Chapter 23-24

45 1 0
                                    

*FALAK🍒*

Mom Islam

E.O.W

Page 23-24
"My Fadwa bansan ya zan misalta farincikin dake cikin zuciyata ba, bansan ya zan sanar dake inda nake jinki a jinin jikina ba"
Ya kamo hannunta ya sumbata yana rungume da ita.
Ta marai-raice fuska kamar zatayi kuka, da sauri Abdul-Naseer yace "menene?"
Da sauri tace "rabona da abinci tun na safe na kasa cin komai domin farincikin kasancewa dakai"
Yayi murmishi kafin yace "zomuje kitchen" sukaje suka d'auko plet da wuk'a suka dawo da cups guda biyu,
Bud'e ledar dake d'auke da gasashiyar kazar yayi kafin ya yayyanka kai kace daman aikinsa kenan, ya tsiyaya juice d'in a cup ya bata tasha, cikin rage sautin murya tace "ni ka bani inci da kaina"
Ya kashe mata ido d'aya alamun bazai bari taci da kan nata ba,
Sai da suka ci suka k'oshi kafin ta tattara kayan ta mayar kitchen ta dawo a gajiye, dan sai yanzu gajiyar biki take tambayarta, gashi dole sai tayi wanka, a k'a'idarta bata iya bacci sai tayi wanka, tana shiga toilet ta mance bata rufe ba, Abdul-Naseer ya turo k'ofa dagashi sai boxes, cikin jin kunya da k'in son sake ganin shigar da yayi ta juya baya tana k'ok'arin d'auko towel ta rufe jikinta tace "please ka fita wanka zanyi wlhi baccine a idona"
Abdul-Naseer ya gimtse dariyar dake shirin kufce masa, a ransa yace "my Fadwa akwai k'uruciya a tattare dake kodan tana 16yrs?"
Ya fice yana yi mata dariya, cikin sauri ta kammala wankan ta d'aura towel a jikinta ta fito tana tsalle,
A tsallen nata ne take cewa "sanyi..sanyi..wayoo..sanyi"
Towel d'in ya fad'i k'asa tana ci gaba da cewa "sanyi barinyi in shafa mai kafin hero ya shigo"
Cikin rashin tsammani taji hannayensa akan boobs d'inta, da sauri ta fara kiciniyar ture masa hannun amma ina yayi musu damk'a bana Wasa ba, "dan Allah ka bari insa kaya please"
Abdul-Naseer ya kalleta da k'ananun idanuwansa da suka fara sauya launi kafin yace "yanzun a haka nakeson ganinki"
Cikin jin kunya ta rungumeshi wai Dan yadena kallonta a tunaninta tayi bango da jikinsa,
Batasan yin hakan ta janyo masa wata fitinaniyar sha'awarta bane, da sauri ya fara baya-baya har yakai kan gado ya rungumeta tsam a jikinsa kafin yace "wane irin kaya zakisa yanzun" Fadwa tace "doguwar riga akwai sanyi garin"
"Uhm nifa ba su nakeso kisa ba tom"
Yaje gaban drowa ya bud'e ya d'auko sleeping dress na gajeruwar riga iya guwaiwa kalar rigar purple ce sai ratsin fari a jikin rigar,  ya juyo yace "oya cire towel d'innan kisa wannan"
Cikin jin kunya ta rufe fuska kafin tace "hero wannan fa ba.."
"Shitt"
Yace mata kana ya sanya mata su, tashi d'aya maganin da abokansa suka sanya masa a shayi ya fara aiki, ya birkice mata sai kace ba Abdul-Naseer d'in data sani ba, wasu irin hot kisses yake sakar mata wanda ya haifar mata da tsoro da kuma firgici, da sauri tace "hero meye haka"
Ya zame towel d'in jikinta idanunsa a lumshe yace "nakasa jurewa kallon halittarki, my Fadwa na kasa hak'uri akan alk'awarin dana d'aukarwa zuciyata"
Jikinta ya Kuma sanyi saboda yana maganar ne kamar mai shirin yin kuka,
A zafafe ya kama kan nipples d'inta yana tsotsa kamar irin jaririn daya wuni baici komai ba, a hankali tace "uhm akwai zafi wlhi"
Yayi kalar muryar da tayi masa yace "uhm inason sha ne please karki hanani"
Kamar inda ya fad'a bata hanashin ba, ta barshi ya dinga juyata iya son ransa,
Ya damk'e boobs d'inta da hannuwansa biyu yana mammatsawa a hankali, cikin kasalaliyar murya yace "zaki bani farinciki my Fadwa?"
Da sauri ta gyad'a masa kai alamar "eh" sbda a halin yanzu tausayinss ya mamaye mata zuciya, dubada inda yake yin Abu kamar ba a cikin haiyyacinsa ba.
Itama din data amsa masa batasan abinda yake shirin aikatawa ba, ya zura hannayensa tsakiyar bayanta yana shafawa a hankali, jikinshi na kyarma, ya zura harshensa a k'asa gurin cibiyarta yana wasa da harshensa, Fadwa ta lumshe ido, yaci gaba da abinda yakeyi,
A hankali ya sunkuya k'asanta ya zura harshe da gefe-da gefe yana kad'a harshensa, sosai taji wani irin dad'i wanda zata iya cewa tunda tazo duniya bataji irinsa ba, indai game da jikinta ne, yaci gaba da wasa da k'asanta a hankali cikin natsuwa, yayi mata rumfa da k'irjinsa tare da ambatar adu'ar kasancewa da iyali, lumshe ido tayi kafin ta bud'esu, tunowa da wani littafin hausa data karanta tayu, wanda yake bayani akan inda mace zata kasance tauraruwa a gurin mijinta musamman dayazo zaki jiyar dashi dad'i kana da kuma sauya salo a koda yaushe, ta sanya harshenta a kunnensa ta fara wasa dashi, Abdul-Naseer yaji kamar an tsikareshi da sauri ya zura joi d'insa a hq nata ya fara tafiya dashi a hankali duk da hakan sai da taji zafi, zatayi ihu ya had'e bakinsu guri d'aya yana tsotsa yana tafiya up and down, hawaye ne kawai kebin kumatunta sbda ta d'auka abin mai sauk'i ne, koda ya lashi zumarta bai k'yaleta ba har Saida yaji ya samu nutsuwa, itakam idanunta nata zubar da hawaye sai kuka takeyi, ya mirgina gefe tare da janyota ta kwanta a ruwan cikinsa, dai-daita joi d'in nasa yayi gurin hq d'inta, murya irin ta wacce ta gaji da kuka tace "me kake shirin yi?"
"Nima ki yimin" yayi maganar cikin cold voice d'insa,
"Inyi maka ke hero wlhi bazan iya ba"
Da sauri ya dai-daita kafin ya tura ta tsala ihu tana cewa "wayo Allah zan mutu wayoo Nana ta"
Ya matsar da ita yana dariya,
SWITZERLAND
Yau kwanan momy biyu da tafiya, Beauty ta koma rayuwar d'aki, duk wata hanya da zata sanyata kaucewa "Arif ita takebi"
Rabonta da sanya Maleek a ido tun jiya har yammar yau tayi shiru bai lek'o ba,
Acan ma'aikatar da suke safarar cocaine Maleek yana zaune shida Hindu su biyu, hannunsa na cikin rigarta a haka yau sukeyin hirar, yana shirin rik'e mata hannu su nufi wani d'akin wayarsa tayi ring, Hindu ta matsa kusa dashi tare da manna mishi tudun boobs d'inta a k'irjinsa, da sauri ya tureta kafin yace "meee?"
"Kuna nufin kun fito a d'akin kenan? meyasa zakuyimin haka? meyasa kukeson asirinmu ya tonu"
Manaf dake waya da Maleek yace "wlhi Yaya bakasan wuyar da mukasha bane, daka ganmu daka tausaya mana, kasan ta Yaya muka fito?" Allah ne kad'ai masanin hakan Yaya kayi hak'uri"
Manaf na gama magana Maleek ya ture Hindu dake 6alle botir d'i. Rigarta, yabar gurin a fusace ...

Idan baku manta ba, da nace muku gajeren labari ne, yanzu kam wasan ma ba'a fara ba, littafin FALAK iya kaiwa Book1,2,3,4 insha Allah, banyiwa kowa dole ba, nasan masoyan Falak zasu so jin labarin ba'ayi komai ba, dalilin da yasa nace muku labarin zeyi tsayi kenan, a page 30 zan tsaya Ina Mai baku hak'uri, bawai ina nufin wani abun bane,
normal group 300 posting d'aya a Rana ba kullum ba,
Zanyi Vip group 500 posting biyu   a rana.
Zanyi special wato manyan mata masu so ta private 1k posting sau uku zuwa hud'u Rana.
Ba lallai kullum y'an normal su samu ba, falyakun khairan... Kafad'i alkairi ko kayi shiru...

Dama gareku masu son adama dasu a doguwar tafiya mai d'auke da sabon salon cakwakiya zasu iya biyan kudinku tanan. 3175689751,Zainab Habib first bank.
Idan katin mtn ne zaku d'auki hoton katin ku turo ta wannan number 08141799224
Masu son shiga group d'ina suyimin magana WhatsApp only mata zalla 08141799224

Mom Islam

FALAKWhere stories live. Discover now