page 5-6

142 7 0
                                    

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

We are here to Educate, Motivate and Entertain our Readers_.
☘☘ ☘☘ ☘☘

*AMATULLAH*
_baiwar Allah..._

☘☘ ☘☘ ☘☘

©
ZEENAT DEEN SHAXEE

FACEBOOK
zeenat deen shaxee

WATTPAD
@zeenatdeenshaxee

EMAIL
zeenatdeens@gmail.com

watsapp
09079093611

PAGE 5-6

-------------------------------------

Mota suka hau suka,fara tafiya Abdullahi ne yake tukawa inda Sadiq yake duba fayal din." Kasan me abokina ance talashe mutun uku maza samari alokacin da suke shaye shaye da holewar su acikin hoton sannan kuma ance har gida akaje aka kamota saka makon guduwa da tayi kuma abun mamaki,ance ba akamata ba sai bayan kwana biyu da yin kisan." jimm Abdullayi,yayi sannan yace." Amma babu alamun shaye shaye agun yarinyar,hasalima kamar akwai rashin wayewa,atattare da ita." " tabbas nima haka nagani sannan abu mafi daurewa wai yar gidan alhji Hashimu ce wannan mugun mai kudin." wannan ya kalli wannan wannan ya kalli,wannnan zuwa,can Sadiq yace." Akwai fa matsala awannan abun fa gaskiya akwai wani abu akasa."

" Zancan ka gaskiya ne Sadiq amma inada wata shawara." " Ina jinka abokina." " Yanzu kai tsaye mu koma office mu karasa shirin shari ar dake gaban mu kaga jibi za a yanke hukun ci kaga mu,nazar ci kes dinnan sosai agida sannan mu fara tunanin ta inda zamu bullowa lamarin sai mun fi maida hankali mu sosai da sosai." " Haka ne abokina kakawo shawara amma muyiwa babbar yaya waya ta tawo mana da jinin,yarinyar saboda akwai abu buwa guda biyu da zamuyi dasu." " Nima nayi tunanin haka bara in mata waya kawai ma."

GIDAN YARI.

Kowa yanata hadda hadar sa kamar agisan sa yake wasu,sunata aiki wasu kuma sunata hirar su wasu kuma suna cin zalin wasu bursunan.

Wata matashiyar yarinya ce taketa faman yin wanki wani ma aikacin su yana tsaye akan ta,sai hura hanci yake ita kuma tana wankin tana zubar da hawaye." Bawai ke mai,taurin kaiba kibada hadin kai kishigo gari in kika yadda da bukata ta agidan yarin nan,saiki taka wanda kike so kin yi abunda kika gadama batare da an tanka mikiba amma kin ki,amincewa saboda wannan muna fukar matar tana,zugaki ko wai ita tana sonki to cutar ki takeyi inbaki saniba." wani hawaye,ne yazubo mata,tasa bayan hannun ta ta goge sannan cikin muryar kuka tace." Mahai fina da mahaifiyata synce indai,na aikata zina to wallayi kobayan ransune basu yafe mun ba har abada yanzu ya kakeso,inyi da hakkin iyaye koda zunubin da nayiwa Allah zanji dan Allah karabu dani ko mutuwa zanyi wallayi bazan aikata zina ba."

" Au tanan kika bullo keda kika kashe mutun har uku kuma ance ahotel kuna shaye,shayenku shine zakizo kina mun wata karyar banza bayan ragowar wasu ce ke acan waje kina holewar ki to dan kinzo nan kuma kice bazaki,cigabana karfa ki manta bazaki taba futa daga gidannan ba gar abada sannan kuma laifi ankinriga da kin yiwa,Allah mai yawa ma kuwa." hiru tayi masa yanata kallonta yaso yaji mai zatace amma tayi masa,banza tana cigaba da wankinta." Au ni kika mayar mahau kaci ko inata magana amma abanza ko to awale zaki kare wallayi kuma in kin gama wankin kije ki cire ciyayin can sannan ki share wajen ki kona ciyayin." wankin ta take kawai batare da takara saurarar saba, shikuma sai yan masifunsa yake yi.

Wata budurwa ce tanufo inda suke baza ta huce 36yr ba itama daurin rai da rai akayi mata saka makon kashe mijinta satayi,da kishiyar ta ranar da aka daura masa,aure.

Tana zuwa tayi wani,fari sannan tace." Yalla'bai ya aiki " kallon Ammatullah tayi tadaka mata harara,sannan tace. kaddai har yanzu yarinyar nan bata bada kai biri ya hauba. " Kedai bari Sa'datu wannan yarinyar taurin kan tsiyane da ita nikuma gashi Allah yadoramun sha awar ta amma taki yadda shiyasa naketa wahalar da ita." " Rabu da yar banza wai ita kamila duk tsiyar data gama tafkawa awaje amma anan zara wani nuna mana ita ta Allah ce kaga manta da ita,nasan yau,ranar aikin kwanane da kai ko." " Emana,shiyasa nake ra lallaba ta tayadda ta tayani kwana amma kaki yadda." " Rabu da mara rabo karka rife kofa zanzo mu huta kawai." baki ya yashe tare da sosa kai yace." Allah tawan ina kuwa jiranki zan,ajiye,miki shayi hadda biredi kici ki koshi. " amma kuwa nagode nawan bara inje kar mutane sufara dora mana zargi. zuba mata ido yayi yanata kallonta tana washe baki harta bace masa da ganin sannan yasauke ajiyar zuciya cikin,masifa,yajuyo.

AMATULLAHIWhere stories live. Discover now