RaWa ta BaWa abar HaWa

94 12 1
                                    

" Da sunan Allah jalla gwanin kowa,
Jinjina ga Muhammadu jagoran kowa,
Mu yi dubi ga abin da ke faruwa a kan kowa,
Yanayi na rayuwa abar kokawa,
Ga mai rai har da mataccen abin jarrabawa,
Ina kokawa a kan matsalolin jama'a nawa,
Matsala ta tsaro, talauci da rashin nomawa,
Rashin ilimi, rishin al'umma da halin nawa,
Lokaci bai jiranmu ko kuwa wadanda ke wawa,
Yanzu ya kamata mu hadu domin juyawa,
Barin munanan halayen mutanen yawa,
Domin idan bamu gyara ba sai mu zan dawa,
Inda dan Adam bai wata daraja gyara ma gawa,
Idan mun yunkura muna iya hawa,
Mu yi juyi kyakkyawan mosti na rawa,
Ya Allah ban ikon aiki na fansasshen bawa."

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jul 02, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Raunin ZuciyaWhere stories live. Discover now