01

2.8K 91 7
                                    

~Maryam✍️

Just to entertain you nothing more😊

01

Passing by naga Babban gida wanda ya hadu sosai fiye tunanin mai karatu,i'dan na tsaya baku yadda tsaruwan wajen gidan yake I'll just waste mah tym nd urs,Amma dae bari na baku hint yadda wajen yake kafin mu antaya ciki😂.....Gidane babba mai Babban Gate, gaskiya alkalamina baxai iya rubuta tsayin gate din,Coffee colour wyt golden design,tsayin bangon gidan yaci rabin right hand side na layin, anguwan Ring road da k garin Maiduguri..

Let's go inside za mansion,Awwwn words can't say yadda cikin gidan yake, extraordinary tsaruwa iya tsaruwa,A luxurious huge flat,Mah height can't see za end of za stairs,zagaye yake da flowers sannan chan both right and left side akwai babban parking space na motoci sunkai 20😚,lemme go inside za apartment,kofan shiga main parlour mah abin kallone.....

Parlour ne Babba sosai mai dauke da set na kujeru guda uku,plasma 43inches guda biyu ko wanne da tv stand nashi,chan corridor kuma babban dinning  area ne dauke da kujeru 22 (kaf na yan gidan)dazz shows mutane 22 suke rayuwa cikin gidan i'dan ka cire masu aiki (Chef,mai gadi,masu gyaran flower,mai wanki,mai gyaran gida etc) ..

Hayaniya naji daga stairway din,emmata guda biyu da bazasu wuce shekaru 16, naga suna sauka,daya doguwa Fara sol sanye ta k cikin Maroon after dress ta rataya chain Gucci side bag dayar kuma Chocolate in complexion,medium size ce batada tsayi sosai amma tanada jiki kadan sanye ta k da armless top wyt crazy tied jeans hira sukeyi hankali kwance has dey r coming down from za stairs,That's RUMAISA(farar) AND  UMMUKALTUM ((bakar)..

"Yauwa ummkaltum"inji rumaisa....Kallonta ummu tayi tana jiran meh zata gaya mata,

"Kinsan jiya naji Baba yana magana da Yaya Hala (BABBAN DAN GIDAN)akan yaje ya biya kudin mu na SSCE shine wai Bazamuyi SSCE @SS2 ba,dole sai munyi SS3 da yake kinsan Dad is dumb sometym shine ko yace a a,he just agreed with dzz stupid guy advice gaskiya kuma wallahi all mah frndz Zasuyi dzz year ,don't know wat to do....kinsan ni da labe,inaganin su tare nayi musu labe wallahi,sae dae laben batayimin dadi ba saboda baji good news ba" ta karasa zancen nata tare da bude kofan fita daya parlour,kallon ta ummu tayi sannan ta daura da cewa

"kutt wlhy babe kamar kinsan dad is deaf sometyms,shi mesa zayi mana haka,after all mun gama magana dashi akan SSCE namu nikam Sae da naja mishi kunne akan kar ya saurari maganan kowa kawai yayi mana yadda mukeso still gashi wannan wicked bros ya chanza mishi ra'ayi oooh god,seriously inason shiga unimaid dzz year,just wanna show guys na isa"ta karasa zancen nata kamar zatayi kuka.

Kallon ta Rumaisa tayi sannan tace "we should talk Later babe,kar Donkeys na gidan nan su gammu tare kuma ace muna gulman su ,kinga kar afara waliman kuma banje on time ba kinsan Ayush da fushi.

"Alright,take care nima dae anjima Zanje birthday party na Bilquess,let's call it a day ,don't think Zamu sa k haduwa sai gobe ,coz Kafin ki koma gidan na fita and zan wuce gidan Aunty zee achan zan kwana" inji Ummu tana fashewa da dariya.

"Kutt ummukaltex yanxu bakya tsoron dinner time dad yaga seat naki empty kodae kin tambaye shi"

"Nop,kinsan dae yadda na saba shi nayi,anjima i'dan yace ina uwar rigima,mami zatace nayi barci ciwon kai,plx  ruma babe ki hada da *yanzu na leka tana sleep"Ta fada tare da fashewa da dariya

"Ba damuwa shegex,sai mun hadu gobe"

Cikin gidan Ummukt ta koma ita kuma rumaisa kwala kira tayiwa driver
"Musa driver hope larai ta gaya maka zan fita"

"Amma Hajiya ruma,Alhaji ya hana na baku  key i'dan har ba shi yaba izini ba"

"Shut up,mesa yasa aka koya mana driving i'dan bayason muyi,abeg just give me za key okay"

Ba yadda musa driver ya iya dole ya bata mukallin sannan ya koma bakin aikin sa....

#vote
#comment
#share

BABBAN GIDA(HUGE MANSION )🏬Where stories live. Discover now