Chapter 1

25 1 0
                                    

Ranar Wednesday 10 o'clock na safe aunty araddiyya tazo ta dauketa a school don zuwa bank biyan kudin registration na jamb.
Aunty araddiyya matar guardian din Aisha ce .

At ja'iz bank
Sanye take da blue gown ta yane gashinta da white scarf sanye kafafunta suke da fararen takalmin da basu da tsayi sosai da farar karamar jaka. Tayi light makeup a matsakaicin fuskarta tayi kyau sosai.
Sun shiga sunyi abinda ya kawosu zasu tafi wani kyakkyawan saurayi black beauty ne with his oval face..yanada cute luscious lips and sleepy seductive eyes,contact black keda shi ga thick eyelashes... eyebrow dinshi kamar yayi carving,looking extra ordinary black... his nose is soo pointed,and gashin kanshi baki ne....sai sajen dake gefen fuskar shi da ta sha gyaran fuska wow masha allah....he has the best figure ever siriri ne kuma hakan bai yi mai muni ba saboda yanada broadcast...ga 6 packs that can make girls drool........

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Apr 22, 2019 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Aisha✨Where stories live. Discover now