Sister muje naganshi, mikewa tayi tana Allah yasa ya bude, knocking sukayi ya Kai sau biyar Amman be budeba kuma suna Jin motsi alamar yana ciki, Jim sun ishesa yasa yace who ix there maleeka tace nice, jin itace yasa ya bude kofar,

Yadagowa idonshi ya sauka akan meenah kura mata ido yayi ganin zata waigo yasa yayi saurin mazewa kamar be gantaba yakoma ya zauna,

Itakuma meena kamar jiratake tana ganin yanda maleek yakoma nan wasu sabbin kwallan suka cigaba da anbaliya a idonta, motsowa tayi ta durkusa gaban sa tareda rike musa hannuwa kukatake sosai tanacewa

"Am very sorry I know coursed every thing, but I only did that to help u not knowing were hurt already wallahi bansani ba, nayine Dan farinciki ka maleek kafahince plss karka tsaneni kuma namaka alkawarin duk Inda meenal take zan nemota and I promise to Always be by ur side,I will also be that lovely sis I was before plss maleek durkushrwa tayi tana wani kuka mai taba zuciya.

Shima daure wa kawai yakeyi Amman idonsa ya kada yayi ja, Janye hannusa yayi yamike yanufi daki,

Nan kasa yabarta tana cigaba da kuka, kallon maleeka tAyi tace
Anty yaki saurarena, wallahi Idan wani abu yasame maleek bazan taba yafe ma kaina ba,

Dagata maleeka tayi tanajin kukan meenah har cikin Ranta suka wuce daki.

Meenal nagama sallar asubah bata koma bacci ba kasancewar zata aiki, fitowa tayi tashiga kitchen tadebo Irish tafara Ferewa, buruntu taji a falo fitowar da zatayi taga falmata tsaye,

Mama ke ce da da dukuku haka keda yakamata kina bacci yanzu sbda gajiyar tafiya

Falmata tace Ina kwana meenal,

Kai mama ni zaki gaishar Ina kwana ya gajiyar tafiya,

Alhmdullh gajiya tabi lpia,

Kawo aikin na miki jiki shirya, A'ah mama kibarshi kawai kije ki huta zanyi da kaina, bari kawai na miki, shiga kitchen din sukayi tabata wuka taciga ba fere dankalin, meenal kuma ta koma daki,

Agaugauce tashiga wanka tana fitowa ta wuce gaban mirror daman ba gwanar kwalliya bace daga mai sai powder da chappet wanda take gogawa a baki, gown din atampa taciro tasaka da hijabi fari Sai labcot dinta a hannu direct dining tawuce ta iske falmata har tagama komai tajera dining din tana wanke wanke,

Zama tayi tadebi arish din da kwai ta zuba a plate, tajawo flask ta zuba ruwan Lipton sai kanshi yake yasha kayan yaji, ci take dasauri tana kallon lokaci tana ganin 7 saura at last mikewa tayi bata gamaciba ta dauko karamin flask din da tacema falmata ta zuba tea a ciki tasaka a jaka tafito,

Tana niyar shiga dakin mammy saiga ta tafito, karo suka kusayi tace au mammy ai gunki zani daman, ni zan wuce namakara,

To Kin karya ne, daga mata Kai tayi tace mama tayi abincin, toh Allah y bada sa'a adawo lpia, Amin tafada tana tafiya,falmata lekowa tana adawo lpia, daga kofar gida cikin daga murya meenal tace Amin mama,

Mamy data shiga kitchen din taga ko ina neat falmata na gefe, gaiaheta falmata tayi ta amsa tana harkuntashi ai dakun huta ma,

Dan murmushi falmata tayi kawai, mamy tace kunci abinci ne girgiza mata tayi, mammy tace to meyasa, debar nata tayi tabasu sauran Itada adama,

Fitowa tayi taga duk adama ya gyara ko ina anyi shara anyi mopping har dakin meenal duk anwanke toilets din, mamy tace hmmm rayuwa kenan wai falmata ce damin aiki, Allah yasa mugama lpia shiyasa a kace Kai dai kayi mai kyau.

Meenal nafita gate tafiya take a kasa har tafito layin gidansu adede Inda take jiransa nan tsaya, tana ko isowa shima ya iso wata Benz ce baka wuluk sai sheki take Naga ta faka, zuge glass din akayi daga ciki murad yace hy pretty, jiyowa tayi don bata maganshiba fuskarta daukeda murmushi tabude gidan gaba tace "morning doctor" kallonta yayi ya kwaikwayi yar karamar muryarta tareda cewa "morning doctor how waz ur nyt" kallonshi tayi ta Dan turo baki tace "great" tada motar yayi suka fara tafiya,

Jakarta ta Laluba taciro masa karamin flask ta mika tareda cewa, your tea kafin namanta, karba yayi yana tanks pretty, batareda ta kalle shi ba tace Amman banina dafa ba,bakomai ai Indan daga gurinki yafito, ya karba ya Maida hankalinsa kan driving dinsa, babu wanda yakaracewa komai saidai sake sake da ko wannensu keyi cikin ransa, saida yafaka cikin asibitin tabude tafito bata kalleshiba tace tanks tareda shigewa ciki, binta yayi da kallo yana murmushi yana meenal akwai rigima locking din motarsa yayi tadauki jakarsa ya wuce office.

"Mom plss kidena wannan fushin meena bata da laifi and she's going no were ki saureta mana at least nasan she has her reasons, abunnan yarigada ya faru this about 3yrs, why not kimanta mucigaba da yanda mukeyi before and pretended as if nothing happend,  PLSS mom let bygones be bygone,

To uwata naji tafada tana mata mugun kallo,

Mikewa tayi tareda fita tace ALLAh ya huci zuciyarki mom.

Meenah ta kalla tace go try your luck, mikewa tayi a sanyaye don Balain tsoron mom takeyi, shiga tayi tareda sallama ta durkusa har kasa, mom dake ke cin grapes ko kallonta batayi balle ta sa ran zata amsa mata magana tafara a sanyaye,

Mom plss kiyi hakuri ki yafe min, nasan ban kyauta ba amman hakan shine hukuncin daya dace and at least i have reasons dan allah kiyi hakuri mom plss, haka tagama magiyarta Amma mom ko ci kanki bata cemata sai ma waya da tadauka tafara making calls, karshe mikewa tayi tafita tana share kwallan takaici.

Fada ma maleeka tayi duk yanda sukayi mom,maleeka tace don't mind her zata sauko nasani,

Sister munyi shawara da muhassin kan cewa gobe zamuje Nigeria, I will also be going with u cewar maleeka, daga gefensu sukaji anacewa I will also be leaving kallon direction din sukayi atare sukaga maleek Jingine da ban go, meena ce tace but u.......

Bata gama fada ba yace shhhhhh that is final, by ten you all should get ready yafada tareda yajuya ya shige daki............

Mrs Abdool ce...

"MALEEK"Where stories live. Discover now