BIYAYYA

1.5K 77 2
                                    

*😥😥BIYAYYA😥😥*



~NA~

*muneera*

*DEDICATED TO👇🏻*
*YAYA AMEERA*
*YAYA MAMA*
*HAUWA*

*31💞32*

Dukan shi suka fara yayinda mahaifiyar shi da Alhaji su Ahlam suke ta kokarin kwtar shi Amma abu yaci tura seda sukama yusuf jina jina suka kyleshi da sauri mahaifiyar shi ta dauke shi se asibiti

Ahlam ce zaune domin itama abun nan na rashin haihuwa na damunta kwla taji tana fitowa daga idonta yayinda ta sauke wayar daga kunenta wanda ba kowa ya kirata ba se mahaifiyar faruk tana fada mata duk abinda zatai sedai tayi domin tana son ganin jikanta dole faruk ya kara aure ko taki kota so ace shekara uku ba haihuwa ko batan wata bata taba yiba gashi ta dauke mata sa daga gari sun dawo nan ta mallake mata d'a kuma mijinta ma baya ganin lefinta kuka take sosai yayinda maganganun ke dawo mata cikin kune faruk ne ya shigo yana wifey da sauri ta goge kwla dake idonta Kamar ba ita tayi kuka ba ta fada jikin shi tana fadin oyoyoyo murmushi yayi yaja ta sukai cikin dakin da sauri ya fada toilet yayi wanka ita kuma ta gama shirya musu abinci akan dining yana fitowa suka fara ci seda suka kamala ya dauko laptop dinshi ze fara aiki tace tunda yaji ta ambaci sunan shi yasan lalai magana me muhummanci zasuyi rufe aikin yayi yana kallonta sanan ta cigaba da fadin dan Allah faruk ka kara aure saboda..... Da sauri ya katse ta sbda haihuwa koo ya fada yana janyo ta jikinsa kwla da take boyewa ce ta zubo Eh nima ko bakomi inason ganin jininka faruk dan Allah ka kara aure shiru yayi "bazan iya ba Ahlam koda nayi nasana bazanyi adalci ba kuma haihuwa ai daga Allah ne munje asibitoci da dama Ahlam ance bamu da matsala Allah ne be kawo ba Ahlam dina kiyi hakuri kisawa zuciyar ki nutsuwa kinji" girgida kawai tayi.

Seda aka shafe kusan rabin Awa kafin a samu yusuf ya farfado mamanshi se zarya take a kofar dakin da yusuf ke ciki nan dr ya fito da sauri tayi kanshi tana tambaya shi yace mata yan ciwoka yaji se kuma targade da yayi amma bawata matsala yanzu yana bacci ne sauke wata nanauyar ajiyar zuciya tayi tana godiya ga Allah haka dai yusuf yaita jinya harya samu sauki ba jimawa yusuf ya kara aure ya auri Rukkaya yarinya me tarbiya suna zaune lafiya abinsu

3years later

Ahlam ce ta dukar da kanta kasa saboda sunzo garin ne kuma zasu gaida maman Faruk "kin mallake min yaro ace shekara shida ba ko batan wata baze yuyu ba da sake gaskiya a wanan lamarin fada take sosai yayinda Ahlam Din ta dukar dakanta kasa har tagama bata daga kanta ba seda ta shige sanan Ahlam ta kali kanwar faruk tace ita zata gida ko daga kai batai ta kale ta ba Ahlam tayo gida sedai me taga canji iri iri kowa so yake ya mata magana se kula da ita ake baban abinda ys bata mamaki seda ta gaida babanta taga yasaki fuska ba kamar kwnaki ba da in tazk da kyar yake amsa gaisuwa ta haka dai sukai hutu suka koma tunda suka dawo ahlam keta ciwo iri iri daga Amai se kasala gaba daya faruk ya rikice ya dauketa sukai hsptel gwjin farko Aka gano Ahlam na dauke da ciki wata 3💃🏾💃🏾

Murna wurin Ahlam da faruk abin ba'a cewa komai nan faruk ya shiga bawa Ahlam kula fiye da ta da ga cikin wahala yake bata tashi ma da kyar da kyar takeyinsa lokacin da ya cika 5mnths akai scanin yan uku aka ga Ahlam zata haifa nan faruk ya cigaba da kula Da matar shi aiki ma da kyar yake zuwa Alfarma ta nema a wurin sa kan ya maida ita gida dan ji take kamar zata mutu ne kafin ta haihu ga yarda take jin motsin yaran kamar sunfi ukun ma da aka ce maida ita akai gaba daya iyayen nata ke kula da ita banda mama wace ita kunya takeji kula da ita suke sosai ga kuma tausayin ta da suke ji dan gaba daya ta fita daga hayyacin ta yau zaune take akan gadon Ammi dan kwnciya ma bata iyawa se an  rike ta ji tayi bayanta ya rike kasan mara ta yana mata wani azaba cije lebe take taki magana Ammi ce ta shigo tana kiran sunan Ahlam din wanda Ahlam na can tana murkususu...

*DONT FORGET TO*
#vote
#comment
#share

BIYAYYAWhere stories live. Discover now