12

850 73 1
                                    

📿📿📿📿📿📿📿📿

   🎀Guguwar So🎀
    9⃣1⃣➡9⃣5⃣

By harphsart Rano✍

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

A nutse yake tuki, kana kallonsa zakasan ba shida walwala..

Asibiti ya fara biyawa don su wuce da safwan, ganin aiki yasha kansa yasa shi tafiya shi kadae.

Station ya nufa don jin inda zance ya kwana..

Bayan sun gama magana da dpo ya tabbatar masa da an riga an tura karar kotu.  Saura kowa ya dauki lawyer..

Shikenan dpo ko zan iya zuwa nagansu?? Eh zaka iya zuwa ya fada gami da kwala wa sargent kira.

Har ciki ya jagorance shi.. Gabansa ne ya fadi ganin kawu maryam, me hakan ke nufi?? Kardai ace...
No bama haka bane, maryam da nurr ai its a differnt name. Lalle kenan dey are related..

Kwata kwata idonsa ya rufe, yama manta a labarin da safwan ya bashi..

Bae karasa inda suke ba sae kawae ya juya..

♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡
Yau kwana uku ya rage a shiga kotu, kabeer kuma tafiyarsa saura 5days..

Nurr da safwan kullum suna jone.. Sunje ta gaida mommy, khaleel kamar zae yi hauka don murna.
Sae dare suka dawo..

Chan bangaren su kawu kuwa suma sun dauki lawyer...

Ana ta shirye shiryen shiga kotu,  duk bangaren biyu sun gama shiryawa. Kowa yana ganin shi zaeyi nasara..

Umma kuwa kwata kwata bata ciki hayyacinta, tana jin tsoro. Tasan indae su kawu sukayi nasara toh kashinsu ya bushe.

Kullum cikin addu'a take, kabeer da safwan ke kwantar mata da hankali..

Karta ji tsoron komae.. Ranar da yamma sadeeq yazo, ranar kuwa nurr bata nan.

Tun Dawowarta daga gidan kawu, safwan ya maida ta islamiyya.

Har suka gama zamansu bata dawo ba..

Sae da suka fto safwan yace masa gashi har zamu tafi ba ku gaisa da ma wife ba..

Noo ba komae ai ana tare, nxt tym xamu hadu ai..

Sadeeq kamar ya  tambaye safwan akan  kawu, sae kuma ya fasa.

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

Yau ta kama zaa shiga kotu, da sassafe safwan ya shirya.

Dakin mommy ya nufa don sanar da ita.

Addu'a tayi masa sosae da fatan nasara.

Sae daya fto ya kira sadeeq donjin yanda tafiar zata kasance..

Kazo gida mu karasa shirye shiryen kafin tym en a cewar sadeeq, Shikenan to ganinan..

A gidan sadeeq suka hadu duka harda salim..

Duk wani information da suke son hadawa sun gama hadawa..
Sae dae matsalar daya akwae babban hujjar da zata warware wannan shari'ar..

Rashin zuwan wannan hujjar zae iya jan shari'ar.. sadeeq ya damu kwarai amma bae sanar da safwan komae ba.

Ganin lokacin shiga kotun ya kusa yasa safwan tafiya don dauko su umma..

Yana zuwa ya tarar duk sun shirya amma kaf basa cikin walwala.

Fargaba ce fall cikin zuciyarsu. Kowa da irin nasa tunanin..
Suna tsoron sharrin su kawu..

♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡
Lokacin da suka zo harabar kotun makil take da mutane. Daga gani kasan akwai babbar shari'ar da zaa gudanar..

GUGUWAR SO (Completed✅)Where stories live. Discover now