🥀🌺🥀FAHIMTA.. 🥀🌺🥀Part 20

Start from the beginning
                                    

       Dariyar shagwa'ba tayi tace, kadu gane mai nake nufi, dariyar Shima yayi yace niban gane ba, d'an kukan sakarci tasamasa, dariya yayi yashiga rarrashi, daganan suka d'auki tsawon lokaci suna firan su cikin shau'kin so da 'kaunar juna,...... daga bisani sukayi sallama,

Rukayya kam ganin bata samu tayi yadda taso ba yasakata komawa d'aki tarufe kanta tana kukan zuci, had'i da tsinewa ma'"aruf, da cin alwashi akan zainab Kala kala,....  har kusan asuba idonta biyu tsabar masifa, sai after 5,sannan bacci yai awon gaba da ita, dama sallah bata gabanta,
.......................................................
Zainab, tunda tayi sallar asuba bata runtsa ba, saida tayi azkar d'in ta kamar yadda tasaba, tana gamawa tashiga kitchen, tasoma had'a fulawar ta dazatayi amfani da ita, saboda ta tashi mata da wuri, tayi Blanding, carot d'in ta da cucumber, tagama tahad'a carot juice, tayi masa kunun gyad'a duk tanayine saboda tasamu tagama kafun Rukayya tafito tsokanar ta, dan gskiya ita batason tashin hankali, gashi yace mata da wuri zai iso, shiyasa takeso tagama shiryawa kafun ya iso, awa ukku yad'auketa tagama girkin ta ta share ko ina tagyara har bedroom dinsa, ko ina yayi fes dashi, sai 'kamshi ketashi,

      Wanka tashiga tayi tahad'e cikin wata gown na wani material, mai rawa rawa, rigar takar'beta sossai kasancewar ta black & golding colour, so sossai tayi pitting d'in ta, she look so beautiful and cute,

         batafi 1hr,dashiryawa ba taji ana nokcing 'kofa, saida tasake kallon kanta a madubi taga yadda ta had'u, tasake sakewa Jikinta parphs, sannan tafito, sai wani fitinannen' kamshi take zubawa, tafiya take tana zuba rangaji yayinda ilahirin sassan Jikinta ke zuba rawa tamkar wacce ake kad'awa,

      'kofar tabud'e cike da wani irin farinciki akan fuskarta musamman da sukayi arba da juna Jikinta har rawa yake taje gareshi, bud'e mata hannunsa yayi batayi musu ba tafad'a, cikin qirjinsa rungumeta yayi gently,

       Maganar gaskiya basusan sunyi kewar juna ba sai da suka jisu a jikin juna, kowa breath yake sauke wa a zafafe, rungumeta yayi a side d'insa yamaida 'kofar yarufe, basu tsaya a ko ina ba sai bedroom d'insa,
Kai tsaye yanufi bed d'insa da ita, zatayi magana yahad'e bakinsu gu d'aya,
    Suquiezing, d'in juna suka shiga yi, kamar saci babu numfashi kawai suke saukewa, zainab kam taso tayi halinmu na mata anaso anakai wa kasuwa, saidai takasa controlling, zuciyarta bare kuma Jikinta dake faman kar'bar sa'ko,

Tuni sunyi jifa da suturar jikinsu, there are in need of...... so bawani jira yasaitata, numfashi kawai suke saukewa yayinda shikam sai surutan dad'i yake mata, itama d'in dai same abunda take kenan kowa yafita sense d'in sa, sun Lula duniyar dad'i da ni'ima,

Rukayya, ce tayi mi'ka ta tashi dan tunda ta kwanta sai yanzun tasamu farkawa, koshi yunwar cikinta ce ta tashe ta if not bazata tashi yanzunba dan baccin bai isheta ba, ba sallah ba salati, haka tafito dan tasamawa kanta abunda zataci,

       Neman kitchen, tashiga yi, sai me? Surutai tadinga ji mai had'e da wani irin sounds, so saita fara tunanin ko zainab finafinan batsa take kallo, ta'be baki tayi tace Yr iska bari in'koshi zata ci ubanta,....... Sa'ar samun kitchen tayi bata ma lura da dinning d'in dake d'auke da shiryayyen abinci Kala kala ba...

Sukam sai zillo suke cikin kogin dad'i, so bama su San mai take ciki ba, basu rabu da juna ba Saida suka tabbatar sun gamsu da juna, bathroom suka shiga suka sakarwa kansu shower, wanka sukayi, cike da farinciki sukai wankan tsarki, sannan suka fito tsane jikinsu sukayi, jallabiyarsa yazura, yayinda itama taciro wata doguwar rigarta dake d'akin tasa,

     Sar'ke da hannun juna suka saukowa, Rukayya dake kitchen tana had'a complex, taji 'karar takalma, murmushin Mugunta tasake, tace yarinya kinkawo kanki, bazanma fito ba, kujerar dake kitchen d'in taja tazauna tasoma shan complex d'in ta, cike dason tayi tagama taci uban yarinyar,....

Sukam cike da nishad'i suka zauna tayi serving d'in su, suka fara cin abincinsu hankali kwance, sunayi suna sakarwa juna murmushi in a lovely way, harga Allah dukansu sunmanta da wata ciwon kansu wai Rukayya, dan aduk lokacin da suke tare tofa mantawa suke da komai da Kowwa sai kansu,

       Rukayya, tagama shan abunta kaf tana Allah Allah kar zainab tasake shigewa d'aki tarufe, fitowa tayi cike da masifa da cikakken 'bacin rai, ina kike Dan ubanki??

      Shegiya yau zanyi maganinki a gidannnnn........ bakinta ne yasar'kafe lokacin da sukayi ido biyu da Ma"aruf, yana zaune zainab nakan 'kafarsa dan sunkoma kan kujerun parlour kasancewar sungama cin abincin,
  Zainab jiki na rawa ta tashi daga kan' kafarsa shikam ko ajikinsa saima rungumeta da ya dad'a yi, tamkar baisan da wata halitta a gurin wai Rukayya ba, cike da masifa ta'karasa gabansu ta finciko zainab daga jikinsa tawanka mata Mari mai kyau... shegiya kawai karuwa mai bin mazan mutane, Yr iska, and kaikuma, tafad'a tana wani nunasa da yatsa kamar ba mijinta ba, nadawo gare, Ma"aruf ni zaka cuta ni zaka yaudara, kasan dama auren matsiyaciyar yarinyar nan zakayi why don't you tell me? Eh sai ka fad'a mun ba kamuna furceni ba azzalumi kawai, murmushin takaici yayi, ganin yana wani murmushi ne yasa tasake hawa, kawai tayi jacking d'insa tafashe da kuka sai ka sakeni cheater kawai mayaudari, ganin dai dagaske take ne yayimata wani irin 'barin makauniya, dama da hagu, wani irin ihu tasaka, wayoo ita Allah,

Tsawa yadaka mata, au bazaki natsuba, sakarya kawai, dakike zancen nayi aure, nayi auren sai me? Akanki akafara kishiya, ko dakika fita gidana da izinina kika fita? Kokuwa dakika kama hanya kika bar 'kasar nasani ne, sai yanzun Zaki zo kinamun wani borin nayi aure and har kina kirana da cheater, naji ni cheater ne kici gaba dakirana hakan in fact u can call me whatever you like, karki fasa stupid kawai, kan zainab yanufa dake faman kuka kamar me, d'agota yayi yarungumeta side d'in sa, yanufi d'akin sa da ita, ransa a Matu'kar 'bace.........

Rukayya, kam tayi kuka harta gode Allah what make her worries ma yadda Ma"aruf yad'aga hannu yamareta yagaigaya mata magana, amma tasan mai zatayi dole ashow nan tabar mata gidanta..............



*Anya kuwa zai yu? Kudai kubiyo* *Yar mutan Rijau* 😅



_Xinnee smart_ 👌

🥀🌺🥀FAHIMTA.... 🥀🌺🥀Where stories live. Discover now